Masha Allah Gskya Babu ni ima a duniya fiye da Allah ya azurtaka da ilimi ya Kuma baka daman karantar da mutane Allah ya saka da alkahiri malam ya gafartawa iyayen mu baki daya Ameen.
Masha allah gaskiyane maga wata kayi mana banban kamu Allah ya sakama malan da alkairi, malan yayi ta'aliki sosai musammah ga daliban ilimi akan yadda zasu samu ilimi a zaure danyanshi ba chuge kuma yayi magana mai mahimmanci akan wa'azin kasa yadda za'akawo hanyar duk jahar da akaje ayi aji koda biyu da malam da zasu koyar. Masha Allah, Allah yakara lafiya
Dr sani magawata muna godiya Dan Allah akawumana prof muhd Sani umar r.lemo musamu fa Ida taraiyarsa da marigayi sheikh jafar Mohamed Adam muna ruko inamaka fatan alkairi
Masha Allah
Gskya Babu ni ima a duniya fiye da Allah ya azurtaka da ilimi ya Kuma baka daman karantar da mutane
Allah ya saka da alkahiri malam ya gafartawa iyayen mu baki daya
Ameen.
MA SHAA ALLAH. Allah ya kara ma malam lafiya da nisan kwana mai amfani
❤❤❤❤masha allah munji dadi sosai wallahi munagodiya jazzakallahu kairan
Masha Allah 🥰
Muna Nan muna miqa qoqon bara akan prof Yalwa
Masha allah gaskiyane maga wata kayi mana banban kamu Allah ya sakama malan da alkairi, malan yayi ta'aliki sosai musammah ga daliban ilimi akan yadda zasu samu ilimi a zaure danyanshi ba chuge kuma yayi magana mai mahimmanci akan wa'azin kasa yadda za'akawo hanyar duk jahar da akaje ayi aji koda biyu da malam da zasu koyar. Masha Allah, Allah yakara lafiya
Dr sani magawata muna godiya Dan Allah akawumana prof muhd Sani umar r.lemo musamu fa Ida taraiyarsa da marigayi sheikh jafar Mohamed Adam muna ruko inamaka fatan alkairi
I'm with you
Masha allahu Allah yasaka da alkhairi.munajiran shiri nagb.
Masha Allah
MA SHA ALLAH MUNASON NA MALAN GURUNTUM @ADPlusHausaPOD
Masha Allahu, Daga Nan Kasar Libya Munajin Dadin Wannan Shirin Sosai Wallahi, Allah Yasakamaku Da Alkhairi, Kuma Allah Yakara Daukaka Africa Tv3.
Ina rokon Allah ya qarama rayuwarku Albarka
masha Allah
Allah yasaka da Alkhaeri
ماشاء الله جزاكم الله خيرا
Masha allah allah ya kara lafiya ameen
Masha Allah
Allah yasaka waa malam da alkairi
نتمنى إنشاء برنامج مثل برنامح سواعد الإخاء
و أستاذ ساني موسى جدير بهذه المهمة ❤
Assalamu alekum wa rahatulah wa barakatuhu malan Allah yasaka da alkairi anijar munada matashin malami sheikh Abdul Malik idan ansamu dama
Ma-sha Allah
بارك الله فيكم
Very educative
Allah Ya saka da alkhayri
Muna jin dadin wannan podcast din. Allah sa albarka. Muna so a kawo mana Sheikh Guruntum
Please we need Sheikh Kabiru Gombe please
Masha Allah. Pls a taimaka a mana tataunawa da Shaikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum.
Please invite professor Abubakar sani birnin kudu
Muna so a kawo mana Sheikh Guruntum
masha Allah
Allah yasaka da Alkhaeri
Masha Allah