Mahangar Zamani tare da Malamar Aji kan 'blogging' a arewacin Najeriya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 49

  • @ameerahmuhammad9136
    @ameerahmuhammad9136 ปีที่แล้ว +8

    I love Aisha for Allah's sake inason aisha falke from the bottom of my heart 💗

  • @johndeo2394
    @johndeo2394 ปีที่แล้ว +9

    Sense of humor want injure malama! Once she open her mouth and talk you must like her that one is Guaranteed!

  • @ibrahimabbas48
    @ibrahimabbas48 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah madina munagodiya da wannan shiri amma munabukatar da abawa al'umma dama da futowa dazauren tanbaya da amsa acikinshirin munagodiya

  • @MaryamMukhtar-r4k
    @MaryamMukhtar-r4k ปีที่แล้ว

    Masha Allah
    Good job da sister Madeenah and malam Aysher ❤

  • @s.m.musaesq.7074
    @s.m.musaesq.7074 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya Ina san malama tana matukar birgeni. Allah ya karo basira.

  • @maatopup
    @maatopup ปีที่แล้ว +3

    Masha Allah. Blogging abu ne me kyau, musamman idan ka dauki niche din da ya dace, wanda zai taimaki alumma

  • @Queensblush_kd
    @Queensblush_kd ปีที่แล้ว

    Our malama👏🥰

  • @alimhd4231
    @alimhd4231 ปีที่แล้ว

    Masha allah yayi kyau sosai sauran biskit dinmu hahhh

  • @bibifatyy
    @bibifatyy ปีที่แล้ว +1

    Our very own malama ❤️

  • @YauMuhammadSani
    @YauMuhammadSani ปีที่แล้ว +21

    Point of correction:
    1. Mallama tace aure baida manual shiyasa suke baiwa ma'aurata shawarwari a social media.
    Raddi: Aure yana da manual babba. Manual din aure shine Alqur'ani Maigirma da Hadisan Annabi Muhammad (S.A.W). Sune matsayin guide Ga musulmai na yanda za'a kulla shi auren kansa da kuma irin yanda ya kamata rayuwa bayan daura aure zata kasance domin samun zaman lpy da zuriya dayyiba.
    2. Mallama tace ita da mijinta suna kallon wrestling cikin dare suna shan shayi, ita a ganinta hakan wani burgewa ne ko kuma wayewa.
    Raddi: Cikin dare lokaci ne mai matukar tsada da muhimmanci musamman Ga musulmi mai karfin imani, domin lokaci ne da Allah (S.W.T) Yake saukowa izuwa saman duniya, Yana kira Ga masu wata bukata daya biya musu ita. Kuma Annabi Muhammad (S.A.W) Ya kwadaitar damu ne yin ayyukan ibadat a cikin dare don samun rabauta ba kallon wrestling ba.
    Shawara: Ya kamata mutane (musamman mata tunda su suka fi rauni) da suyi taka-tsantsan da irin wadannan matan, domin mafi akasarinsu basu da ilimi ko kuma cikakkiyar tarbiyya ta addini. Mafi yawanci suna rayuwa ne irin ta turawa a gidajensu sabanin ta musulunci, kuma wai a hakan sune zasu bada shawara Ga wasu.
    Tambaya a nan itace; shin ta yaya mutum zai bada abun da bashi dashi?
    Allah (S.W.T) Ya kara shiryar damu Yasa mu wanye lpy.

    • @ahmedzannaahmed
      @ahmedzannaahmed ปีที่แล้ว +5

      Lallai Kai kasurgumin jahili ne mara fahimta mai rubabbiyar kwakwalwa. Allah ya kyauta 😢

    • @ahmedzannaahmed
      @ahmedzannaahmed ปีที่แล้ว +1

      Ku kubi ku addabe mutane da sunan Addini kawai, wannan wata irin mummunar tarbiya ce 😢

    • @muslimahd
      @muslimahd ปีที่แล้ว +5

      Well said,Allah yayi maka Albarka. Da muna zuwa islamiya kuma both parties muna daukar fadakarwar malamai definitely za'a samu around 70% percent na cigaba a zamantakewar mu ta aure.

    • @elyaseenkumbytv
      @elyaseenkumbytv ปีที่แล้ว +6

      ​...Gaskiya Akwai Rashin Adalci A Maganganun Ka,Abunda Bawan Allahn Nan Ya Fadi Gaskiya Ne Wallahi, Alqur'ani Da Sunnah Sune Manual Na Rayuwar aure, Kuma Raya Dare Da Salloli Da Karatun Alqur'ani Shine Yafi Allhairi Ba Kallon Karti A Tune Cikin Dare Da Iyalin Kaba,Wannan Ai Zai Zama Rashin Kishin Kanka!!!
      Allah Ya Bamu Ikon Gyarawa.

    • @ibrahimabbas48
      @ibrahimabbas48 ปีที่แล้ว +1

      Gasmunagodiya da irinku kugani kusanar Allah y karabasira

  • @tsokacinMako
    @tsokacinMako ปีที่แล้ว +2

    Mashaa Allah.

  • @RimaOogle
    @RimaOogle ปีที่แล้ว

    Masha Allah i don’t understand the language though ❤

  • @adamabukarmuhammad-qg3fk
    @adamabukarmuhammad-qg3fk ปีที่แล้ว +1

    Malamarmu 🙌🏼❤️

  • @maryamaliyu6353
    @maryamaliyu6353 ปีที่แล้ว

    Malama tamu💃💃😅

  • @Pherrora
    @Pherrora ปีที่แล้ว

    Masha Allah

  • @ahmadidrisgagawa1931
    @ahmadidrisgagawa1931 ปีที่แล้ว +2

    An gaida Madina da kokari munajin dadin wannan shiri matuka

  • @abdulrasheedmusa5647
    @abdulrasheedmusa5647 ปีที่แล้ว

    Allh yasaka da Alkhairi

  • @szazzautv3729
    @szazzautv3729 ปีที่แล้ว

    Madina yaushe zaku fara gayyato mana ƴan facebook ne.

  • @salmaimam8629
    @salmaimam8629 9 หลายเดือนก่อน

    Malamar Aji tamu
    Gaskiya BBC Hausa ya kamata ku sake gayyato malama a tattauna da ita akan rashin fahimta tsakanin ma'aurata ta bada shawarwari akan lamarin

  • @fatimasuleiman7
    @fatimasuleiman7 ปีที่แล้ว

    Maganar Allah time din ya mana kadan

  • @fatimamohammed7361
    @fatimamohammed7361 ปีที่แล้ว

    Malama tamu❤

  • @Daughterofyahya
    @Daughterofyahya ปีที่แล้ว

    Abin da kaduna state tayi shine daidai. Issue of adoption se an bi process.

  • @marindousman9598
    @marindousman9598 ปีที่แล้ว

    Ana Kuma raba aure

  • @rrafssnacksnmore
    @rrafssnacksnmore ปีที่แล้ว +1

    Malama i have a lots to tell you but kince ba a saurin bude DM😢

  • @AHLUBADRTV
    @AHLUBADRTV ปีที่แล้ว +1

    malama

  • @mrabiuofficial
    @mrabiuofficial ปีที่แล้ว +1

    Aisha falke barka da zuwa

  • @muslimahd
    @muslimahd ปีที่แล้ว +3

    @BBC hausa, why is it that "malama" promotes crisis na zaman aure? Good marriages exist fa

    • @irturunku
      @irturunku ปีที่แล้ว

      Ba dai ka fahimci me ake cewa bane. Ba tayi hakan ba malam.

  • @khadijaabdullahi6875
    @khadijaabdullahi6875 ปีที่แล้ว +1

    Our malama❤

  • @aminaisa2787
    @aminaisa2787 ปีที่แล้ว

    Wow beautiful malam

  • @abdulrahmansani9342
    @abdulrahmansani9342 ปีที่แล้ว

    Ko malama tana aure kuwa?

  • @aysherbah7545
    @aysherbah7545 ปีที่แล้ว

    Malamar mu ta gargajiya.

  • @muhd_m.d.b
    @muhd_m.d.b ปีที่แล้ว +1

    Feminist

  • @fatimaraiyana9107
    @fatimaraiyana9107 ปีที่แล้ว

    Mtwssss

  • @__emsu
    @__emsu ปีที่แล้ว

    Bata ga komai ba