EP_23 | RUMFAR AFRICA PODCAST | WANNAN SHINE MALAM DAURAWA | MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 18 พ.ย. 2023
- A WANNAN SHIRIN ZAKU KASANCE TARE BABBAN BAKO MALAM AMINU IBRAHIM DAURAWA, BABBAN MALAMIN ADDINI, KUMA SHUGABAN HUKUMAR HISBAH TA JIHAR KANO, NAJERIYA.
MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMMACI DA SUKA SHAFI RAYUWARSA, KARATUNSA, TSARIN AIKIN DA'AWARSA DA KOYARWARSA, AIKINSA NA HUKUMAR HISBAH, DA KUMA WASU BABUTUWA DA SUKA SHAFI AL'UMMA NA YAU DA KULLUM.
#nigeria #hausa #podcast #niger #ghana #hisba #daurawa
Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.
Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com
Dan Allah Ku Gayyato Mana Sheik Ibrahim Maqary Ku Bashi Maudu'in Yadda Matashi Zai Gina Rayuwarsa Ta Fannin Addini Da Sana'a Da Sauransu
Ngd babban yayah❤
Saura Sheikh Kabiru Gombe, Dahiiru Bauchi, Zakzaki da sauran su
ma sha Allah, Allah ubangiji ya karawa malaman mu lafiya da nisan kwana. Allah ubangiji ya saka da Alkairi 💌
MashaAllah..
Allah ya karawa malam lpy da tsawan kwana masu albarka da,ace dikkan mlm zasurinka aiki da wannan fahimtar ta malam to wllhy da andana yawan rigima akan addini Allah yasa mudace ameen 🙏🙏🙏🙏🥰
Allah ysa muku d Mafi alkhairi ameen,Dan Allah acigaba da gayyato mana sauran malam ahlussunah.mun gode
لا حول ولا قوة إلا بالله،
اللهم اهدنا لما اختلف فيه من الحق بإذنه.
إني أحبك في الله يا شيخ أمين 😢
جزاك الله خيرا، أفرغ الله عليك صبرا، ويثبت أقدامك على الحق، ويغفر لك.
آمين يا حي يا قيوم
Masha Allah 🙏
Malam Allah yaqarawa rayuwa Albarka malam.Allah Kuma yajikan Hajiya Allah yagafarta mata Allah yasa Aljannace makomarta...damu Baki daya Amen ya Allah 👏👏
ALLAH ya kara wa rayuwa albarka malam
Ma Sha Allah
Allah ya kara wa Mallam imani da nisan kwana.
MASHA ALLAH Allah ya bamu yara masu albarka kamar mlm
Allah yabiyasu Allah yajikan MaiKABA
Allah ya saka malam da alkairi lillaikam malam yayi bayani cikin hikima da basira akan tabboyi da akai mashi ,Allah ya karama malam lafiya ya cigaba da yima addini hidima
Ma sha Allah tabarakallah Allah yaqarawa mlm lfy da emani Allah yajiqan mahaifa Allah yasa aljannacemakoma agaresu damubakidaya 🤲 💖 😊
Masha Allah
Allah Ya karawa Malam lafiya
Jazakallahu bikhr jaz Allah ya jikan iyaya da rahama
Allah ya saka wa Mallam. Ameen
Tabbas wannan hira ta musamman ce. Sheikh muna koyan ilimi da tarbiyyah kwarai. Allaah Ya ja kwana
Masha Allah Allah ya karawa malam lfy,juriya da jajirciwa
Jzkh bil khair 🙏🙏🙏❤❤❤
Allah y Saka da alkhairi
Masha Allah Allah Ya karawa malan aminu lfy da nisankwana
Masha Allah Allah ya kara malam lfy da nissan kwana may albarka
ماشاالله❤
ALLAH YBDA KWALIN CIKAWA DA IMANI MLM
Masha Allah Allah ya taimaka malama da musulmai bakida zabarmawa nabada gaisuwa
Allah yakarawa Malam lfy
Ma Shaa Allah.
Maa shaa Allah tabarakallah
Allah ya kara ma malm lfy da Imani ya jikan iyaye Da Rahama🙏
gaskiya muna karuwa da wannanr tattaunawar yana dakyau a dinga gayyato mana malamai irin haka
SAIDOU ❤❤Niger 🇳🇪 Libya
Mukwan lafiya nakarasa sauraro in Sha Allahu gobe
Barakallahu fika
Allah ya saka muku da alheri daga Belguim
𝐀𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐬𝐚𝐤𝐚 𝐝𝐚 𝐚𝐥𝐤𝐚𝐢𝐫𝐢
ما شاء الله تبارك
Allah ya saka da Alkhairi 1:16:53
Masha Allah,Allah yakara lfya mal da nisan kwana me albarka
Masha allahu
Allah yakarawa rayuwa albarka
Allah ya kara lafiya. Wannan kadai darasi ne yakamata ace mun dauka a rayuwa. Mungode sosai.
You should invite Dr. Ibrahim Ilyas to talk about Middle Eastern Conflict.
IN SHA ALLAH
Masha Allah ❤
Ma cha allah Malan muna godiya mu zabarmawa da samun shaida abakin ku allah ya Saka da alhkairi ya kara lafiya da ilmi mai albaka muna kaunar ka sabo da allah ❤❤❤
Tabarakallah alhamdulillah❤❤
Ana uhibbuka fillah
Ma Sha Allah Allah Kara basira 🎉❤ Allah karma malam lafiya da nisan kwauna
Macha Allah Allah yakarawa mallam aminou dawrawa❤❤❤
Ma sha Allah
Allah Ya saka da Alkhairi
A taimaka a kawomana Dr Bashir Aliyu Umar
God is Great. Ya sheikh, massive respect to you, sir. Allah Ya cigaba da yi maka jagora. Allah Ya kara maka Lafiya.
Masha ALLAH tabarakallah ALLAH yasaka da alkairi
Dan Allah Ku Gayyato Mana Dr Bashir Aliyu Umar
Allah yasaka da alkairi Allah yakara lafia muna godiya ❤
Mahsa Allah mahsa Allah 🥰🥰
Allah ya jikan Malam da maaifa, Malam jamia ne, muna dawkan darasi da ilimi mai dumbin yawa a wajen sa, Allah ya kara ikhlassi ya sada mu da a duniya da guidan aljanna. Ameen ya hayyu ya qayum.
Masha Allah 🙏
Masha Allah gaskiya ne wallahi Malan Allah yabiya❤❤❤❤❤
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri
Mash Allah ❤❤
Allah ya kara girma da daukaka
Mashaa Allah 🥰.
Allah Ya qarawa Malamammu imani da Taqwa 🤲🥀. Wa jazakumullahu khair
Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira allah ya kara ma malan lafiya da nisan kwana mai albarka
Ameen y Allah 🤲
Jazakallahu khairan malam
Mungode Malam. Mun koyi zamanta kewa sosai. Ya Rabb ka bamu mu irin halayen malaman mu.
Walahi ina son malan saboda Allah malan akoy raha da nichai
alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤machaallah machaallah machaallah machaallah machaallah ❤❤🎉🎉🎉
Alhamdulillah ❤❤❤❤
Allah ya saka da Alkhairi
Dan Allah ayi kokari musamman wajen sound din domin everything is perfect the production, the color grading, the graphics
Masha Allah, allah ya karawa malam lpy,stwan kwana da arziki mai amfani amen
❤❤❤❤أحبك ف الله يا شيخ
Masha allah
مشاءالله تبارك
Dun allah malam ina bukar number wayanka
Masha Allah Allah yasa albarka
Ma sha Allah, Jazakumullahu Khaira
Masha Allah, jazzakallahu khairan, Africa tv 3
Allah Subhanahu Wata'allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka da ilimi mai anfani da lafiya mai dorewa da nisan kwana masu albarka kuma ya gafartama mahaifa yasa aljanar fir'dausi makomar su dan sirrin dake cikin ya hayyu ya kayyum
ALLAH YAJA ZAMANIN MALAM
Macha allah allah ya kara basira
Wato A rayuwa duk wanda kaga Ya zama wani wallahi inya gaya maka irin Qalubalin da yasha kafin yakai ga wannan matakin da yake Kai wallahi sai kasha mamaki.Gaskiya labarin malam da mahaifiyarsa Ya girgizani sosai wlh.
Masha Allah''Allah YaKarawa RAYUWA Albarka ❤
صراحه حبيت استمير
Masha Allah ❤🎉
بارك الله فيك يا شيخنه ورفع الله قدرك فدارين❤
Malma Allah yabadalada
Presenter kafiya iyayi
Masha Allah
❤❤🎉🎉 Masha Allah
Mashaa Allah
❤❤
ماشاء الله تبارك الله
Macha allah ❤❤❤
Ma cha allah ❤
Ma shaAllah.
Am gwada ❤
Ma sha Allah tabarakallah jazakumullah khair ♥️♥️♥️
Mâcha allah ❤
Gaskia vidéo nan ya sa ni nichai korai da gaske
macha allah allah yakara lafiya da basira
Mafi yawan masu karantawa a zaune yan Tijjaniya ne da Qadiriyya. Bani na fada ba Malam ne 1:18:32
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Ina da tambaya Dan Allah Ina bukatan number waya
Yau abinda muke ciki kenan 1:42:38