Barazanar ɓarkewar zanga-zanga a Arewa kan kama Farfesa Usman Yusuf

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 9 ก.พ. 2025
  • Barazanar ɓarkewar zanga-zanga a Arewa kan kama Farfesa Usman Yusuf

ความคิดเห็น • 95

  • @TilleTamani
    @TilleTamani 5 วันที่ผ่านมา +3

    Arewa ku falka ku kama allah muna taredaku mu Yan arewacin. Arewan Nigeria allah ya. Kama muna amin

  • @UmarMuhammad-z8z
    @UmarMuhammad-z8z 5 วันที่ผ่านมา +6

    YA HAYYUU YA QUYYUMM YA ALLAH DUK WANDA YAKE DA HANNU WAJAN ZALUMTAR BAWAN ALLAH NAN YA ALLAH KAH HANASHI JINDADIN DUNIYA DA LAHIRA 😢😢

  • @abdulwahabadam-k1e
    @abdulwahabadam-k1e 5 วันที่ผ่านมา +8

    Wannan Shine Matukar Rainin Wayo Da Ake Mana

  • @ShariffShariff-j3l
    @ShariffShariff-j3l 5 วันที่ผ่านมา +4

    Muna tare dakai malam Allah ya Saka Maka DA alkhairi

  • @UmarfarukUsman-hh6yj
    @UmarfarukUsman-hh6yj 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakiyayemana imanimmu alfarmar annabi da alkuraani

  • @UmarfarukUsman-hh6yj
    @UmarfarukUsman-hh6yj 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakiyayemana arewacin Nigeria mugane musojunammu

  • @jafaruwada2507
    @jafaruwada2507 5 วันที่ผ่านมา +7

    We Stand with Prop. Yusuf, ready to scarifice our life

  • @YusufYakubu-sp3yo
    @YusufYakubu-sp3yo 5 วันที่ผ่านมา +3

    Wanan gaskiya ne zamuyi zanga zanga solidarity Insha’allahu 😊

  • @SULEIMANHAMZA-i9d
    @SULEIMANHAMZA-i9d 5 วันที่ผ่านมา +5

    Ya Alh kai masu yadda kaima Fir'auna da Hamana

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 5 วันที่ผ่านมา +5

    Ya Allah ka isarma alummar musulmi da arewancin nigeria baki daya kuma ka hada kawunanmu

  • @MusaIdris-bn7oc
    @MusaIdris-bn7oc 5 วันที่ผ่านมา +2

    Kai ! Allah Ya kyauta.

  • @najeebaliyu5530
    @najeebaliyu5530 4 วันที่ผ่านมา

    Allah yasaka mana wallahi yahaya bello billions of naira yasata me akai masa shiru babu abin da akai, sai mai gaskiya xa akama

  • @AbbaAliyu-l8y
    @AbbaAliyu-l8y 5 วันที่ผ่านมา +1

    Ya Allah dan isar Rasulullahi kanuna mana karshen wannan zalunci da ake wa arewar mu 😢😢😢

  • @SHAWARATV-r1e
    @SHAWARATV-r1e 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya kawo mana zaman Lfy Ameen

  • @UsmanHaidar-i7m
    @UsmanHaidar-i7m 5 วันที่ผ่านมา +5

    Ni ba Dan arewa bane Amma wlh Ina kishin arewa sosai

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 5 วันที่ผ่านมา +3

    Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yasaka mayi

  • @rakiyamusa845
    @rakiyamusa845 5 วันที่ผ่านมา +3

    Allah Ya gyara mana Ya taimakemu

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 2 วันที่ผ่านมา

    Wallahi ko Babu Fulani sai yaci zaɓe,in sha Allah

  • @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
    @ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 5 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakyauta 😢😢😢😢😢

  • @mustaphashehu1693
    @mustaphashehu1693 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yayi sakaya
    Allah ya ya halaka azalumai

  • @bilkisumusa8386
    @bilkisumusa8386 วันที่ผ่านมา

    Allah kai maganin azzalai Allah kanuna musu karfin iKon ka ya hayyu ya qayyum

  • @MahdiAhmad-x1f
    @MahdiAhmad-x1f 5 วันที่ผ่านมา +2

    Tsakani dah sunraina wayonmu wlh kuma wannan dazararr sunga mynsaka ido da maganr Prof wlh shikenan xasucigaba dah kama mana sauran manyanmu wlh

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru 4 วันที่ผ่านมา

    Allah yayimuna maganin wannan zaluncin APC

  • @TomarGarki
    @TomarGarki 2 วันที่ผ่านมา

    DA IKON ALLAH SAI KAYI FREE

  • @bitarmalamingona
    @bitarmalamingona 4 วันที่ผ่านมา

    Allah Allah Allah lokacin masifa..... Naira Atamfa Taliya lokacin zabye..... Bayan zabye kuma sai shan romon dumokiradyiya amma ba gina dan adam ba.... Arewan fa kenan.

  • @usmanmustapha6704
    @usmanmustapha6704 3 วันที่ผ่านมา

    Allah ya isa mana da wanna zalunci

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 วันที่ผ่านมา

    Allah yakareka da kariyansa frof😢😢😢

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 5 วันที่ผ่านมา +2

    Free pro Usman yusuf

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 5 วันที่ผ่านมา +1

    Azzalimai bakiji dadiba ina malamain musulum musulum

  • @hajaraabdullahisaulawa30
    @hajaraabdullahisaulawa30 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya kareshi daga shairin ku

  • @lawalibrahim197
    @lawalibrahim197 5 วันที่ผ่านมา

    Allah yahada kan arewa

  • @ibrahimusman8093
    @ibrahimusman8093 5 วันที่ผ่านมา +1

    Hmm dan gida barau, aye harda sanin mai gidan a k wanan zalinci.

  • @Idrisadamutv
    @Idrisadamutv 5 วันที่ผ่านมา +1

    Wallahi shugabanin mune suka bada mu wallahi

  • @GaddafiHussain-ts5ki
    @GaddafiHussain-ts5ki 5 วันที่ผ่านมา

    Allah ka tarwatsa tsinannun nann

  • @kabirbawa3899
    @kabirbawa3899 5 วันที่ผ่านมา +5

    Free prop Usman yusif

  • @SalisuSumar-c7q
    @SalisuSumar-c7q 5 วันที่ผ่านมา +4

    Shifa laifin prop kawai dan yana fadin gaskiya wallahi wallahi bawani cinhanci wai dubu dari bakwai abunma kamar a film 🤔

  • @M2_dan_mama
    @M2_dan_mama 4 วันที่ผ่านมา

    Professor Yusuf

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 5 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya isa

  • @MuhammedTahiru-q7k
    @MuhammedTahiru-q7k 5 วันที่ผ่านมา +1

    Masha allah

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 5 วันที่ผ่านมา

    Ya Allah ka ceto yan Arewa ka kuma hada kammu!

  • @M2_dan_mama
    @M2_dan_mama 4 วันที่ผ่านมา

    Usman Yusuf❤

  • @jibrinalkhaseem5278
    @jibrinalkhaseem5278 5 วันที่ผ่านมา +1

    Wlhi rashin halin kanmune yeke damunmu

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 5 วันที่ผ่านมา +3

    free our professor 💫 justice for him ❤🙏🙏🙏🔥

  • @bitarmalamingona
    @bitarmalamingona 5 วันที่ผ่านมา

    Kwadayi mabudyin wahala da wulakanci....

  • @BoubacarMahamadou-o7q
    @BoubacarMahamadou-o7q 5 วันที่ผ่านมา +2

    Ah gaskia ba ayi adalciba kudin da ko milyoyi busu kaiba ace alikechi

  • @bilkisumuhammad562
    @bilkisumuhammad562 5 วันที่ผ่านมา +1

    Dan Allah me yayi aka kama shi???

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 2 วันที่ผ่านมา

    Ƙaryar Banza, a lokacin da aka kashe sarkin gobir Babu abinda Fulani sukayi

  • @adamuyusuf5723
    @adamuyusuf5723 5 วันที่ผ่านมา +1

    Yanzu ma ya fara fadar gaskiya

  • @KabiruUmarmarke
    @KabiruUmarmarke 2 วันที่ผ่านมา

    Asakoshi ko Nigeria tafada matsala zamushiga zanga zanga ina badakalar kudin damajalissar dattawan Nigeria tayi samada trillion 3 mekukayi munafukai azalumai ina yahaya bello munafukai azalumai barayi yanta adda allah ubangiji madaukakin sarki yakawo Mana sauki shi mr bola tinubu lokacin dayana governor'of Lagos State ankashe musulmai samada mutum dubu me akayimasa munafukai azalumai mayaudara asako professor usman yusuf ko Nigeria komaiya tsaya munafukai azalumai mayaudara allah yasakamana tsakaninmu daku maciya Amana munafukai azalumai allah ubangiji madaukakin sarki yakawo Mana sauki ameen summa ameen

  • @UsieniAlhassann
    @UsieniAlhassann 5 วันที่ผ่านมา +2

    God bless Time

  • @musaaudutika4577
    @musaaudutika4577 5 วันที่ผ่านมา +3

    Free professor usman

  • @KhaliphaAbubakar-mj3qz
    @KhaliphaAbubakar-mj3qz 5 วันที่ผ่านมา +1

    Karyar banza dawofi
    Sai maganar banza dawofi a cikin social media

  • @adamugarba805
    @adamugarba805 5 วันที่ผ่านมา +2

    Free our professor.... Justice for him.

  • @jigorayuwajigorayuwa4149
    @jigorayuwajigorayuwa4149 5 วันที่ผ่านมา +2

    😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 2 วันที่ผ่านมา

    Buhari yaci amanar hausawa sama da ƙasa kuma shi ba'a kamashiba Kuma bakuyi komaiba

  • @AbdullahiMohammed-z1f
    @AbdullahiMohammed-z1f 5 วันที่ผ่านมา +1

    Prof must be free if not hmmm

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 3 วันที่ผ่านมา

    Furupesa yosif kayi haquri ba Dan kanka kakeyiba

  • @muhammadlabaran8425
    @muhammadlabaran8425 5 วันที่ผ่านมา

    #FreeProfUsmanYusuf!

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr 5 วันที่ผ่านมา

    DANAREWAKENAN,HAFSHINE,NAMU,.HADINKAIKO,WALLA

  • @barkatoma
    @barkatoma 5 วันที่ผ่านมา

    Bamu yarda da zalluncin nan ba

  • @goko7269
    @goko7269 5 วันที่ผ่านมา

    🤲🤲🤲

  • @adamuhassan2186
    @adamuhassan2186 4 วันที่ผ่านมา

    Free Prof. Yusuf Usman

  • @AUWALMUSA-cw3wh
    @AUWALMUSA-cw3wh 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    free Prof usman yusuf.

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 4 วันที่ผ่านมา

    Ba maganar Baki kawai ba dole mutashi munama gwamnatinnan Yan Nigeria ba mu yarda da rainin wayo da take yi muna ba.Ina azzaluman Malaman muslim-muslim suke ?Kunga irin sharrinda kuka jawoma Yan Arewa.Allah Ya isa.

  • @İbrahimAbubakar-m9z
    @İbrahimAbubakar-m9z 2 วันที่ผ่านมา

    Free pro yusif

  • @muzagayatv943
    @muzagayatv943 5 วันที่ผ่านมา

    😢😢😢

  • @DaudaHussaini-l4q
    @DaudaHussaini-l4q 3 วันที่ผ่านมา

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372 5 วันที่ผ่านมา +2

    ✅☝️☝️☝️✅👍🕋🕋🕋✅🙏🏿🙏🏿🙏🏿✅🤲🏻🤲🏻🤲🏻✅

  • @bitarmalamingona
    @bitarmalamingona 4 วันที่ผ่านมา +2

    In my own opinion, Tinubu is the best president that is trying and pushing northerners to unite and know themselves and wake up from the slumber... That is if they can do it though.

  • @imbzango
    @imbzango 4 วันที่ผ่านมา

    Free prof

  • @AbdullahiMohammed-z1f
    @AbdullahiMohammed-z1f 5 วันที่ผ่านมา +1

    And the old man is not saying anything about YAHAYA BELLO

  • @MahamatAhmatDangmalloum
    @MahamatAhmatDangmalloum 5 วันที่ผ่านมา +1

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭

  • @AuwalSammani-g5x
    @AuwalSammani-g5x 4 วันที่ผ่านมา

    Justice for professor

  • @halidhatim8618
    @halidhatim8618 5 วันที่ผ่านมา +1

    Barazana zanga zanga ce kawai?ku dai masorata ne,a barku dai da zagi bayan shi ba komai.
    Ku jawa dan iska Tinubu layi kawai ka ya tsallaka idan ya tsallaka ku ci uwar sa,sama ta fado.

  • @saniabdullahibatsari8888
    @saniabdullahibatsari8888 3 วันที่ผ่านมา

    Yo su tinubu suka.ciucemu ko sanato cinmu na arewa da yan majalisarmu na arewacin najeriya su suka ciucemu sudama kabilun nan biyu so sukeyi kada mu zauna lafiya sabida bakau narmu sukeyiba to wallahi yan arewa kufarka wallahi man yan arewacin najeriya adaina anfani daku anaciutar da arewacin najeriya kadda kuga kunsamu kudi kowace kasa kuna iya tafiya kugina gida kuzamna to wallahi idan wulakacin yakai inda yakai to wallahi kuma acan ana iyacewa kukoma kasarku kuma nanzku dawo arewacin najeriyar mu zauna daku allah yama sa.a

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 2 วันที่ผ่านมา

    Anyi walƙiya mungansu fulani yhanci da addini,mu hausawa munbar tafiyar Fulani, sunfi son Cristian sama da Fulani

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 วันที่ผ่านมา +2

    Babu wawa ko dabba da zaiyi zanga zanga dubu nawa aka kashe wa yayi zanga zanga a arewa yan iska rayukan bayin ALLAH babu wadda yayi yan iska mutanen banza

    • @fatiyau-xf5bm
      @fatiyau-xf5bm 5 วันที่ผ่านมา

      Ana kashe mutane ta yakin boye ne shikuma Dr Yana magana a media akan wayan'nan abubuwane da yake faruwa harda kashe mutanen Yana magana akai

    • @HausaHausawa-b1y
      @HausaHausawa-b1y 2 วันที่ผ่านมา

      ​@fatiyau-xf5bm ƙarya ne fulatanci ne zakuyi

  • @farukdanhalilu8403
    @farukdanhalilu8403 4 วันที่ผ่านมา

    Murtala Ramat Muhammad's alike will soon come, we will be his foot soldiers!!!!

  • @GaddafiHussain-ts5ki
    @GaddafiHussain-ts5ki 5 วันที่ผ่านมา

    Allah ka tarwatsa tsinannun nann

  • @IsaKabiru-m3z
    @IsaKabiru-m3z 4 วันที่ผ่านมา

    Free prof