EP_27 | RUMFAR AFRICA PODCAST | USLUBI A DA'AWA GA MATASA MALAMAI | DR. JABIR SANI MAIHULA

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 31 ธ.ค. 2024
  • "USLUBI A DA’AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO",
    DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA.
    MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA DARUSSA MASU YAWA.
    #podcast #hausa #sokoto
    Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
    Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a:
    hausaadp@gmail.com

ความคิดเห็น • 35