Rigimar masarauta ta koma rigimar Addini tsakanin Izala da Tijjaniyya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 16 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 44

  • @TaannabiRashida
    @TaannabiRashida 5 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiyane maulana shekh abulfatahi

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 หลายเดือนก่อน

    Wai shin wa akemulka ne innace talakane sunce basuson sanusi dolene kud abinda Dr idiris tsakani da Allah yayi afili yayi indamasu zasuiya sawa mu muna rokon mayyan malamai suji tsro Allah da dottabai na arewa acire gomna zainada sarki zaicire mu talaka bamaso

    • @TaannabiRashida
      @TaannabiRashida 5 หลายเดือนก่อน

      Izala guba bamayi kune yanbidi an izala guba bamayi

  • @TaannabiRashida
    @TaannabiRashida 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya tsinewa dr jaki

  • @ladidigarba1962
    @ladidigarba1962 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ikon Allah duniya ana son ki zaa bar ki a koma gaban Allah

  • @musaabdullahi3189
    @musaabdullahi3189 5 หลายเดือนก่อน

    Allah wadarai da wannan kalma taka dutsen tanshi a duk arewacin Nigeria a yanzu a cikin malamai Babu babbar annoba irinka Allah ya tona maka asiri Dan hassada

  • @IbrahimAdamu-dr5lo
    @IbrahimAdamu-dr5lo 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya saka maka dr idriss

  • @rabiluzakari6899
    @rabiluzakari6899 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ana maganar ilimi da wayewa ga irinsu professor pantami da malam mansur sokoto wake maganar sanusi lamido sanusi mtsw Kuma Kuna cewa fadar ta koma tsakanin izalah da darika wlh wannan kariyane AI Ina ganin dukansu masu fadar sarautar Yan tijjaniya ne babu dan izalah a ciki? Allah ya kyauta

  • @aliabubakaralidamalibaba970
    @aliabubakaralidamalibaba970 5 หลายเดือนก่อน +3

    Dr ya fadi gaskiya Allah ya sakawa Dr Idris abdulazeez dutsen tanshi da Alheri

  • @babajihamidu2967
    @babajihamidu2967 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wannan tunanin, ko ince fahimtar da kayi, akwai gyara. Ina nufin shi wanda ya watsa rahoton nan.
    Wannan wata rigimace kawai, tsakanin wasu kadan daga cikin malaman Izala da na Darika.
    Amman Dayawan manyan malamai
    Irin su Sheck Sani Yahaya Jingir bangaren Izala da Sheck Dahiru Usman bangaren Darika. Da sauran su.
    Sun tafi a manufa daya suna tare da Aminu Ado, ba domi yana Izala ko Darika ba.
    Sai don cigaban kano dama nigeria baki daya.
    wasalam.

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  5 หลายเดือนก่อน

      Eh haka ne maganar ka, amma idan ka duba labarin zaka ji bamu ce gaba ɗaya yan Izala ko Salafiyya ba, sannan bamu ce gaba ɗaya yan Tijjaniyya ba.
      Ya kamata ka fahimci cewa kowanne mutum a duniya duk inda yaje yana wakiltar gidan sa ne, ma'ana kowa wakili ne na gidan da ya fito.
      Shiyasa zaka ji Bahaushe yana cewa "Kowanne tsuntsu kukan gidan su yake yi".
      Sannan a Addinance ma haka abin yake, duk inda kaje a duniya to kai wakili ne na inda ka fito.
      Idan ka zama mutumin kirki sai ace Musulmai mutanen kirki ne, haka ma idan ka zama sabanin haka.
      Da fatan yanzu ka fahimta, mun gode.

  • @nuraaminu2331
    @nuraaminu2331 5 หลายเดือนก่อน +1

    Kar ku Mai da mu dakikai, shi ma Alh Aminu Ado Bayero ai Dan Tijjaniyya ne, kai masarautar kano gabadaya tijjaniyya ta ke don idan su ka Yi izala ba za a rika gaishesu da yanayi irin na sujjada ba

  • @sanusigwadabe8134
    @sanusigwadabe8134 5 หลายเดือนก่อน +3

    Dr Jaki Kaine ainihin masheranci kamar yadda kake ruddar da jama'a mabiyarka ....Kaima kazama mallami balle Khalifa Muhammad Sanusi ll...

  • @lamibarka6792
    @lamibarka6792 5 หลายเดือนก่อน

    Nagode sheik Abufatahi Nagode. Gaskiya ka. Allah yasaka maka da alheri.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 5 หลายเดือนก่อน

    Abulfatahi me ya sani a addini, har da zai samu bakin magana daqiqi irinshi, kai dan jarida kaje ka tambayi dan gidan Dahiru bauchi mana raayinsa akan Sanusi Lamido sanusi ai shima dan tijjaniyya ne ba irin su abulfasadi ba beran faira wanda banda sharri ba abunda suka iya.

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 หลายเดือนก่อน

    Muna rokon malamai da dottaban arewa sutashi tseye sai har sunga ancire gomna yake nada sarki gomna yake saukewa acire don Allah abinan gaba abin bazaiyi dadiba

  • @auwaluibrahimhusaini2796
    @auwaluibrahimhusaini2796 5 หลายเดือนก่อน

    Wallah abul fatahinnan bansan ganinsa ko kadan da munafiqqine dr idiris likkita ne kai kwarai dagasken gaske ciggaba da yimussu magani suna cizanka kuma bana fatan kataba kiran kare akan harshenka kabar shege yaci gaba da fisadinsa kurum

  • @UsmanChu-qb4nb
    @UsmanChu-qb4nb 5 หลายเดือนก่อน

    Rokona GA gomnatin Kano akawo Mai woni addini Daban yayi sarauta don farincikin wosu

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 หลายเดือนก่อน

    Kariya kakeyi fatahi mu talaka bazamu yardaba gomnuni surusa mana arewa ba saboda inana fara hakan gomnoni arewa zasu fara yin haka in sabon gomna yazo yacire sarki yasa wanda yakeso wani kuma inyahau yacire wancan yas nasa

  • @TaannabiRashida
    @TaannabiRashida 5 หลายเดือนก่อน

    Dr jaki jakine masifane makiyin annabi sallallahu alaihi wasallam

  • @Fatimamahmud-jq3om
    @Fatimamahmud-jq3om 5 หลายเดือนก่อน

    Dr, ai bayi barin yan izalar ballantana yan darikar.

  • @hapsatsali8739
    @hapsatsali8739 5 หลายเดือนก่อน

    Ku sarakuna kushirya inhar. kukayi wasa zakuyi danasani kuyi tunani in kuka goyi bayan acire rawanin wani baiyi komaiba in aka fara haka a arewa duk sarara kuna tubabbu ne abu kadan zaiyi gomna yatubeshi wlh muyi hattara da shuwaga bannimu da malamam mu dukansu azzalumai ne

  • @BashirSaiduHassan
    @BashirSaiduHassan 5 หลายเดือนก่อน

    To ku Kuma aya kuke addinin maganar Dr Idris etace gaskiya ,tijjaniyya ba koyarwar ANNABI bace,sb dhk tijjaniyya,boko,kudi,sarauta,wayewa,ba abunda zasuyi maka indai bakayi abunda Allah da Manzonsa sukace ba

  • @SadeeqAliyukola-mu9ym
    @SadeeqAliyukola-mu9ym 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ana maganar irinsu Pantami a ɓangaren ilimi wake maganar Sanusi lamiɗo, kadaina kururutashi a ɓangaren ilimi domin wllh ko ƙafar Pantami bai kawo ba ballai ma yakaishi ko ya fishi.

    • @rabiuidris346
      @rabiuidris346 5 หลายเดือนก่อน

      Gaskiya ne wannan babu hadi

  • @SALISULUKMAN-gx7uj
    @SALISULUKMAN-gx7uj 5 หลายเดือนก่อน

    Darika sai

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 5 หลายเดือนก่อน +1

    Dr Idris ba dan Izala ba ne. Ku rika bincike kafin ku rika yada labari.
    Kuma Abdulfatahi dan Tasha ne ba sheikh ba ne

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  5 หลายเดือนก่อน

      Wannan duk ra'ayin ka ka faɗa🙏

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 5 หลายเดือนก่อน +1

      @@sabuwarrayuwa1834 ni tabbas na ke da shi. Kai da ka ke dan jarida ya kamata ka rika bincike kan ka yada labarai. Shawara na ke ba ka.

    • @suleimangane8175
      @suleimangane8175 5 หลายเดือนก่อน

      Wannan shine maganar gaskiya, kuma Shiba danjarida bane, mai TH-cam channel ne.

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  5 หลายเดือนก่อน

      @@Speedyvampir2 To yanzu dai bari mu baka amsa. Da farko dai akan wannan tashar bamu taɓa yaɗa wani labari wanda ba na gaskiya bane.
      Na biyu kuma mun san cewa Shek Idris Dutsen Tanshi ba ɗan Izala bane, hasalima shi faɗa yake da yan Izala.
      Amma kuma shi Ɗan Salafiyya ne, shiyasa a cikin labarin zaka ji munce "Shek Idris Ɗan Izala ko kuma Salafiyya" Saboda Izala da Salafiyya a gurare da yawa sunada fahimta iri 'daya, Kamar dai Tijjaniyya da Qadiriyya.
      Sannan kuma maganar Abul Fatahi da kace bazamu kira shi "Shek" ba, shine nace wannan ra'ayin ka ne.
      Domin kuwa ka faɗi haka ne saboda Aqidar ka da tashi ba ɗaya bace.
      To mu kuma 'ka'idar mu itace bama ɗaukar 'bangare a labari, saboda ɗaukar 'bangare a labari ba Adalci bane.
      Da fatan yanzu ka fahimta. Mun gode.

    • @lurwanuhamza8514
      @lurwanuhamza8514 5 หลายเดือนก่อน

      Haba ai sai ka bayar da labarin ra'ayin sheik Dahiru bauci a kan rigimar masarautar kanon san nan zamu yarda baka daukar bangare, ku a tunanin ku mutane basu da hankali ne?

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 5 หลายเดือนก่อน +1

    Sarkin dan faira ko?

  • @Yarghanahausatv
    @Yarghanahausatv 5 หลายเดือนก่อน +1

    Ke duniya

  • @AbubakarMohammed-yx2fr
    @AbubakarMohammed-yx2fr 5 หลายเดือนก่อน

    Woli me singleti ya fadi gaskiya.

  • @abdullahiibrahimusman8135
    @abdullahiibrahimusman8135 5 หลายเดือนก่อน

    Ba haka abin yake ba ai Dr. Idris Bai kawo matsalar aqida ba yayi magana ne akan maslahar musulunci kai dan jarida kaine ka juya maganar don cin ma burinka. Ai Aminu Ado ma dan tijjaniyya ne, shi Dr. Ya haskama mutane illar sanusi Lamido sanusi ne kawai akan musulunci ba bangaranci ba. Dan jarida ka gyara maganar ka.

    • @sabuwarrayuwa1834
      @sabuwarrayuwa1834  5 หลายเดือนก่อน

      Shek Idris yace Sunusi Lamiɗo zai dinga goyon bayan bidi'a cikin sarautar sa. Shin me hakan yake nufi?

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 5 หลายเดือนก่อน +1

    Dr.Jaki Dan.jaki Dan jaka mahaukaci

  • @UmarSaudat
    @UmarSaudat 5 หลายเดือนก่อน

    Dr Idris maganan da kayi say bata dace ba wlh

  • @SalisuHarouna-g9y
    @SalisuHarouna-g9y 5 หลายเดือนก่อน

    Dr jaki ne