Allah ya saka da Alheri, Wallahi Malam ya farkar damu daga baccin mutuwa da muke ciki mu matasa Dalibai, Dan Allah aina Malam ke karantarwa a garin Kano domin murika halatta muna karuwa? Wannan Tashar tazama abar Alfahari garemu Alhmdllh.
Masha allahu.allah yasaka da alkhairi,Dan Allah tambayata anan intace inson zanfara noma da kiwo Amma yanzu ina kasar libya tripoli wacce shawara mln zaibani,sannan awanne shafin zandinga samun program din mln wayan da sukashafi noma da kiwo.daga Mai sauraron duk wani shirye shiryen runfar Africa anan libya.
@@ADPlusHausaPODAslm, Dan Allah ina son Contact din Malam, i am highly interested akan duk abinda malam ya fada, Mahaifin mu ya rasu da irin wannan tunanin, Kullum takaicin sa kenan, Saboda yana aiki a wata babbar Ma'aikatar Noma ne anan Nigeria. Dan Allah a taimaka min da Contact din Malam.
2:11:44 Assalamu alaikum. Allah ya saka muku da alheri. Tambaya ta shine Malam ya ambato sunan wani littafi akan sana'o'in da sahabbai suka yi. Dan Allah ya cikaken sunan littafin da Kuma sunan mawallafin. Jazakumullahu khayraa
Allah ya saka da alkhairi Africa Rumfa. Muna godiya wa Malam. Dan Allah ku kawo mana coverage ko documentary na gidan gonan su Dr Abdulmuttalib mana...saboda abin yazama realistic Kar ya zama zallan theory
Masha Allah, Dr. Ka mana Babban kamu, Dr. N Addini, Dr. N sana'a, Kuma Dr. N manoma. Allah ya karawa rayuwarku albarka ya kareku da lafiya da nisan kwana masu amfani.
Masha Allah gaskiya shak abdulmudillaf yayi bayani mai kyau musaman mu matasa ta yadda zamu canja tunaninmu daga office zuwa gona dan muma mudunga jin alalat mai fasa speakar waya , Allah yasaka da alkairi fi amanal Allah
Assalamualaikum Ina Yima Qllah Godiya Daya Hadani Da Malam Gaskiya Naji Dadin Haduwa Da Malam Babban Abunda Ya Burgeni Da Malam Irin Yanda Yake Welcoming Din Mutane Ubangiji Allah Yacigabada Sanyawa Rayuwar Malam Albarka
Assalamu alaikum, Sunana Zulkiflu adamu usman Daga garin Potiskum jahar yobe state. Ni dan kasuwane sannan manomini. Ina matukar mika gaisuwana ga malam. Allah yakarawa rayuwa albarka. Dan allah malam inaso kabani dama inzo gunka a gida domin neman ilimi akan noman zamani, inafatan allah yasa kabani daman
Ya kamata Mal. Magawata ya kara kokarin wajen sauraron bakin shi. Yana yawan katse muhimman bayanai da tamboyoyi marasa muhimmanci. Allah Ya taimaka mana.
Ma Sha Allah. Allah ya qara basira da daukaka. Allah ya albarkaci wannan tasha. Ni qaramin manomi ne, muna gonaki manya amma bama iya noma su. To ina son in ari kudi inyi noma na kirki amma ina tsoron asara kada kudin mutane su lume a hannuna, shin ta bangaren wajen Dr akwai wata shawara ko wani taimako kamar investor da zaizo muyi tare da za a iya kulla alaqa da su. kokuma akwai wasu masana noma da a iya hadamu dasu wayanda zasu iya consultancy amma sai anyi girbi a biyasu?
Assalamu’alaikum muna mika Godiya da fatan alkhairi ga dukkan masu shirya wan nan shiri na hausa podcast na shirin ilmi da karin haske ga mu matasa da sauran al’umma Ameen. Dan Allah ataimaka mana da contact na Dr muna son mu sameshi dan akara bamu shawara da dora mu a hanya saboda muna son shiga harkar noma. Jazakallahu bikhair
@@ADPlusHausaPODdan Allah nima a taimake ne a hada ni da mallam agricultural engineering na karanta ina son na samu karin ilimi akan Noma da kiwo dan Allah

I love the way the interviewer is allowing sheikh to explain without interrupting is top notch. Please how can i get to Sheikh, maybe through his email or otherwise. I have something important to share with him. Thank you
Salam. I am wondering if you guys can give me this knowledgeable person in agriculture cellphone number. I am so passionate about farming I hope he can help me. Thanks
Masha Allah jazakallahu bikhr jaz wallhi muna karuwa da wanna shirin muna kallanku daga kasar Oman
Malam kana da babban tunani a kanmu (mu matasa) InshaAllah ba zamu baka kunya ba
Allah ya saka muku da alkhairi,ameen ya hayyu ya qayyum
Allah ya kara basira maulana sheikh Dr. Abdulmudallib
Allah ya saka da Alheri, Wallahi Malam ya farkar damu daga baccin mutuwa da muke ciki mu matasa Dalibai, Dan Allah aina Malam ke karantarwa a garin Kano domin murika halatta muna karuwa? Wannan Tashar tazama abar Alfahari garemu Alhmdllh.
😊Ya'aniy😂Muna gdiya cikeda kontena Dr Magawata and Ur Team
Allahu akbar the most intelligent person thanks I know on afric sector
Masha allahu.allah yasaka da alkhairi,Dan Allah tambayata anan intace inson zanfara noma da kiwo Amma yanzu ina kasar libya tripoli wacce shawara mln zaibani,sannan awanne shafin zandinga samun program din mln wayan da sukashafi noma da kiwo.daga Mai sauraron duk wani shirye shiryen runfar Africa anan libya.
Muna godiya sosai Mal. Ibrahim, in sha Allah zaka ji amsa. Mun gode da bibiyar mu.
@@ADPlusHausaPODAslm, Dan Allah ina son Contact din Malam, i am highly interested akan duk abinda malam ya fada, Mahaifin mu ya rasu da irin wannan tunanin, Kullum takaicin sa kenan, Saboda yana aiki a wata babbar Ma'aikatar Noma ne anan Nigeria. Dan Allah a taimaka min da Contact din Malam.
Nima kaha Ina tripoli
2:11:44 Assalamu alaikum. Allah ya saka muku da alheri. Tambaya ta shine Malam ya ambato sunan wani littafi akan sana'o'in da sahabbai suka yi. Dan Allah ya cikaken sunan littafin da Kuma sunan mawallafin. Jazakumullahu khayraa
Ya allah kasa mudace ya allah ka azurtamu
Alhamdulillah Allah ya kara lafiya
Alhamdulillah mungode da gayyato Mana malam
Jazakumullahu khairan Ina godiya africa pod cast kun biyani Allah ya dada daukaka
Ma sha Allah, Jazakumullahu Khaira
Allah ya saka da alkhairi Africa Rumfa.
Muna godiya wa Malam.
Dan Allah ku kawo mana coverage ko documentary na gidan gonan su Dr Abdulmuttalib mana...saboda abin yazama realistic Kar ya zama zallan theory
Masha Allah this is indeed a great lecture that can not be obtained in the classroom
@ADPlusHausaPOD don Girman Allah Ina so a hada ni da Dr. Abdulmudallib Auwal Gusau
+2347035317252
Masha Allah,
Dr. Ka mana Babban kamu,
Dr. N Addini, Dr. N sana'a, Kuma Dr. N manoma.
Allah ya karawa rayuwarku albarka ya kareku da lafiya da nisan kwana masu amfani.
ALLAH yasaka da alkairi yaqara basira dan ALLAH number malam da akace zaabada
assalamalaikum amma malam akwai mastsalar kasuwa fa especially mu manoman kajin broilers don Allah a temakamana da dabarun kasuwan ci
Masha Allah gaskiya Zanso na hadu da mlm domin ina da Abubuwan da nake son mu tattawna da mlm
Masha Allah like your style mallam you incorag The youth
Masha Allah Allah yasaka da alkairi malam abdulmuddalib
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته أحسن الله إليكم حبذا تستضيفون لنا مدير سنة تيف، ديسين
Masha Allah gaskiya shak abdulmudillaf yayi bayani mai kyau musaman mu matasa ta yadda zamu canja tunaninmu daga office zuwa gona dan muma mudunga jin alalat mai fasa speakar waya , Allah yasaka da alkairi fi amanal Allah
Allah ya saka da alkhairi ya sheik,
InshaAllah muma zamu rika jin ALA LAAT
Gaskiya Allah ya saka muku da alheri muna alfahri daku da wannan Tasha malam Allah ya kara lafiya
Muna son a gayyato prof mansur isah yelwa
Mal munji dadin wannan Shirin, Allah ya bamu ikon yin amfani da wannan shawarma amin
Jazãkumul-Lahu Bi Khayr, an kawo daya daga wanda nake burin a kawo
Masha Allah gaskiya irin wannan gaiyatar tayi
Masha Allah. Allah yasaka da alheri mallam
In sha Allah sai na shiga harkan Noma . Mun gode da wannan educative lecture .Jazakumullahu khairan
Macha Allah
Allah yasakawa wannan tasha da mafificin alkairi, kana kuma ina mikagaisuwa ga malan
Alhamdulillah Allah ya Kara basira
Mashaallah
Masha Allah
Allah ya saka da alkhairi
Ma Sha Allah ✍️
🎉mun gode allah ya saka da Al heri
Masha Allah jazakallahu khairan Dr
Assalamualaikum Ina Yima Qllah Godiya Daya Hadani Da Malam Gaskiya Naji Dadin Haduwa Da Malam
Babban Abunda Ya Burgeni Da Malam Irin Yanda Yake Welcoming Din Mutane
Ubangiji Allah Yacigabada Sanyawa Rayuwar Malam Albarka
Nice 👍
Masha Allah
Gaskiya ne malam kasan aikin ka❤❤❤
Marsha Allah
Allah bada Lada ya sheikh
Mai.gabatarwa kadinga bari yana gama bayani daya dauko ,karage wasa kuma
Jzk khairan
Allah ya qarawa mln lafiya da imanie
Masha Allah muna karuwa
Allah yasa ka
Allah ya saka da alkhairi
Allah ya saka da alkairi
Malam Shirin ba'a mgna Nabi daga A har Z sai sam barka wllhi Allah dai yabiya
In Allaah yayarda sai nazama kamr ko fiye da dr. Abdulmudalib
hhhh
tunaninmu yazo daya kenan
Mashallah
ALLAH KUMA YAKARA LFYA YASAUKO DA ALA LAAT 😊
Allah ya saka muku da Alkhairi, Dan Allah inaso a hada ni da Mallam
+2347035317252
Allah yasaka da alheri
Allah yaniya
Assalamu alaikum,
Sunana Zulkiflu adamu usman
Daga garin Potiskum jahar yobe state.
Ni dan kasuwane sannan manomini. Ina matukar mika gaisuwana ga malam. Allah yakarawa rayuwa albarka. Dan allah malam inaso kabani dama inzo gunka a gida domin neman ilimi akan noman zamani, inafatan allah yasa kabani daman
+2347035317252
Muna godiya
Ya kamata Mal. Magawata ya kara kokarin wajen sauraron bakin shi. Yana yawan katse muhimman bayanai da tamboyoyi marasa muhimmanci. Allah Ya taimaka mana.
Ina godiya sosai ranka shi dade, in sha Allah za a kara kiyayewa, muna godiya sosai da bibiyar mu
Muna godiya malam
Dn Allah muna bukatar number malam
Juzeeta bil jannah
Kunce da sunan Rumfar Afirka, kuma ba wannan bane ba sunan channel in
Ma Sha Allah. Allah ya qara basira da daukaka. Allah ya albarkaci wannan tasha. Ni qaramin manomi ne, muna gonaki manya amma bama iya noma su. To ina son in ari kudi inyi noma na kirki amma ina tsoron asara kada kudin mutane su lume a hannuna, shin ta bangaren wajen Dr akwai wata shawara ko wani taimako kamar investor da zaizo muyi tare da za a iya kulla alaqa da su. kokuma akwai wasu masana noma da a iya hadamu dasu wayanda zasu iya consultancy amma sai anyi girbi a biyasu?
Muna godiya sosai, in sha Allah zamu hadaka da DR
Assalamu’alaikum muna mika Godiya da fatan alkhairi ga dukkan masu shirya wan nan shiri na hausa podcast na shirin ilmi da karin haske ga mu matasa da sauran al’umma Ameen. Dan Allah ataimaka mana da contact na Dr muna son mu sameshi dan akara bamu shawara da dora mu a hanya saboda muna son shiga harkar noma. Jazakallahu bikhair
@@ADPlusHausaPODdan Allah nima a taimake ne a hada ni da mallam agricultural engineering na karanta ina son na samu karin ilimi akan Noma da kiwo dan Allah
Yakamata a hadamu dashi, basai mun rubuta irin business proposal dinmu don dik wanda yakeson numban malam na tabbata akwai karuwa
I have question to ask mala which is good course for agricultural department is the best for a started for degree in university
assalamualaikum don Allah ina zamu samu conctact mu kira malam da kuma inda zamuje a duba mana sample din kasar da zamuyi noma
Assalamu’alaikum muna mika Godiya da fatan alkhairi ga dukkan masu shirya wan nan shiri na hausa podcast na shirin ilmi da karin haske ga mu matasa da sauran al’umma Ameen. Dan Allah ataimaka mana da contact na Dr muna son mu sameshi dan akara bamu shawara da dora mu a hanya saboda muna son shiga harkar noma. Jazakallahu bikhair
Assalamualaikum da Allah ataimakami da number mal
Aslm
Dan Allah inason number malam abdulmudallib Muhammad auwal gusau
I love the way the interviewer is allowing sheikh to explain without interrupting is top notch.
Please how can i get to Sheikh, maybe through his email or otherwise. I have something important to share with him. Thank you
+2347035317252
Very Educating, pls ya kamata Dr. Ya aje Contact.
Jazakallahu kharain Dan Allah ya za'ayi na samu contact na malam ?
Assalam, pls abamu numban malam
+2347035317252
Shin jamaa kuyya a tushiya injin?
Ya sheikh yanzu fa kanzo abincin Dan Adam nee yafi karfin dabbobi
Don Allah number Mal aka fada za'a sa a TH-cam a taimaka
Chirrrrrr💥😂
Allah dai ya biya malam ga kudi ga ilimi (social shiekh) kenan Allah ya kara daukaka da nisan kwana ya kuma kawo $10 billion din nan🙏😂😂
Salam. I am wondering if you guys can give me this knowledgeable person in agriculture cellphone number. I am so passionate about farming I hope he can help me.
Thanks
plantainchips
Maa sha Allah
ALLAH YAKARA BASIRA MALAM