Intellectualist had spoken! A man full of wisdom and trustworthiness!!! May Allah SWT increase you in knowledge and extend your living days on earth with sound health and wealth. Thank you Baba Malam!
Shi dai ba zaiyi bane amma baka ga tayi da Tahir fage ba shida ta san zai yarda yayi. Selfie din ya danganta ga personality din bakon da aka gayyato ba wani tarbiya bace
Wlh wlh wlh abu Daya yaburgeni Dake da wann tattaunawan shine da kika ki bashi zabin mutun biyu sai kuma kika kasa yin photo dashi wlh har Raina kin burgeni ❤sosai Allah yakarama rayuwanki albarka yasa kigama da duniya lfy ameen ameen 🎉❤❤❤
Akwai wata class mate dita da muka rabu da ita tun primary 3, tana kira na da Kabiru nagwanko always. sai bayan almost 10years muka hadu da ita sai tace Kabiru nagwanko kana nan😂
Idan ka rike mutuncinka kowa zai girmama ka. Shi Kabiru na kwango ba'a Bashi zabin mutane biyu ya zabi Daya ba and ba'a yi selfie dashi ba. Kaga Kenan ko a DUNIYA matsayin shi daban da sauran yan Film din Shi kullum yana representing Musulunci ne a film's din shi
Hadiza faites nous plaisir de nous inviter Assananic svp j'ai hâte de le voir sur votre plateau car je suis impatient de dévoiler certaines réponses sur sa carrière musicale et professionnel
Intellectualist had spoken! A man full of wisdom and trustworthiness!!! May Allah SWT increase you in knowledge and extend your living days on earth with sound health and wealth. Thank you Baba Malam!
Wlh ta n'a birgeni har ga allah
Ameen summa Ameen
Allah sarki, wlh Ina son mutumin nan sosai! Ina jin kamar shi ya haifeni❤❤
Da allah hadiza gabon muna bukatar nafisa abdullahi
Wow this is the good interview to Baba Nagwango My love Hadiza Gabon Allah Ya Saka Da Alkhari Ameen
I'm very happy kin gayyato mentor dina,sbd roll dinsa addinina ne
Masha Allah Aunty Hadiza kin Biyani Yau Da kika kawo manah Baba Na kongo❤❤
Ma sha ALLAH❤❤🎉🎉 Allah ya tsare ki
May Allah continue bless us 🙏 best father and best Malam in Kennywood
Gaskiya gabon kinada kirki Allah kareki yabaki miji nagari
Maa Shaa Allah kept it up dear
Masha Allah Hadiza ❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah hadiza kinada hankali rashin yin selfie 🤳 dinki ya tabbatar mun da kina da tarbiya da girmama na gaba
Masha Allah
Shi dai ba zaiyi bane amma baka ga tayi da Tahir fage ba shida ta san zai yarda yayi. Selfie din ya danganta ga personality din bakon da aka gayyato ba wani tarbiya bace
Mash Allah Hira ta yi kyau Sosai
Allah Ya Kara Daukaka Da Basira Hadiza
Masha Allah, God bless you and your family ❤❤❤❤❤❤❤
Wonderful Aunty Hadiza 🎉
Masha Allah Aunty Hadiza Ina Tare Dake❤❤🎉🎉
HADIZA GABON ALLAH YAJIQAN MAHAIFINKI DA RAHAMA
Masha Allah fatan alkairi Malan Kabiru
Allah Sarki, an Dade anayi da su, Accept my greetings from Ya'maama of Maiduguri❤
Dattijon kirki Allah qara lpa da nisan kwana baba🙏
Amen
Ameen ya haiyu ya qayumu
Kabiru na kwango is an amazing person
Karnayi magana aceman dan sa,ido amma wllh sai faɗa. Aunty deeje tubarikallah kinyi kyau sosai chakwai❤
ماشاءالله تبارك الله
من السودان حبكم. في الله
ابا مالم كبيرو
My Dear Hadiza Gabon 🇬🇦 ❤🎉 were is our promise for carrying Nafeesatu Abdullahi please 🙏 do that
Salut sava il faut nous inviter Ibrahim maishinku
Ba rana fa. Basa zama inuwa daya😂
She started her own program too
Yes my friend
Nafeesa Abdullahi pls 😢❤
Masha Allah, Allah yakaramiki basira dakuma miji nagari
My real father ❤I love him with only
Masha Allah Allah yayi albarka wllh naji da din wannnn sosai Allah Kara lpy ❤❤❤❤❤❤❤
Allah ya saka miki da Alheri
Ya kamata ki gayyato mana Malam Hussaini Sule ƙoƙi
This are the meaningful people we wanna be seeing.
Muna godiya aunty hadiza🙏Allah yakara lfy da Nisan Kwana baba🙌
Merci Nafisa abdullahi son tour ça sera quand ?
Masha Allah, God bless you and your family
Allah Yakawo Miki miji nagari hadiza Gabon daga naki mosoyinki Abdullahi Daga garin Adamawa Mubi local government.
Allah ya kara Miki basira lalle kema yace ta gari kina girma ma na gaba da ke Allah ya baki miji na gari❤saura nafeesa abdullahi pls
Ma cha allah hadiza Gabon ki n'a birgeni
Salam plz bring Ibrahim birnewa for us plx hajia
Adiza naji dadin gayyata Kabiru nakwango rabo na dashi tun 1984 munyi commercial school Airport Road From London ❤
Wow shekarun ka nawa Please
Masha Allah ❤❤❤
Masha allah very good
nafisa Abdullahi please aunty hadiza
Allah sarki dama malam kabiru na Kongo yananan 😢
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢😢
Ma sha Allah 🥰🥰🥰🥰
The one amongst the best of daddy's of my living long live baba
Mashallah ❤❤❤❤❤❤
Masha Allah 🥰 🥰 🥰 🥰
Macha allahu❤❤❤
Masha Allah gaskiya bakitaba gaiyato mutum me hazaka kamar nakongo
My role model in the Kanny Wood industry 🎉
Am the first
Masha allah da baba ❤❤❤❤
Allah ya kara daukaka
Please bring nafisat abdullahi
kaji maganar gaskiya by dattijo
Masha ALLAH, hira tayi sosai da baba kabiru na kwango amma yana yin film har yanzu kuwa???
masha allah 👍🥰🇸🇦🇸🇦
Masha Allah yayi kyau mungode❤❤
Hajiya Djidjé , Barka
Kamar yanda Amerikawa ke faɗa:
" Mind your own business"
😂😂😂😂😂❤❤
masha Allah
❤😂🎉🎉❤❤😢😢😅😅❤❤❤
Masha Allahu
Ma sha Allah
Please Aunty Deejama Invite Maryam Bukar HASSAN none as Alhanislam
I sport you anty hadiza🇰🇼
Allah yasa kiyi Aure 2025
Wlh wlh wlh abu Daya yaburgeni Dake da wann tattaunawan shine da kika ki bashi zabin mutun biyu sai kuma kika kasa yin photo dashi wlh har Raina kin burgeni ❤sosai Allah yakarama rayuwanki albarka yasa kigama da duniya lfy ameen ameen 🎉❤❤❤
Inada shawara hadiza yakamata kifara kawo matan dasukayi aure irinsu safiya musa irinsu fati ladan dasauransu inaga zasu bawa matan kannywood gudunmawa tinda su sungoge agidan miji
Akwai wata class mate dita da muka rabu da ita tun primary 3, tana kira na da Kabiru nagwanko always. sai bayan almost 10years muka hadu da ita sai tace Kabiru nagwanko kana nan😂
Allah ya kara ma baba lafiya
da Nissan kwana mai amfani
Masha❤ rabbi😊
Adiza Gabon I love your program
Very excellent
Masha Allah
❤❤❤
Mashallah 🎉🎉🎉
Malam hadiza a jamo no dude 🙏🙏
Masha ❤allah
Idan ka rike mutuncinka kowa zai girmama ka. Shi Kabiru na kwango ba'a Bashi zabin mutane biyu ya zabi Daya ba and ba'a yi selfie dashi ba. Kaga Kenan ko a DUNIYA matsayin shi daban da sauran yan Film din
Shi kullum yana representing Musulunci ne a film's din shi
Baba Allah yaqara Imani
Hadiza faites nous plaisir de nous inviter Assananic svp j'ai hâte de le voir sur votre plateau car je suis impatient de dévoiler certaines réponses sur sa carrière musicale et professionnel
Why baku yi picture ba?
Mash allah
Kinbiyamu hadiza saura Ibrahim mandawari.
ماشاء الله ❤❤
Munason Ibrahim mandawari yashigo pls
Hajiya Hadiza kin manta baki bashi zabi ba daga cikin mutun biyu ba
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉good 👍
Gabon ❤
Aslm good evening my dear sister
Plz Nafisa abdulhi
Malam Har makarantar Islamiyya yana ita, a unguwar Dandinshe, ana kiranta Makarantar Na Kwango
Thanks for you are susceptible
Tir kuko 'yan matan fim nayanzu kunji kunyan duniya kowa sai yace baku da tarbiya😢😢
Maishinku please
Fatan alkairi 🙏
Very good wannan hira ta nishadantar dani
Hadiza 🇬🇦
Toh nafisa Abdullahi dai ta fito tayiwa kanta da kanta interview kowa yaje ya gani a barmu mu huta haka🙏
Please hadiza Gabon official we want to see Maryam alhassan bukar alhanislam
I think El mustapha need to employ Na gwango and tap from his experience and knowledge that will give him more confidence to reset Kannywood
Ai Wa'yanda suka yi Acting na HAMZAH da ABU SUFYAN, Ubansu daya:
HAMZAH: Abdullahi Gayth
ABU SUFYAN: Hamdiy Gayth