Dalilinda yasa suke da kampanoni shine Lagos kadai Tana wutan 330kv substation har 8, alokacinda northwest gabada 3 north east guda 1. Former MD na TCN mai suna Usman Gur Mohammed ya fito da tsarin TRANSMISSION EXPANSION AND REHABILITATION PROGRAM wanda yasamo kudi 1.662 billion dollars a aiwatar. Amma abin takaici sale mamman, tsohon minister na lantarki yasa aka cire shi domin su sace kudin. Kayi browsing removal of USMAN GUR MOHAMMED, MD TCN a Google ka gani
Dole ka haukace tinda ka zage Niger 🇳🇪 bazaka kara yin albarka ba in ch allah
Akwai sake amaganar ka. Taxes din da kake magana kana batu ne akan Factory / companies States tax . Amma yanzu batun individual income / purchases Tax
Mallam sannu
Sannu Mallam 😂
Dalilinda yasa suke da kampanoni shine Lagos kadai Tana wutan 330kv substation har 8, alokacinda northwest gabada 3 north east guda 1. Former MD na TCN mai suna Usman Gur Mohammed ya fito da tsarin TRANSMISSION EXPANSION AND REHABILITATION PROGRAM wanda yasamo kudi 1.662 billion dollars a aiwatar. Amma abin takaici sale mamman, tsohon minister na lantarki yasa aka cire shi domin su sace kudin. Kayi browsing removal of USMAN GUR MOHAMMED, MD TCN a Google ka gani
Makaryaci kare shi ka ke yi saboda Barau, ya baka kudi.
Karya kake kaine makaryacin domin Gaskiyah yake fada kuma ba Dan maula bane.