Ina Kan Fatawata Cewa Hakar Kudin Kirifto Halal Ne - Alkali Abubakar Salihu Zaria

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 12 พ.ย. 2024
  • Har Yanzu Ina Nan A kan Fatawata Cewa Hakar Kudin Kirifto Halal Ne - Inji Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria
    Shehin malamin ya yi wa Muryar Amurka karin haske tun bayan fatawarsa da yay i a kan halaccin kudin kirifto da ya bar baya da kura.
    Haka zalika malamin ya janye ayar da ya kafa hujja da ita inda ya bayyana cewa ba a muhallinta ya bayyana ta ba kuma a matsayin sa na dan adam bai wuce yin kuskure ba.
    Karin bayani akan VOA Hausa: www.voahausa.com
    Karin bayani akan Facebook: / voahausa
    Karin bayani akan Instagram: / voahausa
    Karin bayani akan Twitter: / voahausa
    Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: bit.ly/3ElbQit
    Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da TH-cam. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.
    Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

ความคิดเห็น • 14

  • @abdullahihamza1163
    @abdullahihamza1163 หลายเดือนก่อน

    Allah ya qarawa Malam lafiya, Ni na gamsu da fatawar malam, Mining ⛏️ kuma yanzu muka fara.

  • @aishaabuahmad5458
    @aishaabuahmad5458 หลายเดือนก่อน +3

    Ka ji dai tsoron Allah. Masu batar da mutane da gangan hisabin su na daban ne.
    Allah ya kara shiryar da kai da mu baki daya. Allah ya baka ikon daukan gyaran da akayi maka.

  • @AbubakarHayatu-c6s
    @AbubakarHayatu-c6s หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka

  • @laoualigarbamahamadoulmouf383
    @laoualigarbamahamadoulmouf383 หลายเดือนก่อน

    Yakamata ku fahimci cewa wannan mutuman malamin Al ummane ba malamin Allha bane

  • @rabiunura4356
    @rabiunura4356 หลายเดือนก่อน

    allah yasaka da alkairi malam

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu หลายเดือนก่อน +1

    Shi ilimi baga sutura yakeba,kaidai ji tsorun Allah yafima yin kwamedi

  • @Adamusman-xl6fi
    @Adamusman-xl6fi หลายเดือนก่อน

    ❤❤🎉

  • @jamilabdullah5393
    @jamilabdullah5393 หลายเดือนก่อน +2

    Wanan gashin baki na ya hudu menene matsayin barin sa kuma a kankare haba tasss ya mal Alkali

  • @JIKANDAULA
    @JIKANDAULA หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya yafe maka

  • @abdullahimustapha8157
    @abdullahimustapha8157 หลายเดือนก่อน +2

    Allah yasa bawata ayar kasamoba😂😂😂

  • @UmaralaminDikko
    @UmaralaminDikko หลายเดือนก่อน

    🎉

  • @jabirudanyaro194
    @jabirudanyaro194 หลายเดือนก่อน +2

    Wannan ba malami bane dan Tik Tok ne me neman followers

    • @AbubakarHayatu-c6s
      @AbubakarHayatu-c6s หลายเดือนก่อน

      Inshi Dan tik tokne to Kai,Dan iskaba

  • @laoualigarbamahamadoulmouf383
    @laoualigarbamahamadoulmouf383 หลายเดือนก่อน

    Issa fantami da Mansur yelwa insune hujjakka lalle kacika dakiki suma ay masu kuskurene kuma siyasa tabatasu suma