Kunji Zancen Gaskiya: Bayan Jawabin Shugaban Niger 🇳🇪 Sheikh Asadus Sunnah Ya Magantu Kan Jefa Bomɓ.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 27 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 13

  • @HachimAtta
    @HachimAtta 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ecowas bata masan anyi hakaba à cikin Nigeria, Allah ya tsinewa ecowas

  • @ahmedbello-sl4zn
    @ahmedbello-sl4zn 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Mallam maganarka gaskiya ne allah yasakama d alheri

  • @NafiuahmadNakowa-wm5pr
    @NafiuahmadNakowa-wm5pr 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wallahi karya yake ba abinda zai iya dama kun daena yabon wannan tsinannun yan siyasar da yafi

  • @ZakariaMuhammad-v6d
    @ZakariaMuhammad-v6d 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    karyace shuwaga banni baabun dazasuyi Allah yagafarta musu

  • @IliyasuAbdullahi-bl6kv
    @IliyasuAbdullahi-bl6kv 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Haba malam kubarma Bata lokacinku wajan yabon wadan Nan azzaluman Yan siyasan bawani abinda zayyi kaiway allha yajiqansu kawai wata shariar sai alahira

  • @jummaisaiduhajara5792
    @jummaisaiduhajara5792 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Amin ya Rabbi

  • @AbdoullInoussa
    @AbdoullInoussa 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Mallam kai dai kaij tsora Allah kai mounafine

  • @OusmaneRabiou-e8p
    @OusmaneRabiou-e8p 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Malan kajitsoron Allah kadainagayanbayan in siyasa

  • @RamatouTamatou
    @RamatouTamatou 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Miyasa ecowes batamagana anna

  • @JamiluMuhammed-e4p
    @JamiluMuhammed-e4p 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    wlh wlh wlh agarinmu munyisulhu sasanci yafisaugoma malam kwatakwata bakafahimci wa annan mutanenba kamatsada batunsulhu kanacikingari bakasan abundakefaruwaba kash inama Allah zaikawoka yankinmu kaganamma idonka wlh dabazakasake waimaganarsulhuba matukar kanayine donin Allah Allah yajikan iyayenmu taremu damakam

  • @DegreeBenz
    @DegreeBenz 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Madallah 😊

  • @aminasalisu8187
    @aminasalisu8187 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tare dashi ake raba kudin da ake samu

  • @MohammadBashir-v5q
    @MohammadBashir-v5q 40 นาทีที่ผ่านมา

    Kkaji tsoron Allah. Aina a qurani akachi ayi sulhu da mai watsa fasadi adurun kasa. Zuwann Wanda kaambata shini hujjarka ta karyata su hukumar sojoji? Kukuma shini akadara in sunnada hannu zai tabbatar da rashin hannunsu? Shiga abun da bakasani ba mallam wlh bazaikaramaka daraja ku yajazamaka mutunciba . Toh inna sahabbai dasuki kumai da annabi da Allah yatabbatar masa dasu makaryatani kuma munafukaini. Don Allah muguji San xuciya mall.