Sayyadi barka da yau don allah menene fassarar mafarkin mutum yana nishadi da dariya tareda maigidansa kuma gashi mundade bamu tare inama tsoron zuwa wajensa amma kuma ga abinda nagani.nagode
Dan ALLAH Maye Fassaran. Ni Dan Kasuwane Nayi Mafarkin Wata kustomana Ta cire kayanta a gabana Kawai sai na ji nima INA bukatan Nayi jima'i da ita Amman ban kawo maniyyi ba. Ina da mata da yara 2 Allah ya saka
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu Dan Allah a fassara min wannan mafarkin abun yana damuna mafarkin shine mijina yana saduwa da kanwata Kuma kusan kullum sai Nayi ta
Assalamu alaikum. Malam Inayin mafarki ina jima'i da tsohon saurayina kuma nariga nayi aure da wani. Meyasa haka. Saidai muná kusa dajuna Danshi dan uwanane.
Assalamu alaikum gaskiya inayin irin wannan mazarin ina saduwa da wani cikin abokan mijina ko kuma wanda ban sani ba ko kuma inyi mazarin na auri wani ko abokin mijina
Aslm yaa sayyadi, Idan ina yawanyin jalabi ko sallan dare ina yin addua Idan na kwanta sai nayi mafarki namiji yana saduwa dani, Idan na farka bazanga maniyi ba. Wlh bana mafarkin namijin dare ko kadan kadan. Nagode
Nayi mafar kin Ina rike da wasu shanu kosassu Kuma babba da karami ko karama guda biyu Amma igiyar Dake wuyar shanun ja ce Kuma suna Jana zasu danneni sai wani yazo Kuma ya yanka su gabaki Daya Kuma sun mutu duk
A salamu alaikum warahamatulah . Barka mu da Sofia. Mallam mi ar ma anar mafarkin. In mutum yayi mafarkin yana ta. Fida gashi a bakin sa. ? Godya muke. Kuma Allah ya gare illimi
Assalamualaikum sayadi menene inkaye mafarki inmatanka ta ce ka sake ta dole kuma zataye aure da wane sai ka sake ta kuma bada gemawaba sai ta dawon da kuka tana baka hankure ka dawo data. Kuma kasan wanda tage ta aura babba mutum ne kuma mallami ne amma soho ne
Abas sadauki sirrin kahafi
Masha Allah Allah ya biya kuna qoqari
Allah ya tsaremu amine ya allah muna godiya sosai
Allah yaqara lfy da basira
Masha Allah allah yaqara sani malam
Allah yakarawa annabi daraja
Masha allah mallam dan allah meye fassarar mutum yayi mafarki saduwa amma wasune suke saduwar bashiba
Allah ya Saka da alheri
Masha Allah
Aslm
MashAllah nikam mal a nawa mafarkin naga wani yana jima i da wata a gaba na amma ba ni ne nake jima in ba
Jazzakallahu khairi wajaza'ihi
wlh malam watarana nayiwani aiki dadare aiki yaladifu nagama nayi bacikenan nayi mafarki jima i
Dan Allah please ya akeyin aikin
Masha ALLAH.
Masha allah allah yakara lafiya
Masha Allah jazakumullahu kairan
Ameen ya rabbi 🙏
Assalam aleykoum malam inna mafarki kunama
Masha Allah,mungode Mal allah ya Kara Maka lfy fa ni San kwana
Assalamu alaikum Dan allah mlm ina neman fassarar mafarkin ana gina masallacin juma.ah ko na ehdi Dan allah muna neman fassara
Yes Kal
Allah yabiya kouma allah yassa mouda ce
Masha Allah, Jazakumullah Bikhair.
Ameen ya rabbi
Allah saka
Malan allah yasaka da alkhairi
i like this man,s teaching... mun go de
Sayyadi barka da yau don allah menene fassarar mafarkin mutum yana nishadi da dariya tareda maigidansa kuma gashi mundade bamu tare inama tsoron zuwa wajensa amma kuma ga abinda nagani.nagode
Na amsa ta Whatsapp
Aslm SHEIKH ; munaa baran fasaran mafarkin JIMA’I DA MACHE AKAN BUBBAN DUTSE 🙏
Allah Kara basira
Ameen ya rabbi
Muna godiya malam Allah yabiya
Macha.alla.mln
Allah Yakarabasira
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Macha.allah
Amen
Jazaakallah
Masha Allah , Allah ya kara basira, Allah yamana maganin matsala mu, mungode sosai malam
Ameen ya rabbi 🙏❤️
Allah yasa mu dace
Dan ALLAH Maye Fassaran. Ni Dan Kasuwane Nayi Mafarkin Wata kustomana Ta cire kayanta a gabana Kawai sai na ji nima INA bukatan Nayi jima'i da ita Amman ban kawo maniyyi ba. Ina da mata da yara 2 Allah ya saka
Ba mamaki zaku daɗa ƙulla wata harka ne da zaku samu riba me kyau a cikin harkar
Nayi mafarki Ana juma' i da kawayena ! Nagode mallam
Assistante ☝️🤲🇳🇪🇳🇬✌️👍
Salamu alaikum warahamatullah da fatan kuna lafia malam in kuma nai mafarki da wacce nasani fa Allah ya qara kusanci
Allah yakar lafiya da sawon kwana
Allah ya taimaki Mallam kana birgeni sosai matuka Allah ya kara hikima
Macha Allah
Dan Allah malam inason fassarar mafarkin wadda ta rasu tazo tana tayani girki tuna juya min abinci. Jazakallah khair
Yarda ce da soyayya da take tsakaninku da ita
@@abbas_sadauki Nagode Allah ya saka da Alkhairi
To ml ALLAH kara 🙏 lfy wanda yayi mafarki yana jima'i yaji dadi a karshe don fitan abun daya farka se yaga babu abinda ya fito daga jiki sa
Masha Allah ❤️🥰
السلام علیکم ماشاءاللّٰه
Assallam
Bala usman salihu Jalingo
Nayi mafarkin wani yayimun amayi.
Mafarkin amai 👇
th-cam.com/video/4REJjfQwwxI/w-d-xo.html
Malan salam alekum nayi mafarkin nayi aure kuma ni saurayi ne
Mashallah 🤝🤝🤝
alhamdiudoullah❤
Allah yasaka da alkairi
Ameen ya rabbi 🙏
Slm mm Allah yasska
Assalamualaikum warahmatullah 🤝 malam nayi mafarki, Na sayi sabulu a shago zanje nayi wanka a gida
Assallaikum! Nayi mafarki ina sallah ana duka na amma ban dena sallah har sai da na idar da sallah...
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu Dan Allah a fassara min wannan mafarkin abun yana damuna mafarkin shine mijina yana saduwa da kanwata Kuma kusan kullum sai Nayi ta
Zai ƙara sonki ne da kuma ƙaunarki
Salam alaikum Mallam nayi mafarki na tube zanyi Kashi sai duk inda naje zanyi Kashi sai naga Kashi dayawa awurin aka yasa banyi kashinba sai na Farka
Slam wanda yayi jima'i da budurwar ka wa da zaka aura
Malam barka da warhaka
Os
Barka malam
Aslm, Mallam Dan. Allah, inaaso Afassara Mani mafarkin kin, danayi, nayi jima I da matata da na rabuda ita,
Da ita
Aslm nayi mafarkin na sadu da wata bazawara da nakeson na aura amma banyi inzaliba sai naji farjenta ya buɗe,maanar yayi fadi
Innalillahi WA Inna ilaihi Rajiuon
Macha allaha
slm
Haqiqa ina yawan mafarkin ina jima'i da mijina sannan wani zubin ina farkawa zai ne ni dan mu raya sunnah
❤❤
Kuma Ina mafarkin yayana Yana nemana
Ayi addu'ar neman tsari da matsalolin rayuwa da rikicinta
Salaam
Assalamu alaikum. Malam
Inayin mafarki ina jima'i da tsohon saurayina kuma nariga nayi aure da wani. Meyasa haka. Saidai muná kusa dajuna
Danshi dan uwanane.
Aslm
Barka
Assalamualaikum barka da yau na ye mafarki inna jimai da miji na margayi
سلام عليكم ورحمة الله وبركاته معكوم يوسف شفيغ
Slm malam macinda take mafarki mijinta dasuka rabu bayan tayi wani aure
Mungode
Aslm, malam maye fassarar mafarkin tafiya achikin mota tare da abokanka wadda kasansu kuma ana wasa da dariya, ngd sosai ahuta lfy
🤲🤲🤲🤲
Malam Allah yataymaka, tambaya ce a gareni ga Mace mai mafarkin namijin dare natarawa da Ita , abin na damuwata sosai
Maganin iska zata nema
Assalamu alaikum gaskiya inayin irin wannan mazarin ina saduwa da wani cikin abokan mijina ko kuma wanda ban sani ba ko kuma inyi mazarin na auri wani ko abokin mijina
Malam lna yawan mafarkin maciji
Salmu Alaikum Malan idan mutum yayi mafarkin kuma Bega maniyi ba,akwai hukuncin yin wankan janaba akan sa.ko babu,Allah garawa maln lfy da Nissan kwana Ameeen.
Wa alaikumussalam
Ameen ya rabbi 🙏 ngd
A a babu wankan janaba a kansa
Salam
Mafarkin mahaukaci
Mai mafarki kayan dakali da ganye har mutum ya rike.
Barka da warhaka malan.fassarar mafarkin jima'i da karamar ya rinya
ASlm Barka nayi mafarki da budurwata nasadu daita maye fasarsa malama
Mijina yace da ni amafarki jima'i da ni Yana bashi wahala Dan Allah inaneman haskye akai
Aslm fatan alheri
Wslm ngd🙏
😅😅malam nimatar Aurece Amman wallahi nayi mafarkin
Hum mafarkin mi
Slm malam ni bani da aure kuma nayi mafarkin ana saduwa dani amma ni bazawarace
Biyan buƙata ne insha Allah
Ni ina sonki
Mafarkin tsaduwa da mahaukaci fa
😮😮😮😮
Slm da fatan Malan yana lafiya nayi mafarki da badurwata na jima'i
Aslm yaa sayyadi, Idan ina yawanyin jalabi ko sallan dare ina yin addua Idan na kwanta sai nayi mafarki namiji yana saduwa dani, Idan na farka bazanga maniyi ba. Wlh bana mafarkin namijin dare ko kadan kadan. Nagode
Gsky mlm yabada amsarki amma in baki fahimta ba kiyi min dm
JJ
Aslm malan barka da warhaka
Aslm
Barkan mu
Malan yaya wanda yayi mafarki yana jima'i da aljana
Ba'a son haka, alama ce ta cewa mutum yana aikata ba daidai ba
Alm
Mafarkin kana kashi fa kuma zawu
Shi kashi ai damuwa ne fitar da shi kuma yana nuni izuwa yayewar damuwa da sauri insha Allah
Nayi mafar kin Ina rike da wasu shanu kosassu Kuma babba da karami ko karama guda biyu Amma igiyar Dake wuyar shanun ja ce Kuma suna Jana zasu danneni sai wani yazo Kuma ya yanka su gabaki Daya Kuma sun mutu duk
assalam Malan kamar namiji yayi mafarkin anyiwa matarsa fyade kuma Yana tana neman ta bai sameta wannan mafarkin mi yake nufi