Gaskiya munji dadin tattaunawa dakukayi da wannan actor Kuma yafayyacemana abubuwa dayawa da suka shigemana duhu muna fatan hirata gaba ayi kokarin canjawa mutane tunanin Akan film na fadakarwa aduba rayuwar sahabbai da sauran magabata nakwarai suna mana makamancinsu
Ai kaf kanny wood banga mutumin kirki awajjena kamarya Ali dady🎉❤
Masha Allah wallahi naji dadin wanna hirar musammamma wajan kokari akan kula da zumunci
Ali Rabiu Ali Daddy is my favourite actor
ALI DADDY
Gaskiya munji dadin tattaunawa dakukayi da wannan actor Kuma yafayyacemana abubuwa dayawa da suka shigemana duhu muna fatan hirata gaba ayi kokarin canjawa mutane tunanin Akan film na fadakarwa aduba rayuwar sahabbai da sauran magabata nakwarai suna mana makamancinsu
Maa'shaAllah
Allah ya qara wa rayuwa albarka
Allah ya rufa mana asiri duniya da lahira
Allah ya sanya mu wanye lafiya Amen
Lalle hirar tayi ma'anoni sosai
Masha Allah
Yayi kyau
😅😅😅😅
😂😂😂نفس المشكله هههههههه
😂😂😂
Masha Allah