Malamai sun fara tur da Bala Lau kan shirin tara mahaddata/Alarammomin Sangaya sun barranta da taron

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 9

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 14 วันที่ผ่านมา +2

    Da kyau malamai kuyi hattara, yan siyasa ne, sun Muslim Muslim ticket, kowa ya gane su kuru kuru, shiyasa suka bullo da wannan hanyar ta siyasantar da Alqurani mai girma, barayin banza macuta, ya Allah ka kiyaye mana imanin mu Ameen

  • @AuwalYusuf-t8n
    @AuwalYusuf-t8n 11 วันที่ผ่านมา

    Allah ya Kara lafiyada nisankwana

  • @Freedom-l1g
    @Freedom-l1g 14 วันที่ผ่านมา

    Mumafa Ahlussunah (Izala) bama goyon bayan wannan taro da za'ayi, .... Ya kamata malamai suyi taka-tsantsan wajen ayyukansu, domin kiyaye mutuncin addini da malunta

  • @ManniruHehu
    @ManniruHehu 12 วันที่ผ่านมา

    Izala business ce

  • @aminubellozubairu4814
    @aminubellozubairu4814 14 วันที่ผ่านมา +1

    Shegiya Izala

    • @musaabdul2687
      @musaabdul2687 14 วันที่ผ่านมา

      Ta koma kan ka wawa

    • @musaabdul2687
      @musaabdul2687 14 วันที่ผ่านมา

      Bama goyon bayan shi amma menene na zagi kuma,

  • @almahdialmahdi5545
    @almahdialmahdi5545 14 วันที่ผ่านมา +1

    صدقت صدقت صدقت ياعبدالله ولكن اعلم أن (جماعة إزالة )مؤسسة تجارية لا علاقة لها بالدين الإسلامي ؟ ؟ ؟/نيامي عاصمة النيجر

  • @Freedom-l1g
    @Freedom-l1g 14 วันที่ผ่านมา

    Mumafa Ahlussunah (Izala) bama goyon bayan wannan taro da za'ayi, .... Ya kamata malamai suyi taka-tsantsan wajen ayyukansu, domin kiyaye mutuncin addini da malunta