Talauci da jahilci ne ke hana 'yan Najeriya zaɓen shugabanni nagari - Yariman Bakura

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ก.พ. 2025
  • Albarkacin cika shekara 25 na fara mulkin dimokuradiyya ba katsewa a Najeriya, tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura ya ɗora alhakin rashin zaben shugabanni nagari kan "talauci da jahilci da 'yan ƙasar ke fama da".

ความคิดเห็น • 25

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya taimaki Baba Yarima. Gaskiya kam kowa yaji a jikinsa wallahi 😂😂

  • @Thee_ameer
    @Thee_ameer 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya bamu ikon yi muku biyayya ku kuma Allah ya baku ikon yima talakawa adalci ya kara muku da mu gaba daya tsoron Allah

  • @Abdul_Wagini_tv
    @Abdul_Wagini_tv 8 หลายเดือนก่อน +1

    Wannan gaskiyane ❤❤❤

  • @MustaphaAliadam
    @MustaphaAliadam 8 หลายเดือนก่อน

    Allah sarki zalunci ya rufimuku ido yasa bakwa kunyan fadan komai amma lokace yanazuwa dukkanni shuwaga bannin da suka hanamu rawan gaban hansi zamui maganinku kuma wallahi wanna nufinku munmuna a kan mu talakawa sai yakare akanku in Allah yasa Jo's we're we tiny for time

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya Saka da Alkhairi Yarima

  • @SaifullahiSulaiman-s6f
    @SaifullahiSulaiman-s6f 8 หลายเดือนก่อน

    Allah yasa da haske kakeyi inba irin zancen ku bane na yan siyasa

  • @Sumar3344
    @Sumar3344 15 วันที่ผ่านมา

    Wannan maganr gsky ce allah ubangiji ya baka damr zuma shugaban kasa

  • @garbamusagarbawa8526
    @garbamusagarbawa8526 8 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya Sunanta Gaskiya

  • @BasiruBello-yr3tf
    @BasiruBello-yr3tf 8 หลายเดือนก่อน

    Allah ya isa😂😂😂😂😂😂

  • @fodioyahaya7506
    @fodioyahaya7506 8 หลายเดือนก่อน +3

    Allah ya aaka maka da Alheri akan shari'ar musulunchi,
    Akan kirkirar Hizba,
    Akan kirkira board na Qur'an,
    Da boad na zakka da wakafi,
    Akan kirkirar zakarep,
    Akan kirkirar zasidep,
    Akan kawo school of Health Tsafe, COE mari, school of Agriculture Bakura, zakas Gusau, da dai sauransu,
    Allah ka saka maka da mafifichin Alheri

  • @rabiuabdulahi-rv7mr
    @rabiuabdulahi-rv7mr 8 หลายเดือนก่อน

    Barkadai

  • @SulaimanHalilu-t3k
    @SulaimanHalilu-t3k 8 หลายเดือนก่อน +1

    Karya ne badagaske kuyeyiba zamuje gaban allah daku

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 8 หลายเดือนก่อน

    Tom Allah ya fi su idan zaluncin nasu ya motsa kan talaka yake Allah ya shige mana gaba

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 8 หลายเดือนก่อน

    Assalamu alaikum
    bbc hausa kuna burgeni wannan tsarin shirin nan na kawo manyan yan siyasa domin su wayarwa talakawa kai muna godiya ❤

  • @MohammedsaniUMAR-xu4ys
    @MohammedsaniUMAR-xu4ys 3 หลายเดือนก่อน

    Mene anfanin duk zancen yan siyasa da ke fitowa kafafen yada labaru ke fadan abinda bashi ne sukeyiba!!!

  • @Djm9640
    @Djm9640 8 หลายเดือนก่อน

    Allah yasamudace

  • @abuahmed3
    @abuahmed3 8 หลายเดือนก่อน

    Yan wahala

  • @jamiluibrahim6295
    @jamiluibrahim6295 8 หลายเดือนก่อน +1

    Karyakakeyi munafikinbanza

    • @JibrinAliadam
      @JibrinAliadam 8 หลายเดือนก่อน

      😮

    • @UmarmuhammadYaro
      @UmarmuhammadYaro 8 หลายเดือนก่อน

      Gaskiya bakada tarbiyya da mutunta babba, wannan zaka kalla kache karya yakeyi, innalillahi wainna alaihi rajiun

  • @mustaphasalisu4225
    @mustaphasalisu4225 8 หลายเดือนก่อน

    An kashe arewa tun tuni.

  • @zubaidahsalihu6211
    @zubaidahsalihu6211 8 หลายเดือนก่อน

    Wanna maganar gaskiya ce Amman ku manyan Arewa yakamata ku tsaya mana sossai

  • @bigbomtv3160
    @bigbomtv3160 8 หลายเดือนก่อน

    Gsk talauce kuka Sawa talakawa