Slm dan allah Dr inafamadaciwan maratsawan shekaru naje asibitiharnagaji ammaba a Nigeria bâ gashi inasoindauciki amma abunyaki dan allah kisamamiharyardazamuyimagana dan allah kitemakeni anacikinwanihali
Assalam Dr Na'ima fatan alkhairi.... Dan Allah me kika sani game da zurman (Castor seed)? na sha shi a farkon aurena sbd bnsn yn ciki da wuri. Nayi research a Google naga safe contraceptive ne da beda wani side effect sannan yana 8-12month, but here am I 18months ba wani show. did u know anything about it please? thank u as u reply
Slm Dr ya aiki Dan Allah inada tambaya idan mace tanada shigan ciki kamar na 2week Amma tana danjin ciwon mara kadai kadai kamar na minti 10 ko sama da haka Amma bakoda yausheba na gode
Slm Dr Allah ya qara basira dan Allah ina da tambaya idan mace tanada shigan ciki kamar na 2weeks amma tana danjin ciwon mara kadai kadai kamar na 10 minutes to above na gode sosai
Aslm Dr Hope every thing is fine I am 17 years old lady but till now my menstruations is not well proper , am not doing it every month , some time it may take me about 1 year or above 1 year but still not experienced any sign of menstruations. how should I do please help
Dan Allah Dr Kitaimaka mana da Link dinki na WhatsApp Saboda musamu daman karuwa da ke kai tsaye 🙏 Kiyi Hakuri dan Allah Alfarman Nake Nema Dr Allah Ya kara basira
Allah yakara basira
Slm
Slm
Very informative we appreciated Dr.
Glad it was helpful!
@@DrNaimaIdrisUsman God help us together
@@DrNaimaIdrisUsman slm
Masha Allah Muna gdy Dr Allah Ya Saka da mafificin Alkhairi Duniya da Lahira.
Allah yakara basira doctor ammafa kina da kyaufaaaà Masha Allah
Dr kidin ga gaba tarda sabbin labaran❤
May Allah bless you Dr.
Masha Allah Alhamdulillah
Thank you so much Dr.
Allah ya saka da alkhairi dr
Allah Ya kara ilimi da hazaka Dr
Much love Dr Na’ima ❤️
Macha Allah. Allah Bada lada
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
يا نعمإم ماشاء الله تبارك الرحمن
Macha Allah Muna godiya Allah ya ƙara Miki basira kuma ya kare ki da dukkanin Sherri
Masha Allah dr muna godiya
Nima nagode Kwarai.
Gaskiya ne dr muna godiya amma gaskiya mata dayawa suna sakaci dudama iyayanmune amma gaskiya ya kamata akuya musu gaskiya iyaye
Very recommendable lesson
Likita Dan Allah tayaya zan gane gaban yarinyata idan wani abu ya farudaitah kuma yarama sunada rami agabansune dan Allah likita
Wannan gaskiya ne Dr. Iyaye suna sakaci da wannan bangaren sosai wlh. Allah ya saka da alkhairi
Gaskiyanr❤❤
Allah saka
Allah yasakada alkhairi.
Allah Yakara Basira Dr
Amin
Joyeux anniversaire@@DrNaimaIdrisUsman
Allah ya saka da alkhairi Dr.
Amin
Allah ya Kara basira
MashaAllah
Allah ya kara dauka da Nissan kn docter allah ya saka da alkhai ri
Amin dukkanmu gaba daya, amin
Dr dan allah inason magana da ke pls kitaimakamun dan man zon allah
Assalamu alaikum waramatullahi wabarakatuhu mlm Allah ysk da alkhairi dan Allah kitaimakin do nomberki
Allah ya saka da alkiri
Slm dan allah Dr inafamadaciwan maratsawan shekaru naje asibitiharnagaji ammaba a Nigeria bâ gashi inasoindauciki amma abunyaki dan allah kisamamiharyardazamuyimagana dan allah kitemakeni anacikinwanihali
Dr.muna godia
السلام عليكم ورحمه الله كيفك يا دكتورة شكرا على المعلومات المفيده 💖 تحياتي من السودان 🇸🇩 عندي سؤال 👌 ممكن
وعليكم السلام ورحمه الله وبركاته تفضل اخي الفاضل
Assalam Dr Na'ima fatan alkhairi.... Dan Allah me kika sani game da zurman (Castor seed)? na sha shi a farkon aurena sbd bnsn yn ciki da wuri. Nayi research a Google naga safe contraceptive ne da beda wani side effect sannan yana 8-12month, but here am I 18months ba wani show. did u know anything about it please? thank u as u reply
Allah ya biya da mafificin alkairi ameen ya jikan iyayen da rahama ameen ya haiyu ya qayumu
Amin nagode
Salaamun alaikum dan dr sbd tafin kafar mace beda dumi, hkn na nufin batada ni'ima knn, kuma wai tanada infection
Kai Doctor na,ima duniya ce
Asalamu alaikum ykk yagida munagodiya sosai Allah yabiya
Dr menene maganin saukarjini
Good
Mlm nice nayi allura ta two month sau biyu watana Tara baciki Koda akwai makarin tane
Dr pls me maganin fitar ruwa mai karni agaban macce
Ok Google
Slm Dr ya aiki Dan Allah inada tambaya idan mace tanada shigan ciki kamar na 2week Amma tana danjin ciwon mara kadai kadai kamar na minti 10 ko sama da haka Amma bakoda yausheba na gode
Pls dr kiyi hakuri kitaimakamun ina cikin masala
Slm dr ina da tanbaya
Slm Dr Allah ya qara basira dan Allah ina da tambaya idan mace tanada shigan ciki kamar na 2weeks amma tana danjin ciwon mara kadai kadai kamar na 10 minutes to above na gode sosai
Aslm Dr Hope every thing is fine I am 17 years old lady but till now my menstruations is not well proper , am not doing it every month , some time it may take me about 1 year or above 1 year but still not experienced any sign of menstruations. how should I do please help
Dr angode sosai
Nice da godiya
Please Dr I got an accident and i was oppreted last year but up till date I could not urinate frequently.please Dr I need way out
👍👍
Slm
To likita in kuma matar batan yin al'ada akowone wotaba y'a za'ayi agushi samun shiki?
🎉
Dan Allah Dr Kitaimaka mana da Link dinki na WhatsApp Saboda musamu daman karuwa da ke kai tsaye 🙏 Kiyi Hakuri dan Allah Alfarman Nake Nema Dr Allah Ya kara basira
Rayuwarki na matukar burgeni Ina fatan ganin diyata acikin kayan nan irin naki idan munada Rai da lafiya
Ina so ayi bayani aka abuda yake futuwa acen cikin gaba
Mun gode
Me gida amdaz zanzo mu zauna
Allah yasaka da alkhairi
Allah ya kara basira
Slm