INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJIOON WALLAHI ALLEN YANA SONMU IN FACT NAFISA WAS VERY WRONG PERHAPS SHE STILL HAS TIME AND CHANCE TO CORRECT HER WRONG AND NOT ONLY NAFISA NIMA MAI MAGANA DA KAI/ KE ARE ALL WRONG DOERS MAY ALLAH MAKE US RIGHT
Nafisa ki tubama Allah haryanzu lokaci bai Kure miki ba kicire dabi'an aduk lokacin da'ace kibari lokacin ne kikejin zaki fara wannan alamane natabewa Allah ka shiryemu
Bakar jahilace batasan ma menene Wayewa ba tana tafiya akan Rudu gaya Allah Ya shiryata wanda director Zai ci tayi tayi ta bari ta bari har ma take wanann maganar wanda
Kuma irinsu sai kaje offices kaga yanda suke bin umurni kaman agwagi. DG yace nonsense ace thank, very stupid kaje ana cewa sorry sir. Amman sai anzo maganan Allah yahudawa ke zugasu suyi tawaye.
Duniya ce anyi iyayenta Amma yanxu ba labarinsu in tanada rabon shiriya Allah ya shiryeta
Allah yashirya mana xuri a Alfarmar manzon Allah s 🤍 A 🤍 W yakiyayemu da imaninmu
Amen
Ameen ya Allah
Walahi gaskiane malan allah ya saka da alheri dunia da lahira ❤❤❤
Ma shaa Allah 👌 Allah ya saka maka da alkhairisa Sheikh Ahmed Tijjani Yusuf Guruntum.❤❤❤❤
Subhanaallah..
Maganar gaskiya yarinyar nan tayi shaye-shaye ne sabida kanta ya kwonce kota-kota ta saki layi..
Masha Allah malam Nagode
Macha Allah. Allah ya saaka da alkhayri
Allahu akbar Macha allah allah ya saka ma malan da alheri dunia da lahira ❤❤❤
Alhamdulillah,tunda bana ganin hausa film.
JAZAKALLAH BI KHAIRAN MALAM IDAN KINKIYIN SHARAR MASALLACHI AI ZAKIYI TA KASUWA
Allah ya sakawa malam da gidan aljannah
Gaskiya ne
Gaskiyane
Jazakallahu Khairan
INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJIOON WALLAHI ALLEN YANA SONMU IN FACT NAFISA WAS VERY WRONG PERHAPS SHE STILL HAS TIME AND CHANCE TO CORRECT HER WRONG AND NOT ONLY NAFISA NIMA MAI MAGANA DA KAI/ KE ARE ALL WRONG DOERS MAY ALLAH MAKE US RIGHT
Allah ya kara lpy malan
Godiya ta tabbata ga Allah madau kakin sarki 🩷 malam Allah yasaka da alkairi
Amin amin ba gode
Allah yaganarda ki gaskiya ya Kuma baki ikunbinta yasa mugama da duninyar Nan lfy
Akaï wannan malamay akin gona
Karnukan forowtan kasashen wejen
Ma sha allah
Nafisa ki tubama Allah haryanzu lokaci bai Kure miki ba kicire dabi'an aduk lokacin da'ace kibari lokacin ne kikejin zaki fara wannan alamane natabewa Allah ka shiryemu
gaskiyane malam
🎉
Bakar jahilace batasan ma menene Wayewa ba tana tafiya akan Rudu gaya Allah Ya shiryata
wanda director Zai ci tayi tayi ta bari ta bari har ma take wanann maganar
wanda