Wannan Fah Bai Shiga Ba Sabi Da Wallahi Gaskiya Ne Maganan Kasaki Kuwa Ka Kama Sayyadina Wa Maulana Rasulullahi Abduhu Wa Rasuluhu Sallallahu Alayhi Wa Sallam Dun In Kahada Shi Sallallahu Alayhi Wa Sallam Da Wane Qada'an Kazama Kafiri Dun Duk Wanda Zaka Kama Bazai Iya Baka Mafitaba Zai Sayyadina Wa Maulana Rasulullahi Abduhu Wa Rasuluhu Sallallahu Alayhi Wa Sallam
Kawai fa ka saki kowa ka Kama Manzon Allah....Dan nace kabi Manzon Allah ka bar shehu shikenan sai ya kasance Ina muzgunawa shehu?. Shin tsakanin shehu da Manzon Allah waye yafi matsayi?
Allah yasaka da alkairi hakika wannan irin jawabin arinka yinsa Dan tabbatar da soyayyar annabi muhammadu SAW dakuma kwaikwayansa
MASHA ALLAH ALHMDLLAHI
SHIEKH ALLAH YA QARA LFY D NISAN
Macaallah mubarak Allah ya biya malam ❤❤❤s a w❤❤
Wannan gaskiyane allah ya saka da alkhairi ya Kara kusanci da shugab Annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallama
S a w ma shaallah ❤❤
Wannan Fah Bai Shiga Ba Sabi Da Wallahi Gaskiya Ne Maganan Kasaki Kuwa Ka Kama Sayyadina Wa Maulana Rasulullahi Abduhu Wa Rasuluhu Sallallahu Alayhi Wa Sallam Dun In Kahada Shi Sallallahu Alayhi Wa Sallam Da Wane Qada'an Kazama Kafiri Dun Duk Wanda Zaka Kama Bazai Iya Baka Mafitaba Zai Sayyadina Wa Maulana Rasulullahi Abduhu Wa Rasuluhu Sallallahu Alayhi Wa Sallam
Masha Allah 🙏🏻
Alaman son manzon Allah son masoya Manzon Allah,
Shehu Ibrahim Nyass Babban masoyin Annabine wallahi bamakawa.
Fahimtar kace Amma ana maganar annabi muhammadu saw wake maganar inyas shi kake kishi
Allah yasaka da alkairi gaskia wan nan yayi daidai
Masha Allah Allah yasaka
Gaskiya dai
Naji dadin wannan bayanin sosai😍
Allah yajagwana
Kaji gaskiya. ALLAH yakara kusanci
masha allah allah ya karama annabi daraja da wasila
Mungode shehu❤😊
Masha Allah
Allah ya biya malam
Kai maqari kafi son shehu Akan annabi saw wlh
Hakane masanin gaibu
Hakika kai jahiline, Kuma daudar qungiya nada munka
Nyass Nyass Nyass
Kawai fa ka saki kowa ka Kama Manzon Allah....Dan nace kabi Manzon Allah ka bar shehu shikenan sai ya kasance Ina muzgunawa shehu?. Shin tsakanin shehu da Manzon Allah waye yafi matsayi?
Gaskiya Ne Kasaki Kuwa Ka Kama Sayyadina Wa Maulana Rasulullahi Abduhu Wa Rasuluhu Sallallahu Alayhi Wa Sallam Gaskiyan Kinan
Ance asaki Kowa a kama manzon Allah kazo zakai mana falsafa ko
Kudai wai yaushe zakurage wannan muguwar akidar taku
Masha Allah