EP_30 | TAKIN KASHIN MUTANE YAFI INGANCI | DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS) | KASHI NA 2
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
- "Abin da nayi a Noma, Na samu Kuɗi"
Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci akan dukkanin abin da ya shafi Noma da Kiwo, don samun dubaru da shawarwari sai ku biya mu don jin tattaunawarmu tare da bakon namu, DR. ABDULMUDDALIB MUH’D AUWAL GUSAU (RSS).
Don neman shawara akan Noma da Kiwo sai ku kira wannan lambar:- +234 703 531 7252.
#hausa #podcast #noma #kiwo
-------------
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
hausaadp@gmail.com
Masha Allahu barakallah wanga program 😊kafarmu kafarsa Fatan mudai in Sha Allahu muci amfani
Wallahil azim na faidantu sosai da wannan firar. Ina WA malam fatan Alkhairi, Allah ya saka da mafificin alkhairi kuma Allah yasa wannan firar da akayi yasa sila ce ga matasa ameen.
Malam insha Allahu bi kudiratihi sai na ribaci wannan firar da naji. Allah ya tai makemu.
Zamu so much samu lambar wayaralam Idan bukatar consultion ya taso da neman shawara.
Bissalam
Gaskiya Munji dadi wannan tattaunawa duka, wato ta farko da biyun ,
Muna Godiya ALLAH SWT ya saka da Alkhairi .
Ma sha allah allah ya shaka da alkaire
Masha. Allah
Masha'Allah! JazakumulLahu khairan Allah bawa al'umma ikon an fana da sharwari. [Mosques as social & community development centers 🙌]
Alhamdulillah.
Ma Sha Allah.
Allah ya saka da Alkhairi.
Bi'iznillah in the next 5yrs, I will come here and write a positive results.
In Sha Allahu
Allah yasaka masa da Alkairi Allah ya yawaita mana irinsu masu kishin addini da Al,adun mu Amin ya Allah
Mun ilimantu, mun amfana, Sheikh ya zaburar damu, zamu sa himma in shaa Allah. Allah ya sakawa Sheikh Alkhairi, Allah ya bamu sa'a.
Maulana Dr. sheikh Abdul.mudallib allah ya bada lada
Allah yasaka da alkhairi munji dadin wannan tattaunawar Allah yabamu ikon amfana da abinda muka saurara
mun gode sosai da wannan shiri tare da malam allah y karawa malam lpy da Nisan kwana🥰
Sai dai am manta ba tambayi mana malm da nawa malam ya fara harka ta noma ba🙏
Matuka na anfana sosai gaskiya kuma na dauwani darasu ga maln allah da alkairi
Wallahi mlm mutanene baa amana wallahi kone nabada kudi amma wallahi haryau inabin wasu kudin
ماشاء الله جزاكم الله خيرا
ما شاء الله جزاكم الله خيرا يا شك
Masha Allah Allah yasa albarka acikin rayuwar ka mlm muna godiya sosai dawana bayanin jazakallahu bikhr jaz
Masha Allah Gskiya Wanda Bai sauraraba ankwareshi
😢#rumfarafrica
#podcast Allah ykara muku jagora Andan samu inda sauti yakatse
Masha Allah muna godiya malam❤❤❤
Muna godiya Syd
Mashaaa allah baarakallah pyk
Masha Allah
JazaakAllahu khaira🙏 ya sheikh
Gaskiya ne alalert ake magana 🤣😅😊
I can watch it, even gain more time on ita, like 10 hours
Allah ya cika maka gurinka malam
Gaskiya Alhamdulillah ŵannan tattaunawa tayi amma ina bukatar number malam
+2347035317252
@@ADPlusHausaPODSalam Alekum, wanan lambar tana WhatsApp ne ?
Masha Allah
Jazakumullahu khaira Adamawa State Yola
Jazãkumul-Lahu Bi Khayr
Allah saka muku da alheri
جزاكم الله خيرا..
Jazakallahu bikhr jaz
Akaramakallahu banga lambar ba
Jazakumullahu khairan mungode kwarai da gaske
Masha allah
ما شاء الله 👍
نرجو منكم... استضافة شيخ كبير قمبي
Masha allahu
Dan Allah Ina Tambayar Wanne Course Malam Yayi A KUST Wudil A Degree Na Farko Saboda Ina So In Sa Shi Jamb Dan Allah A Taimaka Mun Gode Sosai. Rumfar Africa Allah Ya Qara Basira Da Kuma Amfanar Da Mu Sosai.
Malam Magawata Muna Godiya Sosai Allah Ya Biya Ka.
Agricultural Science with specialization in soil science
Amin amin muna godiya sosai
Ance za'a saka mana numbar wayar malam,don mu samu damar yin tambayoyi
+234 703 531 7252.
+2347035317252
Masha Allah, jazaakumullah. Amma gsky bamu ga number na DR. ba.
+234 703 531 7252.
Dan Allah a Ina akasa number malam nayita dubawa bangani baa
+234 703 531 7252.
A instagram na fara kallon short video na shirin da kukayi last week, kasantuwar amfanar da na ga zanyi hakan ya ja nazo wannan youtube channel din na kalli shiri na farko, ban gama kallon sa ba kuma na ga kunyi posting wannan kashi na biyun. MAlam yayi maganganu masu amfani da yawa. Allah ya kara masa basira, kuma Allah ya bamu manyan alerlert😃
Masha Allah
Allah yakarama rayuwa albarka Dr
Kuma muna jiran Number
An aje lambar, muna godiya sosai
Dan Allah kasake bamu Number Dr naduba Sosai banganta ba
Ni Wallahi Babban Abunda Yake Burgeni Da Malam Idan Ka Kira Number sa Ko second Daya Ba'ayi Saiya Dauka
Ubangiji Allah Yacigabada Daukakashi
Slm Dan Allah ka Taimakamin da Number wayar Mal
Slm Dan Allah kabani Number wayar Dr Abdulmudalib Gusau
+2347035317252
Na dauka ba cigaban, but ya kyautu ku ringa sanarwa, Kamar a wancan shirin daya gabata, ku fadawa Audiences, akwai cigaba a next episode, sabida su zama cikin shiri
Sun fada ai
Nice videos
open to ideas?
❤❤❤❤
mashaAllah! Shaikh Allah ya saka da alkhairi ya Kara basira. Dan Allah inada tambaya ko wurin malam koma duk wanda yasan ansar. Tambayar itace Ina iya hada takin kashin kaji da fertilizer? Idan ansar itace eh! To dawanne yakamata in hada NPK ko Urea?
❤
Afwan banga lambar ba
+234 703 531 7252.
Ma Sha Allah Dr. Shk Allah yasaka da mapi alkairin sakayya
Plz Dr. Bamuga Number wayar ba
+234 703 531 7252.
Assalam, pls abamu numban malam
+2347035317252
Slm Dan Allah a Taimakamin Da Number wayar Dr Gusau
Naduba banga Number a Comment ba
+2347035317252
Assalamu alaikum bakusaka nomban mallam ba fah Dan Allah ataimaka mana da number
+2347035317252
Assalamuallaikum pls number din doctor pls 🙏 kamar yanda kayi alkawali ya sheikh.
+234 703 531 7252.
Assalamu Alaikum
Ba mu ga number ta malam ba
+234 703 531 7252.
Muna godiya Syd
Masha Allah
Masha Allah