Shi Musa ai hatta fuskansa iri d'aya ne da wahabiyen da Manzon Allah S.A.W ya suffanta lokacin da ya dubeshi ya ce baiyi a dalci ba a rabon ganima. Wa iyazubillah kunji tababben banza.
Kudai ba abinda kuka iya sai karya da fariya. A ina kuke da ilimin da hankalin da zaku iya da yan izala? Sufa izala dashen Allah nesu Allah suka rika kuma Annabin ne kawai jagoravmu
Wan nan Dariku da kukeyi akwai shi Littatafai kamarsu Kawa'idi, Ahlari, Izziya, Risala, Ashimawi? Mai yasa babusu acikin wadinan Littatafai? Kodai babusu, kodai basusan dashi shiyasa basukawota ba. Wallahi zuwan JIBWIS (IZALA) daga 1978 zuwa yau da gobe yakawo Fahimtar Addini da Sunnah. Mai yasa Yan Kadiriya, Darikan Tijjani mabiyan INYASS da Gwamnati sunsa mabiyan Sunnah agaba ana kamasu amma basu'a kama yan Dariku?
Masha Allah Muna tareda annabi Muhammadu Kuma mun rike shehu Ibrahim
Alhamdulillah,Alhamdulillah,Alhamdulillah. Allah ya Saka da alkhairi.
Merci
Allah yasakama mal a man darika da albarka
Merci
Allah yasaka da Alkairi
Toh Allah yayimay rahama kukuma Allah yasaka maku da'alkairi
Good
macha allah macha allah barikallahufihi
Allah yasaka🥰💗💚💜
Kuje ku koyar da hadith manzon Allah SAW,kawai
sakallahu kayran
Allah yasaka da alkhairi
Allah kara fahinta amen
Assalam alekum Yan uwa ya kamata muji coran Allah , mucire son zuciya
Dun Allah da manzonsa abani number sayadi junaidu
Shi Musa ai hatta fuskansa iri d'aya ne da wahabiyen da Manzon Allah S.A.W ya suffanta lokacin da ya dubeshi ya ce baiyi a dalci ba a rabon ganima. Wa iyazubillah kunji tababben banza.
Kai wallahi kusani ba za a daina izala ba, ko da a bin da kake faɗa gasgiya ne,do min mutane sun waye,
Kaima kabwaye kenan? Duk wanda zai zagi malamin wani to shina zai tashi yakare malamin shi, duk abinda yake faruwa zagine akeyima shehunan su suma sukare,
🤣🤣🤣🤣 Allah raka taki gona
Allh karailimi
Gaskkiya kunji kunya, jiya kunkasa gwatar kanku sai kurinka ihu bayan hari wallahi anji kunya
Mtsw Kai kuma asuwa....kakama kanka yaro...ilimi BA karya bane
Yayi aman koutai koukara gyara masou tikarawa cekin masalace
Ba wnn shashancin ba
Matasan tijjaniyya Allah ya karamuku lafiya da kwaringuiwa dazaku kunkari kowani zindiqi kushekemana shi
Muna tare daku malaman mu, kuna matukar birgemu , Allah ya kara son ma,aiki
Mtsssssss
Kudai ba abinda kuka iya sai karya da fariya. A ina kuke da ilimin da hankalin da zaku iya da yan izala? Sufa izala dashen Allah nesu Allah suka rika kuma Annabin ne kawai jagoravmu
Insha Allah abinda yasamu Abdoul jbr sai yasamesa
Ihu bayan hari
Allah kara fahimta
💯
A taimakaminda lambar sheik Junaid
Ya salam wai shin annya kuwa diwanin yake karanta wa?? To Allah ya kiyaye
Kurabu da mu mu yi addini kawai ba zancan wani shehu ko ibini taimiya, domin ba su Allah t a l ya aiko ba
Wan nan Dariku da kukeyi akwai shi Littatafai kamarsu Kawa'idi, Ahlari, Izziya, Risala, Ashimawi? Mai yasa babusu acikin wadinan Littatafai? Kodai babusu, kodai basusan dashi shiyasa basukawota ba. Wallahi zuwan JIBWIS (IZALA) daga 1978 zuwa yau da gobe yakawo Fahimtar Addini da Sunnah. Mai yasa Yan Kadiriya, Darikan Tijjani mabiyan INYASS da Gwamnati sunsa mabiyan Sunnah agaba ana kamasu amma basu'a kama yan Dariku?
Hhh ku dama gyara a karatun diwalinku NE kawai
Bachida ilimi me zirfi
👍👍👍👍💚💜💜🥰🥰🥰🥰🥰
harta kai haka
Ku matsalar ku daga muqaddima, ake gane bakuda ilimi
Ai munga Malaman naku suna da ilimi....mun gane masu duk bige CE.....
Kuhade dashi mana idan batsoroba
Nida nasan ma kauyawa ne ku yan bauchi ne da banji video ba
sai me?