Tsaya kaji yadda Malama ya war-ware lauje cikin nadi Shaikh Sani Isah Kano

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 8 ก.ค. 2024

ความคิดเห็น • 6

  • @aishamuahammadalukuwa4395
    @aishamuahammadalukuwa4395 16 วันที่ผ่านมา

    Wannan gaskiya ne Malam

  • @AdamMuhammad-vj1yi
    @AdamMuhammad-vj1yi 13 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kyauta

  • @Maryamisah-uo5ub
    @Maryamisah-uo5ub 14 วันที่ผ่านมา

    ءامين يا حي يا قيوم جزك الله باالخير

  • @gamboibrahim6726
    @gamboibrahim6726 17 วันที่ผ่านมา

    ماشاء الله تبارك الله كلام جميل ❤

  • @adildad8848
    @adildad8848 16 วันที่ผ่านมา

    Daga cikin abinda za'a qara fahimta shine:
    1. Tun farko an basu wannan muqaman ne ministoci saboda Anaso ayi amfani dasu wajen biyan wannan bukatar ta sanya hannu a wannan agreement din.
    2. Anyi amfani dasu ne saboda sun fito daga yankin da suka yawan mutane a Nigeria wato (Arewa).
    3. Anyi amfani dasu ne saboda zafin kiyayyar da za'a nuna akan wannan agreement din bazai kai matakin da ace yan kudu bane a wannan muqaman da suke kai ba.
    Saboda misali ace Arnan kudan cin Nigeria ne a muqaman da suke kai to kiqayyar da musulmai na arewa cin Nigeria zasu nuna zaiyi karfi sosai shiyasa tun farko a ka bawa yan arewa wadannan muqaman don samun biyan wannan bukatar.
    4. Akwai cin mutuncin musulman Nigeria da Raina musu hankali da kuma maida su mara sa yan ci.
    Wallahi abunda suke faruwa a Nigeria abun takaici ne... Wai da masu amsa sunan musulunci ake cutar da musulmai da kasar su Nigeria.
    Allah ya saka mana.

  • @khadijatunmanmusa4621
    @khadijatunmanmusa4621 16 วันที่ผ่านมา

    Na karanta copy na agreement wallahi maganar gaskiya akwai maganar auran jinsi aciki amma a fakaice