Allah ya saka da alheri your excellency, gaskiya na kwana biyu banji gwamna da tsaya ya fadi gaskiya kuma yayi adalci wajen zanya bayanan saba game da halin kasar mu. Allah ya taimake mu wajen jaran kasan nan
His Excellency mun gode. Amma fa VOA bana goyon bayan duk Wanda zai ce Wai idan da laifin shugabanni ai suma ma biya nada laifi. Ana furta haka ya nuna karara cewa ba a San ko menene maanar gwabnati/shugabanciba. Kadan daga dalilin gwamnati/Shugabanci shine domin jagora ga jama'a don sawa ayi abin da yake da kyau da Kuma Hana yin abubuwa mara kyau. Maana, idan aka bar mutane karmatsai zasu zamo kamar dabbobi. To idan akace babu shugabanni na garri ai tafiyarma sai tafi ta dabbobi muni kamar yadda wadansu abubuwan kyama ke ta faruwa. Idan shugabanni sukasan dalilinsu na kasancewa shugabanni, zasu jagoranci jama'a domin yin amfani da dukkan sassa na gwamnati don yin abubuwa masu kyau.
Smart guy, these are the type of people that should be on the president seat
Allah ya taimaka antattauna abubuwa masu mahimmanci gsky
Allah ya saka da alheri your excellency, gaskiya na kwana biyu banji gwamna da tsaya ya fadi gaskiya kuma yayi adalci wajen zanya bayanan saba game da halin kasar mu. Allah ya taimake mu wajen jaran kasan nan
Omgd Nigeria kasata 😢😢
Allah ya isar mana
Very intelligent journalist
Amsar ka akan man Nigeria bata gamsar niba.
Kaji tsoro ne kaiwa
Ka iya bayani da hausa gwamna
Dan bello, yakamata ka saurare wannah hira dakwai abin dubawa
His Excellency mun gode.
Amma fa VOA bana goyon bayan duk Wanda zai ce Wai idan da laifin shugabanni ai suma ma biya nada laifi. Ana furta haka ya nuna karara cewa ba a San ko menene maanar gwabnati/shugabanciba.
Kadan daga dalilin gwamnati/Shugabanci shine domin jagora ga jama'a don sawa ayi abin da yake da kyau da Kuma Hana yin abubuwa mara kyau. Maana, idan aka bar mutane karmatsai zasu zamo kamar dabbobi. To idan akace babu shugabanni na garri ai tafiyarma sai tafi ta dabbobi muni kamar yadda wadansu abubuwan kyama ke ta faruwa.
Idan shugabanni sukasan dalilinsu na kasancewa shugabanni, zasu jagoranci jama'a domin yin amfani da dukkan sassa na gwamnati don yin abubuwa masu kyau.
Why are you always compairing us with other wealthy countries?,
Meyasa bakwa la’akari da mafi karacin albashin da ma’aikata suke dauka a wata?,
Hakane muke sayarwa makiya sirrukanmu batare da munsaniba
Ai sai a sayar masa a naira mana tunda a Nigeria akye samu
Ya ake sace ma'adanan Africa dey
Shuwagabannimmu baku da hankali. Ina ruwansu da ma'adanammu dasu?
Kaga masu aiki alaji, ba irin wasu ba masu kara kullun a social media.
Facts kawai babu wani sokiburutsu
A dai bincika in zantukan excellency babu shaci fadi a ciki