jefa boma bomai fa ba kuskure acikin sa rai nin wayo rai nin hankali ne ma wannan gaskiya ya za ayi ace haka kawai ace boma bomai sun sau ka ba tare da bada iziniba
Ba wani kuskure da gangan sukayi domin sunbadama mutane hankali daga zargin shugaba tchani na kansu hade yake da lakurawa miyasa basu kashe lakurawanba,sai farar hula da gangan sukayi
Wannan abin da ya faru ko zasu rantse da Allah bazamu yarda da su ba, saboda ba yau suka saba fadar Allah a baki ba kuma iya taimakawa ake wa cin kashi mai yasa haka ke faruwa ga iya taimakawa, ba'a taba kuskure ko gangancin yiwa shugabani,yan siyasa da masu hali ba, to Allah zai Kawo karshen su
Wannan fa ba kuskure bane, da gangan ne ana yakar addini ne kawai ya zaa yin irin wannan ace Wai baa iya chanche Yan taadda da mutanen Gari .Mi ya Sanya bamu taba ganin Kashe Yan taadda da yawa Kamar Yanda aka Kashe wadanda basu ji ba ,basu gani ba . Kamata yayi shuwagaban Airforce su aje aikin . Gwamnanonin Arewa Basu da wani amfani .Wallahi sai an dauki mataki har united nation.
Hum hum hum hum abin ban haushi abin ban takaici rashin sanin ciwan kai Yan arewa kufarka daga magasin barci kusan abinda kuke wlh gaskiya gwamnatinku take kasheku ta maidaku tamakar kiyashi lafira akoi mamaki
A Duniya bantaba ganin Wawan mutum irin Dan arewa ba wlh kullum anayin Abu 1 Amma manyan arewa sunkiyin komai matasan mu kuma an barsu da rawan batsa a tiktok NI soja ne a dokar gidan soja bbu inda aka bawa soja daman in yabiyo Dan ta adda ya Shiga cikin innocent people Baka da damar hukunta su Duka sanna wannan abun da Yake faruwa wlh in a kudancin kasar nan ne ya faru wlh da yanzu kasar nan wani lbr Ake BA wannan ba Allah ya Isanmu Yan arewa
Bawani nan, sosuke wai surage yawanmu, in anzo yaki wai surage mana karfi kawai shine, tuda dama shi wannan Tunubu dillalin kwayar yazo da shirin raba kasar Nigeria sha-sha-shan banza kawai, dan zinah mahaukaci kai da ganin icon Tunubu kai kasan mahaukaci ne wallahil"azim, shi yaya yake karbar umarni daga kasar France, Allah ya kashe bakin tsinanne kafin afito daga sallar Juma"a, (Amin ya rab)
Kaji Wawa wai kuskuree, Kuskuree da rayuwar mutanee...Wannan gangancii nee Kuma dole a hukunta suuu...This is the 4th time ..There has to be accountability....The minister of defense and Chief of army staff must be held accountable for taking people's life...Justice must prevail.
Kai duk mu tsaya mu gayama juna gaskiya dama Amérique tace Nageria mutane sunyi ya dole sai an ragesu to shine ake biyo muku ta wannan hanyar ace wai akan kuskure ne wly da gangan ne ba wani ganganci .
Masamman yan siyasar arewa kuji kunyya allah ya isa zakanimmu daku
Dasojijin najeria da yan siyasar najera babu abinda zakugayawa yan najeria bamu alfahari daku allah waddanku allah yakarmaku
Gaskiya da sake .. Yakamata abinticika ..
Allah sarki 🙏🙏🇳🇬✌️😭😭😭😭😭😭😭
Mafarin kilgo ɗaya siyasar Najeriya mai fuska dubu wannan kaɗan daga cikin mataki démographie na rage yawan al'umma da gangan akayi wannan muna muna aiki 😢😢😢😢😢
Hadin baki ne da wasu yan'arewa don ganin an regewa yan'arewa yawa
Allah sarki talakawan arewacin nigeria suna shan azaba Allah yayimana maganin tununbo da mugayan yansiyasar nigeria
Dukkan Wanda burinshi ya zalunce mu, yaga bayan Musunci, Allah Ya wulakantasu duniya da lahira
Yaya zasu day darasi tunda hukumar najeriya tafi karfin hukuncin kamata yayi ahukuntasu duniya tajiya damafa shiryayyace soja yaharbe direba saboda naira hamsin kwanan baya Dan sanda yaharbe Wani saboda budurwa tai tasatanmai waya Kuma ankira tana ringin Amma shirukakeji damafa mutanen arewane akeson aragema yawa tunda anso kubar haihuwa bakubariba
Bagaskiana Wallahi gaskiya kuji sai allah
Sojojin Najeriya sunfi yan siyasar mu hadari Allah ya kiyaye ameen
Allah ya Isa stnanannu
Karyane sukeyi haka sukayi akaramar hukumar sakaba dake jihar kebbi bawani kuskure aciki
Allah yakawo mana karshan wannan wulakancin
Allah ya bimusu hakkinsu, wlh zasuyi bayani a lahira😢
Zaharadini Ina maku fatan alkairi muna Rokon Allah ya kawomana saiki amen
😭😭😭
Todama mekuketunani akanhakan dama AI duk kashe kashen DA akeyi sune sukeyi dasu dayaranru
Allah yasa mu dace 🤲
Allah sarki
Allah yagafar tamusu gaskiyar magna gangan cine sojoji sukeyi
jefa boma bomai fa ba kuskure acikin sa rai nin wayo rai nin hankali ne ma wannan gaskiya ya za ayi ace haka kawai ace boma bomai sun sau ka ba tare da bada iziniba
Himmm, gaskiya, wanan abune, da hankali bazai daukabs kullum, kuskure.
Wanan Rena Yan arewa ne
Saboda an Mai da mu dabobi su je kudu su jefa mana idon najeriya Bata tashi aikiba
Ba wani kuskure da gangan sukayi domin sunbadama mutane hankali daga zargin shugaba tchani na kansu hade yake da lakurawa miyasa basu kashe lakurawanba,sai farar hula da gangan sukayi
Wannan abin da ya faru ko zasu rantse da Allah bazamu yarda da su ba, saboda ba yau suka saba fadar Allah a baki ba kuma iya taimakawa ake wa cin kashi mai yasa haka ke faruwa ga iya taimakawa, ba'a taba kuskure ko gangancin yiwa shugabani,yan siyasa da masu hali ba, to Allah zai Kawo karshen su
Karyane ba kuskure bane koda saninsu ko Kuma rashin iya aiki haka akayi a kaduna da sauran gurare
Wannan fa ba kuskure bane, da gangan ne ana yakar addini ne kawai ya zaa yin irin wannan ace Wai baa iya chanche Yan taadda da mutanen Gari .Mi ya Sanya bamu taba ganin Kashe Yan taadda da yawa Kamar Yanda aka Kashe wadanda basu ji ba ,basu gani ba . Kamata yayi shuwagaban Airforce su aje aikin . Gwamnanonin Arewa Basu da wani amfani .Wallahi sai an dauki mataki har united nation.
Hum hum hum hum abin ban haushi abin ban takaici rashin sanin ciwan kai Yan arewa kufarka daga magasin barci kusan abinda kuke wlh gaskiya gwamnatinku take kasheku ta maidaku tamakar kiyashi lafira akoi mamaki
Ai Allah ya hallaka su kamar yadda suke hallaka mutane shegu matsaya ta
Allah ya isa
A Duniya bantaba ganin Wawan mutum irin Dan arewa ba wlh kullum anayin Abu 1 Amma manyan arewa sunkiyin komai matasan mu kuma an barsu da rawan batsa a tiktok NI soja ne a dokar gidan soja bbu inda aka bawa soja daman in yabiyo Dan ta adda ya Shiga cikin innocent people Baka da damar hukunta su Duka sanna wannan abun da Yake faruwa wlh in a kudancin kasar nan ne ya faru wlh da yanzu kasar nan wani lbr Ake BA wannan ba Allah ya Isanmu Yan arewa
Kawai dai lakurawan ne basuyi aikin yadda yakamata bah shiyyasa ake Taya su aikin
Sosu ke sokashi yan arew kaf da ganganne Allah ya isa
Gaskiyar Magana, Arewar akeso arage kowa yasani Mukuma Manyan Arewa dayawansu Basuda Kishi Mukuma Yaran Anhanamu Kullun Ananuna mana muyi biyayya Gaskiya ankai fagen da Wllh wllh Yanyan Arewa Kuzamu gara daukar Nauyi Kanku da Bazamuyarda dawannan cinkacinba. Wllh Mutalakawa Muma zamu kara hada kanmu Kuzamufara Hanawa Zaman lfy da Iyalanku ila kunyi abunda yakamata. Manyan Arewa Allah Ya'isa Tsakaninmu da ku. Allah Yasamudace...
Tinubu, ya isa hakanan. Karayna mutanan mu.
Innalilahiwainnailahirajiwu Allah yajikanso ammawallahi gangancine wainikanmutane arewa bamuadahankaline saiayitakashemutane bagairbadalili habadai Allah bamudamanyane Allahfazaitambayemu sai arewakawai akudu wallahi hakabazaifaru akuduba wallahi wannaaishirifinne kunarenahankali mutane
Bawani nan, sosuke wai surage yawanmu, in anzo yaki wai surage mana karfi kawai shine, tuda dama shi wannan Tunubu dillalin kwayar yazo da shirin raba kasar Nigeria sha-sha-shan banza kawai, dan zinah mahaukaci kai da ganin icon Tunubu kai kasan mahaukaci ne wallahil"azim, shi yaya yake karbar umarni daga kasar France, Allah ya kashe bakin tsinanne kafin afito daga sallar Juma"a, (Amin ya rab)
😢😢😢😢dama sunsaba
Wallahi tallahi Yorubawa da Katabawa da wasu rubabbun kiristoci ne ke yaki da mu!
Allah ya isanmana
Inna lillahi Wa Inna Elehi Raju Un 😢😢😢
Prof, Allah ya saka maka da Alkhairi
Ba kuskure bane wallahi dagangan
Allah yaisarmana
Allah ya kauta
Karya sojojin Nigeria sukeyi Allah ya sakawa talakawa kuma Allah ya jikan su.
Wai sojojin najeriyya sun qware da aiki ko
Dan jaridar nan wawa ne wlh bai iya tambaya ba
Allah ya isa mana wlh
Ya gayama abinyi kanatambayarsa maganar banza
Bawani kuskure kawai damancan haka sukeso
Masoratane kawoy basa i ya fada takasa 😢
Kaji Wawa wai kuskuree, Kuskuree da rayuwar mutanee...Wannan gangancii nee Kuma dole a hukunta suuu...This is the 4th time ..There has to be accountability....The minister of defense and Chief of army staff must be held accountable for taking people's life...Justice must prevail.
Tambaya duk duniya ba inda akai haka inba najeriya ba konajeriya Kuma arewa maganar kuskurefa kamantadashi Ashe daga yau wannan yazama derkkiri kenan yanzu nima innayi laifin sai ince kuskurene gaban kotu
Ina ruwan shugaban kasa daku abinda yadamu dokar haraji
Bamu da manya a arewa, duk suwagabannin ba Wanda zakaji ya fito yayi magana akan wannan abin.
Dan jaridar nan dan ta andane kaima.
Magana ta gaskiya Nigeria bata dace da shuwagabanni nagari ba
Kai duk mu tsaya mu gayama juna gaskiya dama Amérique tace Nageria mutane sunyi ya dole sai an ragesu to shine ake biyo muku ta wannan hanyar ace wai akan kuskure ne wly da gangan ne ba wani ganganci .
Najiria kowa me laifine komai akai laifine
U the host u asking stupid questions now listen to ur self
Na rantse da Allah yan arewa hhhhhh
Had Kai ake da su domin rage musulmi, ai arewa ake wannan ta'addancin
BA WANI KUSKURE SHEGU
Ai basu taba attacking 'yan ta'addaba inda suke kuma sun San inda suke.
Tunubu fa sone yake ya chafe arewa cin nageria kawai
Try that in North Korea