- 875
- 11 851 361
Sabuwar Mujalla
Nigeria
เข้าร่วมเมื่อ 17 ส.ค. 2022
Tashar Hausa, domin ingantattun labarai akan kowanne fanni na Duniya, da ma lahira baki daya.
Rigimar Hamdiyya da Gwamnan Sokoto ta zama babbar magana/ Wani matashi ya kashe kan shi a Kano
Rigimar Hamdiyya da Gwamnan Sokoto ta zama babbar magana/ Wani matashi ya kashe kan shi a Kano
มุมมอง: 6 498
วีดีโอ
Mai yasa Ganduje yaƙi zuwa gurin auren ƴar Kwankwaso?
มุมมอง 7K2 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Mai yasa Ganduje yaƙi zuwa gurin auren ƴar Kwankwaso?
Bikin ƴar Kwankwaso ya haifar da sabon rikici a Kano
มุมมอง 4.5K4 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Bikin ƴar Kwankwaso ya haifar da sabon rikici a Kano
Abin mamaki. Wani tsoho mai taɓin hankali ya kawo kyakkyawar mafita akan gyaran Nigeriya
มุมมอง 6K7 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Abin mamaki. Wani tsoho mai taɓin hankali ya kawo kyakkyawar mafita akan gyaran Nigeriya
Halin da ake ciki a Shara'ar Rarara da Abba Almustafa/ Sojojin Nigeria sun kawo ƙarshen Lakurawa
มุมมอง 9K9 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Halin da ake ciki a Shara'ar Rarara da Abba Almustafa/ Sojojin Nigeria sun kawo ƙarshen Lakurawa
Shek Rijiyar Lemo ya raba rigima tsakanin Shek Fantami da Shek Idris/ Ƙarshen Bello Turji yazo
มุมมอง 4.6K9 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Shek Rijiyar Lemo ya raba rigima tsakanin Shek Fantami da Shek Idris/ Ƙarshen Bello Turji yazo
Abba Almustafa ya maka Rara a Kotu/ Budurwar data ƙalubalanci Gwamnan Sokoto ta faɗa tsaka mai wuya
มุมมอง 13K12 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Abba Almustafa ya maka Rara a Kotu/ Budurwar data ƙalubalanci Gwamnan Sokoto ta faɗa tsaka mai wuya
Hizba ta kama matar aure ƴar Kannywood/ Masha Allah an ɗaura auren tsoho da tsohuwa
มุมมอง 22K14 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Hizba ta kama matar aure ƴar Kannywood/ Masha Allah an ɗaura auren tsoho da tsohuwa
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Sabuwar ƙungiyar ƴan ta'adda ta sake bayyana a Nigeria
มุมมอง 2.6K16 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Sabuwar ƙungiyar ƴan ta'adda ta sake bayyana a Nigeria
Hatsaniya ta sake kaurewa tsakanin Shek Fantami da Shek Idris/ Zee Pretty ta haɗu da wani Ibtila'i
มุมมอง 8K19 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Hatsaniya ta sake kaurewa tsakanin Shek Fantami da Shek Idris/ Zee Pretty ta haɗu da wani Ibtila'i
Asmi Wakili ta Yaudari Sanata Barau/ Mai yasa ake zargin mata masu iPhone 16 da Karuwanci?
มุมมอง 14K21 ชั่วโมงที่ผ่านมา
Asmi Wakili ta Yaudari Sanata Barau/ Mai yasa ake zargin mata masu iPhone 16 da Karuwanci?
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Rayuwar Budurwar da Gwamnatin Sokoto ta kama tana cikin haɗari
มุมมอง 21Kวันที่ผ่านมา
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Rayuwar Budurwar da Gwamnatin Sokoto ta kama tana cikin haɗari
Babu wanda ya isa ya raba ni da mai gida na Kwankwaso. Inji Abba/ An sako Gfresh a gaba
มุมมอง 2.8Kวันที่ผ่านมา
Babu wanda ya isa ya raba ni da mai gida na Kwankwaso. Inji Abba/ An sako Gfresh a gaba
Ƙyalƙyalin Ƙauna episode 30. Last part (Na ƙarshe)
มุมมอง 263วันที่ผ่านมา
Ƙyalƙyalin Ƙauna episode 30. Last part (Na ƙarshe)
Ana kallon ƴan Arewacin Nigeria a matsayin marasa kishin al'ummar su
มุมมอง 5Kวันที่ผ่านมา
Ana kallon ƴan Arewacin Nigeria a matsayin marasa kishin al'ummar su
Dalilin da ya sa Abba yake so yai watsi da Kwankwaso/ Wani babban Ɗan Daudu ya riga mu gidan gaskiya
มุมมอง 11Kวันที่ผ่านมา
Dalilin da ya sa Abba yake so yai watsi da Kwankwaso/ Wani babban Ɗan Daudu ya riga mu gidan gaskiya
Rigima ta kaure a TikTok tsakanin Soja da ɗan ta’adda/ Gwamnatin Sokoto ta kama wata Budurwa
มุมมอง 16K14 วันที่ผ่านมา
Rigima ta kaure a TikTok tsakanin Soja da ɗan ta’adda/ Gwamnatin Sokoto ta kama wata Budurwa
Ana gaf da yin Kaca-kaca tsakanin Abba da Kwankwaso/ Ƙananan yaran nan sun koma gidajen su
มุมมอง 5K14 วันที่ผ่านมา
Ana gaf da yin Kaca-kaca tsakanin Abba da Kwankwaso/ Ƙananan yaran nan sun koma gidajen su
Alhamdu Lillah. Tinubu ya bada umarnin sakin ƙananan yaran nan/ Sunusi Lamiɗo ya sake kayar da Am...
มุมมอง 9K14 วันที่ผ่านมา
Alhamdu Lillah. Tinubu ya bada umarnin sakin ƙananan yaran nan/ Sunusi Lamiɗo ya sake kayar da Am...
Shek Maƙari ya cire tsoro yayi kaca-kaca da Gwamnatin Tinubu akan wulaƙancin da akai wa ƙananan yara
มุมมอง 5K14 วันที่ผ่านมา
Shek Maƙari ya cire tsoro yayi kaca-kaca da Gwamnatin Tinubu akan wulaƙancin da akai wa ƙananan yara
Tinubu ya sake janyo wa kansa baƙin jini da ƙyama a gurin ƴan Nigeria
มุมมอง 8K14 วันที่ผ่านมา
Tinubu ya sake janyo wa kansa baƙin jini da ƙyama a gurin ƴan Nigeria
Khadija ƴar Tiktok ta haɗu da sharrin samari/ Ɗan Daban da ya addabi jihar Kano ya shiga hannu
มุมมอง 4.7K14 วันที่ผ่านมา
Khadija ƴar Tiktok ta haɗu da sharrin samari/ Ɗan Daban da ya addabi jihar Kano ya shiga hannu
Talakawan Nigeria sun sake faɗa wa wani sabon tashin hankalin a mulkin Tinubu
มุมมอง 11K14 วันที่ผ่านมา
Talakawan Nigeria sun sake faɗa wa wani sabon tashin hankalin a mulkin Tinubu
Rarara ya ba wa Malam Ba Kwana kyautar da ta haukata shi/ Murja ta aika wa ƴan Maɗigo zazzafan saƙo
มุมมอง 19K21 วันที่ผ่านมา
Rarara ya ba wa Malam Ba Kwana kyautar da ta haukata shi/ Murja ta aika wa ƴan Maɗigo zazzafan saƙo
Mai yake faruwa ne tsakanin Kwankwaso da malaman Addini?/ Yau za'a fara kamen Almajirai a Abuja
มุมมอง 13K21 วันที่ผ่านมา
Mai yake faruwa ne tsakanin Kwankwaso da malaman Addini?/ Yau za'a fara kamen Almajirai a Abuja
Murja ta kayar da Hizba a Kotu/ An fara tafka shara'a akan badaƙalar da ake zargin Kwamishina
มุมมอง 6K21 วันที่ผ่านมา
Murja ta kayar da Hizba a Kotu/ An fara tafka shara'a akan badaƙalar da ake zargin Kwamishina
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Yanda aka shirya makircin kashe Manzon Allah SAW
มุมมอง 2.5K28 วันที่ผ่านมา
Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un. Yanda aka shirya makircin kashe Manzon Allah SAW
Sadiya Haruna ta sake tsine wa Dady Lola/ Wani ɗan Nigeria zai biya Bashin sa, da ake bin ƴan ƙasar
มุมมอง 7K28 วันที่ผ่านมา
Sadiya Haruna ta sake tsine wa Dady Lola/ Wani ɗan Nigeria zai biya Bashin sa, da ake bin ƴan ƙasar
Kubar sha don duniya tana jinku hassadane
Ameen ya Allah😊
Hamdiya allah yayi miki jagora😭😭😭
👍👍
😂😂
KABI A HANKALI. Shwarin wani mutum ga mallam Salihu zariya SEDAI RAI YAYI HALI INJI MALLAM SALIHU ZARIYA 😭😭😭😭th-cam.com/video/9xsWXNVsadU/w-d-xo.htmlsi=T3VwaPLXHJFg6t25
Don allah ina bukatan number Bulama bukarty .
To ai abinka dayaru yana famada kuruciyane
Gaskiya Bai Keautaba Allah ya Keauta
Allahumma y tsare mana ke hamdiya gaba da bayan ki hamdiya y Allahu y rahaman
Akwai rashin wayewa a gurin gwamnan sokoto
Fadin gadkiya yanzu aka fara
Yakamata tunda ABBA Hikima Fage yana kano a Nigeria, ya kamata shine zai shiga wannan magana ya wakilci Hamdiyya
Yo imma baqin gaskiyaba Dan kafadi abin dayake faruse kailefi inbakwaso afada kugyaramana jakuna kai dabbobi masu mulkin kama karya Allah ya ISA bamuyafeba tsakanimu da shuwagabanni
Aliyu sai mun karyaka in sha allah sai kayi da nasani wallahi
✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅
Agaskiya ya kamata ya bi mata hakinta
Allah ya kyauta !..
Wlh batun Rara dai ciki Akwai siyasa dik da kuwa na yadda Rara butulune Amma dai Banga laifinsa ba Dan ya gayawa Abba kabiru Gaskiya ba Abba El musthafa kaji tsoron Allah wlh nidai Ina zargin wannan Abin Yan jam iyar nnpp ne suka saka
Allah ya shiga tsakaninku dashi
Gwara ma dabasu jeba Allah yasa haka shi ne mafi alheri
Mutumin da ba a gayyace shi ba tayaya zai zo?
Toh Ku inba munafunci ba ya za ayi Suna gaba ace kuma zasuje
Kaji jakin malami wai yayi kokari
Kainai ai jakin wawa dan hasada
Ba agaiyachesuba
Allah yashiga tsakanin Nagari da mugu Ahmad Aliyu kaji tsoron Allah katuna ranar tsayuwarka gaban ubangijin ka yanda kazalinci wannan yarinya Allah yabimata hakkinta
Bakin ciki Da Hassada
@@aliyusgida9997 nuna mun inda aka gayyace shi.
❤
Yahudawa. Ni
😃😃😃😃👍
Kai jama a malamai nada banbanci kabila walahi babu kyau mu duka musulmaine
Wannan soja Allah ya azurtaka da azurki nakudi masu tarin yawa kuma masu albarka kuma duk Wanda yakoreka daga soja dun kafadi wannan magana ta gaskiya toshima Allah yakoreshi daga rahamarshi
👍👍👍👍
haha haha haha gombe fa to mujira lokaci gaskiya Zata baiyana in aha'allahu
Bukin kam bai hadu ba kasancewar buhari namu bai je ba😂
Mutane suna ta mutuwa da yunwa amma ko ajikunku azzalumai
🥰🥰🥰
👍👍👍👍👍👍👍👍👍
karyane bekoruba 3:47 3:49 3:51 🎉🎉
karyane bekoruba
alha nabayanka namiji soja
Mulki yadawo hannun matsaiyata azzalumi ina mukaga ruwan fanfo balle abincin mara lafiya dame jinya su ai bafatansu qasatacigaba taita cibaya sukeso sunfiso suna tafiya qasashen wasu fes fes tasukuama kooho dabbobi kai
Gaskoyane wannan
Gaskiyane wlh
😂😂😂
HASSADA ZAIKASHEKU
Toni abinda yadameni shine wai auren aure sukayi ko na zuba ruwa a buta? Naji anfara maganar text to me ake nufi?
Mallam sheikh Idris ma ai ya ce hoto a babin larura za a iya yi. Ku rika ruwaito abin yadda ya ke.
Good tok shek fantami
Macha allah allahou akbar Allahou akbar Allahou akbar