Mahangar Zamani tare da Rahama Sadau

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 2 ต.ค. 2024
  • Fitacciyar jaruma a Kannywood, Rahama Sadau ta bayyana wa shirin Mahangar Zamani sirrin ɗaukakarta, da kuma yadda take ji idan mutane suna zagin ta a shafukan sada zumunta.

ความคิดเห็น • 121