Babu shakka daga cikin maganar shugaba mu na Nijar ku titsiye su Nuhu Ribadu da tunubu na sun saida arewa ga hannun Faransa domin bautar da ku 😢😢😢😢😢😢😢😢
Barr. Mal. Allah ya saka da alheri..watau mutanen yan Nigeria su farka su tsaya su kare mutuncin su..masu maganar sulhu da yan daadan nan basusan siyasar duniya ba ..
Ae wlh ko sunce ba haka bane karya suke munsan shuwagabannin Nigeria makarya tane tsinannu ne azzaluman banza Allah ya tsine masu Allah ya wulakanta su kamar yadda suke yiwa talakawan su
Ko shugaban kasar nijer bai fito ya fada,al rama ya cacanta yan arewa suma kansu adalci,suyi nazari kan yan taaddan arewacin najeria. Dominmi ba yan boko a kudu,ba yan bandis a kudu,ba lakurawa a kudu. Tun farko da makarantar cibok aka fara inda dalibi fiya da dari biyu aka sace kuma gwamnatin lokacin ta kayarta. Mafari kenan,kwanci tashi aka tarwatsa iyayasu daga mazamnar su aka cilasasu gudun hijara na dole a Tchad kuma da nijar hiya da mutun dari biyar. Sanu bata hana zuwa,an wayi gari,an faro daga bornu,yobe yau kaduna ta karba,plato najer ta gurbace,gamu yau arewa masamman ta daw zafi sokoto,zanfara,katsina,gigawa,kano.... Duk cikekken dan adam mai hankali,mai nazari mai imani zayayi tunani kan maganar shugaban kasar nijer gaskiyane. Dan an ba kira mi yaci gawayi. Dila ko yace an ba rami mi yakawo zancan rami. Minista badarou yace dashi aka je faransa,wanene ya aykesu,sanatoti sunsan tahir su ? Da suka dawo sun basu jawabi. To bunu- bunu taki bunnuwa. Inshaallah, inshaallah, inshaallah,dan lokaci kalilan gaskiya za ta bayana a najeria.
Allah Ya Saka Da Alkhairi Malam, Allah Ya Kara Mana Tsare Mana Ku
waini me akayiwa shuwagabannin Nigeria wana lefi aka musu da zafi haka😢😢😢
Macha allahou malamou wanane magana gaskiyane inkouna koula koula wanane magana gaskiyane
Babu shakka daga cikin maganar shugaba mu na Nijar ku titsiye su Nuhu Ribadu da tunubu na sun saida arewa ga hannun Faransa domin bautar da ku 😢😢😢😢😢😢😢😢
Exactly akramakallah.
Kowa ya yarda da maganganun shugaban Kasar Nijer, wanda duk baiyarda ba, barawo ne mugu ne azzalumai macuta, Allah yayi mana maganin ku ameen
Gaskiyane
Gaskiyane shugabankasa nejaryafada kamanbamudamanya arewa
Allah Ya isar mana. Shuwagabanni mu da dattawan mu na Arewa don Allah Ku Farka, Kada son duniya Ya rude Ku, Ku tuna kuna da baya.
Allah ya kayo muna mafita😢😢😢
Allah yana jiran kowa a madakata Allah yasa abusa kaho kowa yakoma ga mahalicinsa😮
Gaskiya né Malan issiyaka kafadi gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi chigabanu kasar Nigéria Azalumai maciyar Amanar talakawan su
Ameen ya rabi
Wannan gaskiyane
Barr. Mal. Allah ya saka da alheri..watau mutanen yan Nigeria su farka su tsaya su kare mutuncin su..masu maganar sulhu da yan daadan nan basusan siyasar duniya ba ..
Allah yacauta
Yace atura hukuma Nageriya subuciko
Ae wlh ko sunce ba haka bane karya suke munsan shuwagabannin Nigeria makarya tane tsinannu ne azzaluman banza Allah ya tsine masu Allah ya wulakanta su kamar yadda suke yiwa talakawan su
😢😢😢
Wanan gaskiya ne
Kuna Bata lokacin ku Akan wannan mutumin munfadamuku dama Dan iskane kunce ku Muslim Muslim zakusyi