Allah yamaki albarka maryam yabaki miji nagari da zuriya da duniya zatayi alfahari da ita kamar yadda muke alfahari dake Allah yasa aljannah tazama sakamakonki na karshe Amin ❤❤
Assalamualaikum warahamatullahi wabarakatuhu Bayan Gaisuwa Irin Ta Addinin Musulinci Tare Da Fatan Kina LapiA. Dr Dan ALLAH InaDa Tambaya na Kasance Magidan Ce Amma Kullum Inna Sadu Da Iyalina Sai Barci Ya Kama Ni Kuma Indai Banyi Barcin Nan Ba A Wanan Lokacin To A Wanan Dare Bazan Iya Barci Ba Sai Gaf Da Sallar Asuba Na Biyu Kuma Dan ALLAH Dr. Inaso Ki Fadamin Me Zan Dinga Sha in Nazo Kawowa Maniyi Na Ya Dinga Zuwa Da Yawa Sabida Inna Sadu Da Iyalina Sama Da sau Biyu in Nazo Kawowa Na Ukun Bana Jin Dadin Kamar Kawowa Na Farko nagode ALLAH Ya saka Da Mafificin Alkhairi 😊
Dor maryam tambayana she ne wanne kala abinci mutum xai kiyayi sanna kuma wane kala magani mutun xai yi amfani da shi dan Allah muna so kigaya mana please 🙏
I like the way your explaining and very understandable. I want to subscribe to your TH-cam page, but is not normal pages that I knew to just clicking a subscription bottom. I enjoying your videos very well and continue doing the good job. Thanks
Aslm Dr, I was tested positive HBP tun 2012 amma ba wani symptoms a jikina kuma anduba liver na bawata matsala kuma ko bayan nayi aure matana bata dauka ba, please dama haka yana faruwa saboda kamar anhaifeni dashi saboda bansan inada ciwon ba saida naje zan baiwa friend nawa jini a hospital, please can you explain better for me nagode?
I hope your wife is vaccinated. Like I said a cikin video din ba Kowa bane yake bukatan treatment da hepatitis B Saboda ba Kowa bane virus din yake cin hantanshi
Doctor. Maryam dan Allah wanne magani yakamata mutum yaringa shawa Hepatitis B sannan abaya nasha irinsu livolin da sauransu nasha rake sosai nayi test akace na warke Amma bayan wata 2 da nakoma akace ta dawo, sannan akwai wanda sukecemin wai idan naga hakan wai ta gadoce batawa mutum komai Dan Allah menene gaskiyar wannan labarin Ngd Allah yaqara daukaka
Wallahi I like the way how you dedicates yourself in serving humanity.
May Almighty Allah reward you abundantly
Muna Godiya matika, I was test HBV POSITIVE. I already give up with life but you have me confidence now. Thanks so much.
Masha Allah Tabarakallah
Jazakallahu khairan
Dr Maryam
Masha Allah
Ameen y'a allah💕🙏
Keep up the good work
We really appreciate
Jazakillahu bi khair Dr
Barakalaahu FYk. May Allah SWT bles ur Knowledge.
Allah yamaki albarka maryam yabaki miji nagari da zuriya da duniya zatayi alfahari da ita kamar yadda muke alfahari dake Allah yasa aljannah tazama sakamakonki na karshe Amin ❤❤
I love your presentations.
Dr Allah ya saka miki da alkairi muna godia sosai❤
Allah yaqaramaki basira
An amazing content there. Jazakillah! By the way, someone may have mistakenly left a bottle of coke on your desk.
Dan Allah ina da ciwon hanta kiban shawara kuma najima ina shan mgn amma hr ynz bansamu sauki ba
Masha Allah
Allah karomana irinku acikin al'uma
Wayne abinci yakamata mai hypatatus B yadinga yawaita ci koda yaushe Allah ya qaro daukaka
Assalamualaikum warahamatullahi wabarakatuhu
Bayan Gaisuwa Irin Ta Addinin Musulinci Tare Da Fatan Kina LapiA.
Dr Dan ALLAH InaDa Tambaya na Kasance Magidan Ce Amma Kullum Inna Sadu Da Iyalina Sai Barci Ya Kama Ni Kuma Indai Banyi Barcin Nan Ba A Wanan Lokacin To A Wanan Dare Bazan Iya Barci Ba Sai Gaf Da Sallar Asuba
Na Biyu Kuma Dan ALLAH Dr. Inaso Ki Fadamin Me Zan Dinga Sha in Nazo Kawowa Maniyi Na Ya Dinga Zuwa Da Yawa Sabida Inna Sadu Da Iyalina Sama Da sau Biyu in Nazo Kawowa Na Ukun Bana Jin Dadin Kamar Kawowa Na Farko nagode ALLAH Ya saka Da Mafificin Alkhairi 😊
Thank you Dr Maryam may Allah reward you
Masha Allah, Allah yataimaki Dr Yakara miki lafiya yakara basira
Allah ya saka da alkhairi
Allah yakara lafiya 💪 darayiwa
Mealbarka I love you2 ❤️🌷
Slm dan Allah Dr menene banbancin hepatitis da liver disease
📸 Jazakallahukharan 📷 next 📸 video 📸📷😊
Mungode Dakta💞🥰💌
Dr allah yayimiki albarka
Wani irin magani yakamata me hypertatice a yakaamata yayi anfani dashi
Allah ya biyaki
Dor maryam tambayana she ne wanne kala abinci mutum xai kiyayi sanna kuma wane kala magani mutun xai yi amfani da shi dan Allah muna so kigaya mana please 🙏
Muna Gogiya Dr Maryam
Muna godiya Dr.
Daughter akwai matsala fah
Allah ya Kara daukaka
I like the way your explaining and very understandable. I want to subscribe to your TH-cam page, but is not normal pages that I knew to just clicking a subscription bottom.
I enjoying your videos very well and continue doing the good job. Thanks
Thank you. You can still subscribe by clicking the button
@@DrMaryamAhmedAlmustapha Allah saka miki da Alkairi.
Sannn don Allah menene maganin mustubation da illar cin goro?
Allah yabiyaki
Aslm Taya kakigane wakana daciwo kauda
Slm pls Dr me hypatitis B me zai iya ci da Wanda bazai iya Ciba Koda idan ya taba hanta ne pls Dr waiting
Slm Dr.maryam
What is the truth about drinking onion water for hepatitis B patients
Thank u😊
Wannan dai nonsense neh 😂
Thanks Dear
Shin hepatitis b. Yana yaduwa daga jikin wani guwa na wani
Amma ina databbaya
Dan Allah menene hipatetes
😊
Assalamu alaikom
Thanks
Ni dai anataba min rigakafi amma bansan na wanne daga ciki akaminba. Shin zan iya sakeyin rikagafin dukkansu?
Menene maganin hepatitis B batayi coronic ba
Mene chikakken maganin? Dan Allah
Ban iyarobotoba
I have hepatitis b but my Doctor told me to take surgar cane precuntly
Yes he’s right you should do that. Natural sugar is good. Artificially added sugar neh ba a so
Dr Maryam, why is it that you stopped posting on your Facebook page?
Aslm Dr, I was tested positive HBP tun 2012 amma ba wani symptoms a jikina kuma anduba liver na bawata matsala kuma ko bayan nayi aure matana bata dauka ba, please dama haka yana faruwa saboda kamar anhaifeni dashi saboda bansan inada ciwon ba saida naje zan baiwa friend nawa jini a hospital, please can you explain better for me nagode?
I hope your wife is vaccinated. Like I said a cikin video din ba Kowa bane yake bukatan treatment da hepatitis B Saboda ba Kowa bane virus din yake cin hantanshi
Amma ance ana iya treat nashi yabar jikin mutum hepatitis b gaba daya?
Ko da gaskene doctor?
@@abubakarhabibu5571 Nima haka naji ance
Doctor can you tell me more about hepatitis B not reactive when conduct a Comb test....?
Send me your test and ill explain
Dr Menene yake jawo yawan fitsari?
Doctor. Maryam dan Allah wanne magani yakamata mutum yaringa shawa Hepatitis B sannan abaya nasha irinsu livolin da sauransu nasha rake sosai nayi test akace na warke Amma bayan wata 2 da nakoma akace ta dawo, sannan akwai wanda sukecemin wai idan naga hakan wai ta gadoce batawa mutum komai Dan Allah menene gaskiyar wannan labarin Ngd Allah yaqara daukaka
Ba Kowa bane yake bukatan magani. Sai an yi gwaji an ga ya ci hanta ake bayarwa
Wlhy Natsorata🤕
Idan kana da hepatitis B zaka iya cin nama ko kifi
Plz Dr. Maryam Explain Porn Masturbation And the implications about it plz and plz Dr. Maryam
Gameda basur
Dr please Nayi test ance inada hypatitis C, Amma inada ciki wai bazan iyashan magani ba dole saina haihu?🥺🥲
Eh Haka neh. Allah ya sawake
@@DrMaryamAhmedAlmustapha Ameeen ya Allah, nagode sosai 🥰