Halin da Farfesa Usman ke ciki yanzu haka a gidan yarin Kuje

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 4 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 23

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Gaskiya ana mana mulkin zalunci ammafa lefin manyan Arewa ne

  • @mubarakshehu2834
    @mubarakshehu2834 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Duk wadda ya zalunce mu ko ya zalunci masu goyon bayan yancin talakawa Allah ya kawar mana dashi in har ba mai shiryuwa ba ne.

  • @UmarMuhammad-z8z
    @UmarMuhammad-z8z 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    YA HAYYUU YA QUYYUMM YA ALLAH YA KAWO MAKA MAFITA😢

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah yashir ye su

  • @Fadimatumuhammedbello
    @Fadimatumuhammedbello 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan Allah me yafaru dashi ne
    Waye ne

  • @aminayamari8249
    @aminayamari8249 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Su koma muna aduar Allaah Yaa kama su aameen

  • @AM-xe3ri
    @AM-xe3ri 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah kashiga Lamarin Prof

  • @nanamaryamabubakar
    @nanamaryamabubakar 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah sakaea Baba solomon dalon yanakokari akasarnan

  • @Sadiyamk
    @Sadiyamk 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Yanzu yan arewa, haka zamu zuba ido ana wulakanta mu ana kashe mu kamar kajin buki?

  • @AM-xe3ri
    @AM-xe3ri 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah kayi hukuncinka Akan Azzalumai duk indasuke

  • @KokOkl-u6u
    @KokOkl-u6u 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya kawo mana sauki

  • @AbdulhamidumarFaruk
    @AbdulhamidumarFaruk 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah taimakeku yan gwagwar Mayan arewa

  • @yusufgarba4050
    @yusufgarba4050 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ke DUNIYA arewa😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @UsmanIsmael-df6nj
    @UsmanIsmael-df6nj 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Zalunci Yana da iyaka

  • @AisatouMahamadou
    @AisatouMahamadou 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Inshallahu u will come out

  • @MusagarbaSaad-ir3yp
    @MusagarbaSaad-ir3yp 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Our chief Sir. salmon dalon ❤🔥💫 🙌 i promise no going back 100/ munatare dakai wlh. Da duk wani dan Gwagarmaya 🙌🔥 Yanzu mukafara wasan wlh. 🧏 Free for our professor 💫 justice for him

  • @mandeensalisu4762
    @mandeensalisu4762 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Muna goyon baya dari bisa dari

  • @alhmusteegoldventurealhmus6604
    @alhmusteegoldventurealhmus6604 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan hakane.munafatan.allah.yayimana.maganin.zalumcin.damuke.ciki.a.nigeria.wamazazabi.daban.maishan.maganidaban.

  • @sanihussainigimi4406
    @sanihussainigimi4406 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    SHUGABANNIN ADDINIMUSULUNCI SUN CUCFMU

  • @aminayamari8249
    @aminayamari8249 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Are we not in democracy error why than can't we express our mind

    • @abubakarmanu1870
      @abubakarmanu1870 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Allah ubangiji ya tozarta su,ya mayar musu da kaidin su akansu,ya kuma wargaza su,ya kuma sa suma Ayi musu Abun da sukayi mishi,Allah ubangiji ka talautar dasu duk arzikin su. Ameen ya Allah.

  • @YauOil
    @YauOil 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan Segiya jikukin Dan ta ada Dan fudiwa karyakakiyi munakuki Jinita ta adachi NE kufulani bakuda asuli fulani

    • @shuaibuisamuhammad867
      @shuaibuisamuhammad867 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Kai yau oil Arne.Alade.jaki.jahili.dan tadazaune tsaye.masifa.da balai.zai kre.A kanka