Alhamdulillah masha allah dector malan yayi bayani mai gamsarwa sosai musamman gamu musulamai, dan duk abinda dector zeci sai yakawa hujja daga kitabu da sunnna allah yasa mudace ameen
In sha allah a wannan shekara zamushiga gidan aure kuma wannan karatu yazo dai dai fatan mu Allah yasaka da alkhairi dukkan ku, mukuma Allah yasa muyi aiki da ita
Jaza kumullahu bi khair❤
Dan Allah ku Gayyato mana prof Ibrahim Ahmad Maƙari 🙏
Allah ya saka da Alkhairi Ameen
Alhamdulillah masha allah dector malan yayi bayani mai gamsarwa sosai musamman gamu musulamai, dan duk abinda dector zeci sai yakawa hujja daga kitabu da sunnna allah yasa mudace ameen
Barka da aiki Dr magawata,
Barka dzuwa Dr bunkau.
Allah ya saka da alkairi malam muna matukar karuwa masha allah
Masha Allah ❤❤❤
Allah ƙarawa Dr lafiya da imani ameen
In sha allah a wannan shekara zamushiga gidan aure kuma wannan karatu yazo dai dai fatan mu Allah yasaka da alkhairi dukkan ku, mukuma Allah yasa muyi aiki da ita
Allah yasa kishiga a sa,a yabaku zaman lafiya da kwanciyar hankali
Ma Sha Allah this is very interesting and educative.
Jazakumullahu Khairan
Please we need ur INTERVIEW WITH PROF SANI RIJIYAR LEMO AND PROF BASHİR ALIYU UMAR
Assalamualaikum warahmatullah! Dan Allah ina zan samu page din shi a youtube
Allah yasaka da alkhairi
masha Allah❤
Ma sha Allah
Jazakum Allah
A wancan Shirin Dr ya bada number waya amma nayi ta kira bata shiga dukka 2
Maganan gaskiya maganar saduwan nan yayi yawa kullum magana daya ai yakamata ana kunyan wani abun kullum topic daya sannan meyasa wasu malaman basayin irin haka
Assalam alaikum adplus dan Allah a taimaka min da numban dr Ahmad na katsina Wanda kukayi magana akan alakar mutum da aljan nagode