- 127
- 237 451
ADPlusHausa | Podcast
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 2 ต.ค. 2022
Sashen podcast na Afrika 🎙
Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.
افريقيا الرقمية للبودكاست 🎙 آفاق حوارية .. ولقاءات ثقافية .. نهتم بالمجتمعات الافريقية الناطقة بالهوسا في جميع أمور حياته .. برنامج تابع لشبكة أفريقيا الاعلامية

EP_36 | MULKIN TRUMP DA NAHIYAR AFRIKA | DR. RIYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA | RUMFAR AFRIKA PODCAST
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
hausaadp@gmail.com

มุมมอง: 807
วีดีโอ
ABBA TSAYA DA KAFARKA | MALAM IBRAHIM KHALIL | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA.
มุมมอง 640หลายเดือนก่อน
#podcastclips #abbagidagida #kano #tsaya_da_kafarka_abba Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Ha...
EP_35 | KOMAI DA RUWANKA | SHEIKH. MUSA YUSUF ASADUSSUNAH | RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA
มุมมอง 11K2 หลายเดือนก่อน
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
EP_34 | ABINDA BAKU SANI BA GAME DA RAYUWAR SHEIKH UTHMAN ABUBAKAR ABUL-HUSNAIN
มุมมอง 6K2 หลายเดือนก่อน
WANNAN TATTANAWA ITACE IRINTA TA FARKO A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST DA KOWANE ZAI SAMU BANGAREN DA YA DACE DA SHI A FANNI DABAN-DABAN NA RAYUWA, IYAYE MATA DA MAZA (TARBIYYA), MALLAMAN ADDINI, MALAMAN ISLAMIYYA, DALIBAN ILIMI, ‘YAN BOKO, MATASA, DA KUMA KUNGIYOYIN ADDINI (IZALA), BABBAN BAKON YA SHAHARA WAJAN BADA LAKANIN ADDU’A KO ME YASA YAKE YAWAN YIN HAKA? BABBAN BAKONMU SHI NE: SHEIKH UT...
EP_33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR
มุมมอง 43K3 หลายเดือนก่อน
SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - AL...
ABINDA KE FARUWA TA BAYAN FAGE A SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST | DR. SANI MOUSSA MAGAWATA
มุมมอง 1.5K3 หลายเดือนก่อน
SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA TH-cam. #podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN 12:24 YADDA AKE SAMU...
EP_32 | BAN TABA SAMUN HAWAN JINI BA, SAI DA NAZO SULTAN BELLO... | DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM
มุมมอง 2.3K4 หลายเดือนก่อน
MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI’AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU’AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN ...
EP_31 | ILLAR UBAN GIDA GA SIYASAR MATASA | HON. YAHATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMFAR AFRIKA PODCAST
มุมมอง 6765 หลายเดือนก่อน
MU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, ME AKA KOYO? KUMA INA AKE? INA ZA A TAFI? #podcast #interview #arewa #siyasa #kaduna #ha...
KALUBALEN SIYASAR MATASA A YAU | HON. HAYATUDDEN LAWAL MAKARFI | RUMFARA AFRIKA PODCAST HAUSA
มุมมอง 2485 หลายเดือนก่อน
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android. Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattaun...
EP_30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | KASHI NA 2
มุมมอง 10K10 หลายเดือนก่อน
"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS). Don neman shawara akan Noma da Kiwo sai ku kira wannan lambar:- 234 703 531 7252. #hausa #podcast #noma #kiwo Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dan...
EP_29 | RUMFAR AFRICA | ABIN DA NAYI A NOMA NA SAMU KUƊI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS)
มุมมอง 14K10 หลายเดือนก่อน
"Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi" Ku kasance tare da mu a cikin Shirin Rumfar Africa Podcast na wannan makon tare da babban bako matashi masani akan Noma da Kiwo na zamani, mai bada shawara akan harkar Noma ga Ciboyoyin gwamnati da masu zaman kansu da Ɗai-daikun Mutane. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya...
EP_28 | RUMFAR AFRICA PODCAST | GWAGWARMAYATA DA 'YAN SHI'A | PROF. MANSUR IBRAHIM SOKOTO (MNI)
มุมมอง 8K11 หลายเดือนก่อน
"TASKAR MNI" Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa. Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:- - Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina. - Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Jum...
SABANIN FAHIMTA BAYA NUFIN RASHIN MUTUNTA JUNA | DR. JABIR SANI MAIHULA
มุมมอง 34511 หลายเดือนก่อน
SABANIN FAHIMTA BAYA NUFIN RASHIN MUTUNTA JUNA | DR. JABIR SANI MAIHULA
EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA
มุมมอง 8K11 หลายเดือนก่อน
EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA
EP_26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | SANATA MAL. IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST
มุมมอง 5K11 หลายเดือนก่อน
EP_26 | DAGA KORA DA HALI ZUWA GWAMNA | SANATA MAL. IBRAHIM SHEKARAU | RUMFAR AFRICA PODCAST
EP_25 | RUMFAR AFRICA PODCAST | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASƊINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
มุมมอง 1.9K11 หลายเดือนก่อน
EP_25 | RUMFAR AFRICA PODCAST | ABIN DA BAKU SANI BA GAME DA FALASƊINU | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO
มุมมอง 5Kปีที่แล้ว
EP_24 | RUMFAR AFRICA PODCAST | SIRRIN HAƁAKAR KASUWANCI I ALHAJI IBRAHIM DANYARO
SIRRIN HABAKAR KASUWANCI | ALHAJI IBRAHIM DANYARO | BABBAN DAN KASUWA, KANO, NAJERIYA #shorts
มุมมอง 403ปีที่แล้ว
SIRRIN HABAKAR KASUWANCI | ALHAJI IBRAHIM DANYARO | BABBAN DAN KASUWA, KANO, NAJERIYA #shorts
EP_23 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANNAN SHINE MALAM DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA
มุมมอง 63Kปีที่แล้ว
EP_23 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANNAN SHINE MALAM DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA
EP_22 | RUMFAR AFRICA | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
มุมมอง 1.8Kปีที่แล้ว
EP_22 | RUMFAR AFRICA | HANYOYIN DOGARO DA KAI GA MATASA NA ZAMANI (2) | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
EP_21 | RUMFAR AFRICA PODACAST | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
มุมมอง 2.4Kปีที่แล้ว
EP_21 | RUMFAR AFRICA PODACAST | HANYAR DOGARO DA KAI GA MATASA | ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM
DAGA LUNGUN KASHI ZUWA LUNGUN KANSHI | MALAM IBRAHIM KHALIL
มุมมอง 86ปีที่แล้ว
DAGA LUNGUN KASHI ZUWA LUNGUN KANSHI | MALAM IBRAHIM KHALIL
EP_20 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANI BANGARE NA RAYUWAR MAL. IBARAHIM KAHLIL | MALAM IBRAHIM KHALIL
มุมมอง 11Kปีที่แล้ว
EP_20 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANI BANGARE NA RAYUWAR MAL. IBARAHIM KAHLIL | MALAM IBRAHIM KHALIL
EP_19 | RUMFAR AFRICA PODCAST | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY)
มุมมอง 2.5Kปีที่แล้ว
EP_19 | RUMFAR AFRICA PODCAST | FINA-FINAN HAUSA A MIZANI | ALI RABI'U ALI (DADDY)
EP_18 | RUMFAR AFRICA PODCAST | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA
มุมมอง 710ปีที่แล้ว
EP_18 | RUMFAR AFRICA PODCAST | RITAYA BATA TABA RAZANA NI BA | PROF. MUNIR ABDULLAHI KAMBA
EP_17 | RUMFAR AFRICA PODCAST | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
มุมมอง 838ปีที่แล้ว
EP_17 | RUMFAR AFRICA PODCAST | NIGER DA ECOWAS GA MAFITA | DR. SA'ID AHMAD DUKAWA
EP16 | RUMFAR AFRICA | SIRRIN AIKIN HAJJI | SH, ABDULLAH MUH'D 'YANKABA | PODCAST
มุมมอง 537ปีที่แล้ว
EP16 | RUMFAR AFRICA | SIRRIN AIKIN HAJJI | SH, ABDULLAH MUH'D 'YANKABA | PODCAST
BARKA DA SALLAH | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
มุมมอง 29ปีที่แล้ว
BARKA DA SALLAH | RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA
YABON ANNABI AKAN KARIN WAKOKIN SOYAYYA | DR. ABDULKADIR ISMA'IL KABARA | PODCAST HAUSA
มุมมอง 163ปีที่แล้ว
YABON ANNABI AKAN KARIN WAKOKIN SOYAYYA | DR. ABDULKADIR ISMA'IL KABARA | PODCAST HAUSA
Ma sha Allahu ya fadeelatush sheik tare da abokinsa Dr. Magawata
Life is hard malan Allah bada lada
❤Allah ya qarawa rayuwa Albarka
Ma sha Allah
Allah ya albarkaci rayuwar malan damubaki daya
Alhamdulillah allah ya saka da alheri. Amma naso mallam yayi bayanin yanda akeyi a dunkule wato yace: daga kayi harama sai kaza sai kaza....har zuwa karshe
Jazakumullahu khairan
dr magawata kana kokari a wannan shirin koma nace ana 50 50 dakai da bakin
shekh alkasim hotoro na tafe wannan shirin insha Allah
Masha Allah ❤❤❤dan Allah a kawo mana sheikh Abdallah gadon kaya ko sheikh Lawan Lbubakar triumph 👏👏👏pls pls d.r Sani
❤❤❤
❤marhaban bikum
Masha Allah Dr yayi bayani sosai yadda Africa take a matsayin America akan bamusan matsayin mubah kuma Dr baiyana yadda torom yake cinnaka ne bakasan nagida bah, fatan mu shine Allah yakawo mana mafita mu yan Africa kuma Nigeria
Allah Yakara Daukaka Africa Tv3.
Ma Sha Allah, Allah ya maku jagora
Masha Allah
موضع شيق..
Wallahi maganar malan akan bisa shi gaskiya ne maganar malan ta tina min rayuwar baya kamar shekaru 15 ina muku fatan alhairi daga libya umar dan BUZAYEN 🇳🇪🇳🇪🫡
Wallahil azim na faidantu sosai da wannan firar. Ina WA malam fatan Alkhairi, Allah ya saka da mafificin alkhairi kuma Allah yasa wannan firar da akayi yasa sila ce ga matasa ameen. Malam insha Allahu bi kudiratihi sai na ribaci wannan firar da naji. Allah ya tai makemu. Zamu so much samu lambar wayaralam Idan bukatar consultion ya taso da neman shawara. Bissalam
M Allah ya taimaka amin
Allah ya saka muku da alkhairi inason shirye shiryenku amma wannan bana fahimtar kome amma inaga daga gareni ne saboda karancin ilimi.
Malan asadu u taken the credit from the quraanium Malan remember he said is the doctor and said no Malan
Wallahi Malam Ibrahim Khalil 'MALAMI' ne Na cire shakku.
Hakika na karu da ilimi sosai a nan... Allah saka da Alkhairi
Allahy ya saka wa malam da alheri duk dai bama tare dakai a salatil fati da kida amma wannan bazai hana muma adalci ba da tabbatar da iliminka da tawaduun ka da jajircewarka da gudunmawar da kake badawa a kano dam nigeria duka
Wannan Hirar Ta yi matukar dadi... Allah kara ilimi da hazaka
Ya Allah 😢
Masha Allah,jazakallahu khair
Masha allah
Assalam alaikum, muna godiya. Dan Allah a dauko mana Sheikh Bala Lau❤
izala sungaji hakan sukori mutin ba abakin komai bane
Jazakumullahu Khairan
Masha Allah
❤❤❤
Ok❤
Assalamualaikum warahmatullah, Dan Allah adena datse malamai in sun dauko bayani, Jazakallah khair
Wato inna fahimta mulkin maigirma gwamna yin Allah ne kawai fatanmu Allah yaqarama lafiya da nisan kwana Mai amfani

Masha Allah, Allah y sakada alkhairi malam muna godia, Allah y albarka wannan gida mai albarka. Dan Allah muna so a gayyato mana Dr. Muhammad sani rijiyar lemon, malam salisu shehu d Dr. Isa Ali phantami.
masha allah
Yaushe zaku fara gayyato mana matasan malamai irinsu Sheikh Bukhari Alhawari Sheikh Abdulmannan Bauchi Sheikh Muftahu Danzaki
Assalamualaikum warahmatullah wabaraktooh, Please invite Dr Abdallah gadon kaya and Sheik Lawal Triumph, Allah ya daukaka shirin, This is the best program I've ever come across, Allah ya baku lada, very very educative
Allah ya sa ka da alheri keep it up please, Mungode sosai
Masha Allah. Pls a taimaka a mana tataunawa da Shaikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.
Masha Allah jazakallah khair Sir
Very educative
Duk abinda malam ya fadi gaskiya ne amma wllh idan bakayi kiyo ba bazakaa fahimta ba.