Dr. Jalo Jalingo kan Qur'an Festival da ake shirin yi tattaunawa ta musamman

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 23 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 47

  • @IsaMusa-ur8cr
    @IsaMusa-ur8cr 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Maa shaa Allah , Allah ya kara lafiya da nisan kwana mai albarka ya jikan mahaifa yasa agama da duniya lafiya aameen

  • @MuhammadismailYusufassalafi
    @MuhammadismailYusufassalafi 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +5

    Dr jalo kaji tsoran Allah wannan abin bidi ane siyasar da kur.anine

  • @AlhussainShuaib
    @AlhussainShuaib 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +4

    Hmmm shi dai tuwo tuwo ne ba a canza masa suna. Dan Bello muna godiya

  • @jibrilibrahim2261
    @jibrilibrahim2261 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Masha Allah!!! Allah Ya sa ka da alkhairi.....

  • @Dansakaofficial
    @Dansakaofficial 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Allahu Akbar. Allah ya kara tsare mana ku

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Sun zuciya kenan,Allah shi karemu da sharrin malamai yan nera tafi Musu Allah,zakuyiwa Allah bayani,Allah ya isa bamu yafe ba.kuma baza a canzama tuwo sunaba

  • @BelloDikko-c6w
    @BelloDikko-c6w 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya saka da alhairi

  • @IBRAHIMSANI-v9s
    @IBRAHIMSANI-v9s 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Innnalillahi, malamai kuji tsoron Allah, gaba daya raayin sa yake karewa Babu wata madogara ta adduni

  • @AuwalMuhammadbello-k6u
    @AuwalMuhammadbello-k6u 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wlh kuji tsoran Allah malaman duniya kawai marasa kishin Al'ummarsu Kuna cewa kowace kirkira a cikin addini batace Amman kunki kawo hujja daga addinin

  • @ShafiushafishaNuruddeen
    @ShafiushafishaNuruddeen 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya isan mana makaryatan banza

  • @SALISUIMAMMALIK-iu7wo
    @SALISUIMAMMALIK-iu7wo 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah yatemake shugaba bala lau

  • @SalissouToutpourlafamille
    @SalissouToutpourlafamille 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Huuuumm, ai kun manta ne, Dr jalo jalingo da ya rubuta littafi akan sai dunia ta yarda cewa iyayen annabi yan wutane wa'iyazu billah, wanan businesses kinsune ai, Allah ta'allah ka tsinemaka jalo jalingo Albarka

    • @malamialamin6622
      @malamialamin6622 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Aamin Ya Rabbal Alamin dan uwa

  • @GaladimaMuhammad-x2z
    @GaladimaMuhammad-x2z 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ALLAH yasaka da alkhairi

  • @ibrahimadam-yw9di
    @ibrahimadam-yw9di 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ماشاء الله

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Wato mele maikudi shiya kirkiri bidia yabaku kudi, kukuma yankasuwar masallata Allah yakiyaye

  • @kabirmuazu9510
    @kabirmuazu9510 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Malam yaja kaya adeji tsoran Allah

  • @rabiatam.sanusi4828
    @rabiatam.sanusi4828 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wannanfa Bidi'ah ne, kuma zamuyi bayani gaban Allah.

  • @yserklass2882
    @yserklass2882 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wlh malam kabanu kunya Allah ya wadaran naka ya lalace

  • @BalarabeYakubu-f6l
    @BalarabeYakubu-f6l 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yajikan Sheikh Jaafar Adam.

  • @umarabubakar1418
    @umarabubakar1418 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kaicona😢😭

  • @abdulwahabmusa3397
    @abdulwahabmusa3397 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ku😢😢😢😢😢

  • @IbrahimKailaniAl-habib
    @IbrahimKailaniAl-habib 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Lallai Sheikh, wallahi bukata ta Muslim Muslim wallahi ta biya chif, chif har da gyara. Ya rage gare mu gaba daya gobe musan suwa za mu sa a gabatar a matsayin yan takara na Muslim Muslim.

  • @chikaaa5790
    @chikaaa5790 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kudai ji tsoron Allah ku tuna zaku mutu,

  • @NuraIdris-m3r
    @NuraIdris-m3r 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuyi kugani😭 zamuyi maku bakar adu'a 😎

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Yanzu Jahili shine zei dauko dakon wata Bidi'ah daga Indonesia ya basu Dr Jalo kwangilar daure mata gindi a Nigeria?
    Allah Ya kyauta!

  • @razpick-all4644
    @razpick-all4644 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karya kuke no more Muslim Muslim , Allah ya isa kuma bazamu ƙara zaɓen wani bafulatani Hausa dole mu samu bahaushe dan Hausa ba wasu mayaudara ba

  • @MohammedGamboyusuf
    @MohammedGamboyusuf 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya jalo kabani mamaki ban taba sanin kanada son zuciya ba sai yau kunyi tinubu dan kudi ne badan musulinci ba

  • @ibrahimiswaibeibe
    @ibrahimiswaibeibe 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😱😱🤔🤔🤔🫵🫵🫵☝️☝️☝️

  • @YahuzaTasiu-fi2mf
    @YahuzaTasiu-fi2mf 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah Ya shiryar da Malaman nan..!!!

  • @jamiluadamumagaji7315
    @jamiluadamumagaji7315 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Izala kasuwanchi sana a neman kudi

  • @leny559
    @leny559 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dr Jalo ka bamu kunya Walkahi....Tirrrrr

  • @IbrahimKailaniAl-habib
    @IbrahimKailaniAl-habib 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Muta ne suna da damuwa, san zuciya na hana mutane ganin gaskiya, wa yace haduwar a bune da aka kebe a ka bashi matsayi a addini. A dinga bude kirji a na tafiya da zamani. Allah ka kara kariya ga Malamanmu ya kara kan kanta abin kushen su, don tsarkin sunayen ka.

  • @abbasani6236
    @abbasani6236 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ance babu laifi yace ba abinnan kwadayi mabudin wahala

  • @abubakarabdullahi373
    @abubakarabdullahi373 45 นาทีที่ผ่านมา

    Hhhh magana tafito 😂

  • @BuhariMani
    @BuhariMani 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Idan harda wata manufa kukayii wannan abun Allah yayi maganinku tun Kafin ajeko ina

  • @abdulrasheedkurgwi2294
    @abdulrasheedkurgwi2294 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Izalatus sunan wa ikamatul bidia. Walhi daga yau na bar izala. Na koma asalin salafiya. Duka abinda izala ke zagin ɗarika, yau izalar keyi, saboda kwaɗayi.

    • @AliyuSuleimanAdam
      @AliyuSuleimanAdam 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Ni kuma yanzu nake kaunan izala wlh Ina matukar son izala

  • @aliyugarba5967
    @aliyugarba5967 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ko kunya wannan baiji gyaran miyarshi kawai yakeyi

  • @ALAHLI97
    @ALAHLI97 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    mukan, walahi, mun, shiga, uku, da, malamammu, sunkoma, yanbidia, allah, kaganar, dasu, su, tuna, da, mutuwa, dadin, duniya, zaikare

    • @AhmadBuwai
      @AhmadBuwai 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Wallahi nima abin yana batami rai tun lokacin da Izalah Takoma hannun su Bala kai dasu Kabiru Gombe abubuwan suka tabarbare

  • @UsmanUmarMuhammad-ek3gb
    @UsmanUmarMuhammad-ek3gb 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    كيف هذا شيخنا الوقور هل هذا ثابت فى السنة ؟
    سبحان الله أنظر إلى هذه الهوى تجمعات بين حب ودب
    هل إندنسيا كل ماتفعله سنة !! اتقوا الله ياشيخ
    الاجتماع مع أهل البدعة لا يجوز اتقى الله شيخ

  • @Abubakaramza
    @Abubakaramza 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ta'''''baiyana gaskiya ba mu'utamar ke nan Wanda Tasha ban ban DA taron maulud tunda shi BA want Bab ban Jami'in gwamnati bane ya shiryashiba shiyasa ya zama bidi'a KO ?

  • @zubairusulaiman9201
    @zubairusulaiman9201 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ASSLLMU ALKUMM PLEASE MALAM TUNDA KACE KUMMASA CAMPAIGN
    TO YA KAMATA KUTSANANTA GAYA MASA HALIN DA MUSULMI SUKA SHIGA SANA DINSA ALLAH WADARAN MUSULMIN DA BAIYIN KISHIN MUSULMI SHUGABAN KASAN MUSULMI AMMA KULLUN ANA KASHE MUSULMI. A SOKOTO, KATSINA, ZAMFARA, KEBBI, MAIDUGURI KO NOMA BASA IYAYI TUKURU

  • @OkashaabdullahAlfauzan
    @OkashaabdullahAlfauzan 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ni nasan da kudin nan da za'a kashe a wajen wannan bikin gara a rabawa talakawa da suke kauyuka zaifi

  • @am-yk2eg
    @am-yk2eg 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    🤔Shegiya Naira quaglia ta biya kudin sabulu 😂😂😂

  • @bashirabdullahi8097
    @bashirabdullahi8097 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hahaha wannan mutanen baku davkunya wallahi. Wai me kudi za suyi maku. Ko dandan danfodio ne babu ruwan mu. Shin addini ne muke tambayar ku ko bidia.
    Kuma waye shugaba, shin shugaba na musulmi ne ko izala.
    Duk ku gama zaku mutu.
    You have end up saying nothing.
    Don yana sanarwa masallaci shine ke sanya wa ya zama mutumin kirki.
    Karya kake mallam....