Boko Haram: 'Yan Boko Haram Suna Sauraron Rediyon Kasar Waje

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 6 ต.ค. 2024
  • A wani bidiyon da 'yan Boko Haram suka taba dauka na kawunansu, an ji su, suna sauraren daya daga cikin gidajen rediyon kasashen waje a ranar da aka gabatar da wasu labaran da suka hada da kiran da Masar ta yi ga Majalisar Dinkin Duniya kan ta hada rundunar sojan da zata yaki 'yan tawaye, da kuma kudurin firayim minista Manuel Valls na Faransa a wancan lokacin kan shirin sauye-sauyen da tattalin arziki da ya gabatar gaban majalisar dokokin kasar.
    Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa TH-cam: bit.ly/3Gcp7en
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    #bokoharam #najeriya #nigeria #abuumma #abumama #chibok #chibokgirls #abubakarshekau #shekau #ísis #islamicstate #sambisa #sambisaforest #kumshe #buhari #muhammadubuhari #cameroun #cameroon #kamaru #maiduguri #un #unitednations #majalisardinkinduniya #mdd
    - - -
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    - - - - -
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da TH-cam, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

ความคิดเห็น • 9