Shekh Mukhtar Zinder 🇳🇪 ya magantu bayan tona asiri Gwamnatin Tunubu da Janar Abdurhamane Tiani yayi

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 65

  • @RussiatvHausa
    @RussiatvHausa 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +8

    Allah ka isarmuna ga azzaluman shuwagabanninmu na Nigeria 🇳🇬 ameen summer ameen Allah ka zama gatanmu mu talakawan Najeriya

  • @SabitouBananiKindo
    @SabitouBananiKindo 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +5

    Mã chã Allah djazakumullahu khairan ya cheikh !

  • @OuchaIssouf
    @OuchaIssouf 2 นาทีที่ผ่านมา

    Masha Allah jazakallahu kairan❤❤❤

  • @ayoubaCisse-oc4ih
    @ayoubaCisse-oc4ih 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    ماشاءالله جزاك الله خيرا

  • @abdulmajidabdullahi5974
    @abdulmajidabdullahi5974 36 นาทีที่ผ่านมา

    Allah ya shirye mana Nigeria 🇳🇬da shuwagabanin mu Amin thumma amin 🤲

  • @ameenah540
    @ameenah540 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allah yasakawa malam da alkairi ❤

  • @NaseerSaadou
    @NaseerSaadou 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ma Cha Allah Malan mungode
    Da gayin gaskiya 🇳🇪🤲🇳🇬🤝🇳🇪🤲

  • @mansursadeeq9828
    @mansursadeeq9828 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Malam Allah yasaka da alkhairi❤

  • @UmarAbubakar-o8h
    @UmarAbubakar-o8h 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +6

    Wanan gaskiya baba Allah yasa kama da alkairi

  • @sadikabdullah8668
    @sadikabdullah8668 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    ❤❤ WALLAHI WANNAN GASKIYANE ALLAH YA KARA FAHIMTAR DA AL-UMMAR MU AL-UMMAR NIGERIA 🇳🇬 MUNSAN DA HAKA ❤❤

  • @sadikabdullah8668
    @sadikabdullah8668 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    ❤❤ AL-HAMDU LILLAH ❤️ WANNAN GASKIYANE DATTIJON ARZIKI ALLAH YA SAKA MAKA DA AL-KHAIRI ❤ AL-HAMDU LILLAH ❤️❤️

  • @harounaidrissabgdtv6798
    @harounaidrissabgdtv6798 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +7

    Wannan gaskiyane malan allah ya saka da alkairi ❤❤😂

  • @ibrahimtukur238
    @ibrahimtukur238 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Gaskiya Malam kasan Nigeria farar sani

  • @TaheeerMohammed
    @TaheeerMohammed 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka da alheri ❤

  • @هيموكنك-ظ3خ
    @هيموكنك-ظ3خ 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Malam maganarka gaskiyace Allah yayimana maganin tununbo da sauran mugayan yansiyasar nigeria

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Macha allahou malamou kayi gaskiya kouma allaha yayi moukou albrka et vivi lavertte et vivi leu niger 🇳🇪 🇳🇪 🇳🇪

  • @DaniyaMtk
    @DaniyaMtk 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Masha Allah malam Allah fahimta

  • @IbrahimYusuf-rh6bc
    @IbrahimYusuf-rh6bc 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Masha Allah

  • @hamadaouda6144
    @hamadaouda6144 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Malame Allah ya saka muku da alhaîri kou na yayer kan mu

  • @issacHamid
    @issacHamid 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ma cha Allah ❤

  • @IsmaëlWaliSouleymane
    @IsmaëlWaliSouleymane 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yabiyakou Allah ya..............❤

  • @BouhariAbdoulay
    @BouhariAbdoulay 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    ❤❤❤❤❤❤❤

  • @MusaSufy
    @MusaSufy 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah kare malam

  • @Ayubabako-y2y
    @Ayubabako-y2y 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yasakamaka daalheri

  • @hussainimusakwiza17
    @hussainimusakwiza17 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan haka yake Mallam Allah yasaka da alkhairi

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tunubu yaci amanar ƴan arewa 😢😢😢😢😢

  • @AhmbAli-c5k
    @AhmbAli-c5k 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    👍🇳🇪🤲🤲💪

  • @YoussoufaBaba2
    @YoussoufaBaba2 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya saka kuma Allah ya sa yan arewa gaba daya su farka daga barci

  • @OusseinidantataSouley
    @OusseinidantataSouley 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Gaski yane

  • @RabiuGaya
    @RabiuGaya 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wallahi malam ni mazaunin Lagos ne Al,adar yarabawa tafi addininsu domin kana mastayin musilmi kuyi rigima da bayerabe Wanda ba musilmiba Kuma Kaine me gaskiya idan musilmin bayerabe zaiyi alkalanci bazai baka gaskiyarba yarensa zaigoyawa baya kobashida gaskiya Kuma yarabawa basa aurar mace saisun haihu da,ita musilmin kirki kuwa baya kwanciya damace harsai sunyi aure Amma yarabawa 95 dukkansu kafin ayi aure akesamun cikinsu Kuma sallah saisunga dama sukeyi musilincinsu abakine wallahi Allah yakyauta

  • @AboubacarIssa-m4n
    @AboubacarIssa-m4n 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya bia ku da alheri

  • @saniabdullahi3493
    @saniabdullahi3493 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Mallamin siyasa, ya bar wa'azin Allah ya che, Annabi ya che, ba ya son Nigeria. He is trying to instigate northern Nigerians against the southern Nigerians, this man is complete ENEMY of Nigeria because he is desirous of causing crisis in Nigeria, so good people of Nigeria BEWARE.

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Amma kai munafukine gaskiya

    • @BachirouBoubacar-lb3lb
      @BachirouBoubacar-lb3lb 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Munafuki ne kay baka kishin Arewa wawa

    • @DaniyaMtk
      @DaniyaMtk 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      No sense

    • @DaniyaMtk
      @DaniyaMtk 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wawa jahili munafuki

    • @jamesjon1500
      @jamesjon1500 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Mu dai dadi muke ji. Ka ga in ya zuga Hausawa suka yi attacking yarbawa suma suka rama Nigeria sai ta rikice. Daga nan za a kashe Bola Tinubu. Ka ga dama inyamurai ba sa son Hausawa bare su hade kai. Karshen Nigeria ya zo ke nan. La’ananniyar kasa.

  • @DjamilouSale-x2c
    @DjamilouSale-x2c 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂😂

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Shima buharin ba cikakken musulmibane shima bayasan musulinci da musulmi

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bayarbe musulmine mayaudari bayarbe ba cikakkan musulmi bane

  • @BrainstormFRW
    @BrainstormFRW 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    A cikin Yarabawa akwai Musulmai nagari sosai da ilimin addinin Musulunci. Saboda su, ya kamata a ragawa Yarabawa kar a yi musu kudin goro.
    Sannan wajen lalata Najeriya, babu bambanci tsakanin Tinubu da Buhari da wasu shugabannin a baya.
    Mutanen Najeriya da yawa, Muslumai da Kirista, ba sa goyon bayan gwamnatin Najeriya, musamman kan nufinta na ba wa Faransa waje a Najeriya.

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ai osimbajo gaskiya mutumin kirki ne gwara shi sau dubu akan tinubu

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Bayarbe yanasalla yanar bautai gunki shi yasa baisan kowane musulmi haka kiristan bayarbe ba cikakkan kiristabane domin baisan kowane kirista idan ba bayarbebane

  • @nafiutahirbalarabe
    @nafiutahirbalarabe 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Toh, Mallam Kai Kuma a ina Ka samo wannan labarin haka? Akwai dai kuskere a ciki gaskiya

    • @abbasmuhammadgumel9723
      @abbasmuhammadgumel9723 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Nafiu, ka saurara da kyau

    • @ibrahimissoufou2077
      @ibrahimissoufou2077 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wannan malami tun ba a afeka ba ya san Nigeria

    • @هيموكنك-ظ3خ
      @هيموكنك-ظ3خ 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Muyan nigeria ne sai kafadi kuskurenshi kanada sun zuciya

    • @MassaoudHassan
      @MassaoudHassan 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      To

    • @muhammadyahaya5020
      @muhammadyahaya5020 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ko Sheikh Ja'afar ya bada labarin nan, harda baba ramata Mai comedy yayi comedy da shi

  • @elhoumarouisman6302
    @elhoumarouisman6302 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Akwai alamun gaskiya a byanin ka amma Su malaman da suka ga halinshi au sai su barranta da shi ba su dawo suna kafirta mutane ba.

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ni ban ma san tinubu musulmi ne ba wlh sai lokacin zabe

  • @harounaidrissabgdtv6798
    @harounaidrissabgdtv6798 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +6

    Wannan gaskiyane malan allah ya saka da alkairi ❤❤😂