Na gwammace in kurumce ko in mace ma da in saurari abin da Abduljabbar ke fada inji prof. Maqari

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 14 ม.ค. 2025
  • Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
    Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
    --
    #UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

ความคิดเห็น • 157

  • @fatimaaliyumainamaina3857
    @fatimaaliyumainamaina3857 3 ปีที่แล้ว +2

    Zance kare manzon rahama sallallahu alaihi wa sallama 💕💕💕 babu furofaganda Babu siyasa Ya Allah ya albarkanci rayuwar malaman sunna da Imani da ikilasi ya Allah ya rabumu da magana mai harshen damo

  • @fidsausimusa5665
    @fidsausimusa5665 3 ปีที่แล้ว +6

    ubangiji kagafarta mana Allah kaimana afuwa ubangiji kada kakamamu da lefin yan uwanmu suke aikatawa Allah kaqara karemana mutuncin manzanmu da sahabbansa na uhubbuka yara sulullilah S,, 💜,, A💙,, W,, ♥😭😭

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 ปีที่แล้ว +10

    masha Allahu yayikyau sosai mungode sosai Allah yakara basirah da daukaka da kosance ameen

  • @rahama___kaduna9894
    @rahama___kaduna9894 3 ปีที่แล้ว +7

    Gaskiya ne shehina allah yamaka albarka ya daga darajarka
    Allah yaqara mana soyayyar annabi Muhammad (saw)

  • @fidsausimusa5665
    @fidsausimusa5665 3 ปีที่แล้ว +3

    shiyasa nace yy umar kadena sawa zagin dayayi badadi kuji bana iyasaurara

  • @hassansiddi5585
    @hassansiddi5585 3 ปีที่แล้ว +5

    Kaida kace baka saurara ba kuma kanacewa zakin sahabbae ne yayi ae har manzon Allah ya zaga tabbas yayi ridda

    • @alaminmohammad7005
      @alaminmohammad7005 3 ปีที่แล้ว +1

      masha'Allah

    • @abdulsudaisy
      @abdulsudaisy 3 ปีที่แล้ว +3

      Ai shi ne. Ya zai yi hukunci akan abinda bai ji ba. Ba shi da hujja ya yi tsokaci akan wannan alamari.

    • @ustaz_dantine
      @ustaz_dantine 3 ปีที่แล้ว +1

      A’ah Alhaji bakowa yaji asalin abinda Abduljabbar ya fada ba amma labarin duk yayi yawo a jaridu da media... Koni banji ba amma nasan yawancin abinda ya fada...

    • @ibrahimahmaddumbegu9714
      @ibrahimahmaddumbegu9714 3 ปีที่แล้ว

      Allah saka mlm

    • @ibrahimahmaddumbegu9714
      @ibrahimahmaddumbegu9714 3 ปีที่แล้ว

      Mlm wlh duk Afrika babu irin ka amatasa dai ina nufin yan qasa da shekaru 50

  • @mariyamustapha8469
    @mariyamustapha8469 3 ปีที่แล้ว

    Allah yakara lpa prof ya kara imani d annabi

  • @lawaladammaigiss3617
    @lawaladammaigiss3617 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah malam kace baka saurari maganganun harkarsheba to yakamata kasaurara domin yin cikakken bayani kaima saboda kada kaima kiyi shubuha cikin bayaninka saboda kace kafahimci akwai wata manufa akan fadan yan Shi'a da ahlus sunnah kaga kaima tuhuma kakeyi ammafa malam ni baraddi nakemakaba tunatarwace

  • @saigodiyatv344
    @saigodiyatv344 3 ปีที่แล้ว +4

    Allah ya kara lahiya maulana ❤️

  • @aminasanimuhammaddahiru9171
    @aminasanimuhammaddahiru9171 3 ปีที่แล้ว +4

    Allah yasaka da alkhairi
    Allah yakara wa annabi darajah S A W
    Allah yakara yarda da shabban annabi S A W

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 3 ปีที่แล้ว +11

    hkne gaskiya muna gdy sosai Allah yakara daukaka ameen

  • @habiboullahi227
    @habiboullahi227 3 ปีที่แล้ว +10

    Macha Allah prof 🥰🥰🥰🥰❤❤❤❤

  • @MM-wr6kv
    @MM-wr6kv 3 ปีที่แล้ว +2

    Imam maqari Allah yasakamaka da alkairi

  • @bellowarrah3246
    @bellowarrah3246 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaqara imani mallam da zurfin illimi aon darajar katimun anbiya,ullahi

  • @fauxiyyaalhassan1238
    @fauxiyyaalhassan1238 3 ปีที่แล้ว +6

    Masha Allah wannan haka yake

  • @izakzakari5677
    @izakzakari5677 3 ปีที่แล้ว +1

    Macha Allah na gamsu

  • @abdullahihamisu9413
    @abdullahihamisu9413 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya tsinema makiyan annabi s.a.w

  • @beedbe9071
    @beedbe9071 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya azamu bisa tafarki ma dai dai ci da matsayin annabi S W A

    • @nuramadawa6488
      @nuramadawa6488 3 ปีที่แล้ว

      AA malam wallahi bahakabane taka fahimtane ba haka yake nufi ba nufin abdul jabbaru cin mutumci ga ANNABI S A W

  • @MsKachako
    @MsKachako 3 ปีที่แล้ว +4

    Malam kace baka saurari maganganun Abduljabbar ba amma kana cewa Ahlussanah propaganda suke wajen maida masa martani....malam kamata yayi kasaurari dukkan shirmen Shi wannan dan tamoren kaji yadda yataba janibin Rasulullh, yaci mutuncin Abubakar yaci mutuncin umar da dukkan sahabban manzon Allah sai kazo kayi sharshi akai.

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 ปีที่แล้ว

    Kuma baka sauraraba kake masa shari'a ,Malam wallahi abduljabar baya wani kuskure. Anan kamata yayi ku tayashi a gyara janabi annabi

  • @uzairumikail6462
    @uzairumikail6462 3 ปีที่แล้ว +5

    Slm zanso shimalam yasaurari bayanan gabadayakafin yankehukunci karkafadacikin wasuwasi

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 ปีที่แล้ว +1

      Ai sauraro bashida amfani

    • @yahayahayatou79
      @yahayahayatou79 3 ปีที่แล้ว

      Burin wannan malam namu gwara rashin ji da saurara Nima Ina bayan Malam

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 ปีที่แล้ว

      @@yahayahayatou79 kwarai kuwa,
      👌👍

    • @abdulsudaisy
      @abdulsudaisy 3 ปีที่แล้ว +2

      @@rahama___kaduna9894 idan bai saurara ba Toh ba shi da hurumin ya yi tsokaci a Kai ba.

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 3 ปีที่แล้ว

      Gsky nima de tsalleke gurin nake abin ba din ji.
      Amma Mallamai sun kyauta da suka taka masa burki Allah ye musu albarka, sbd maganganunsa za suyi yin tasiri a zuciyar mutane masu rauni da yara masu tasowa, wani abin ya zama dole a saurara sbd da gyara, dan 6arnar da ze haifar, banda abin Mallam ya za ai aga 6arna ai shiru, ka manta Allah yace
      KUNTUM KHAIRA UMMATIN UKHRIJAT LIN NAAS, TA' MUROONA BIL MA'ROOF, WA TANHAUNA ANIL MUNKAR, WA TU'MINOONA BILLAAH.

  • @ismaeltv1
    @ismaeltv1 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha allah prof

  • @SoufiyanouChitou
    @SoufiyanouChitou 3 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah kara basira

  • @ismailboys3418
    @ismailboys3418 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhari shehu
    Dama ina jiran inji muryanka
    Allahu'akbar Allah yakara daukaka musulmchi da musulmai
    Allah yakara kaskantar da kafurchi da kafurai

  • @زميويننينيزين
    @زميويننينيزين 3 ปีที่แล้ว +3

    Gsky ne malam Allah ya. Saka da alkairi gsky nima sam bana iya jin maganganun sa wlh Allah ka tsarkake mana imaninmu

  • @abdallahhamid3432
    @abdallahhamid3432 3 ปีที่แล้ว

    تقبل الله منا ومنكم صالح

  • @rukayyasabiu8420
    @rukayyasabiu8420 3 ปีที่แล้ว

    Allah yasaka da alkhairi wannan shine babbar matsalar Allah yasa masoya manxon Allah mugane hakan mufahinchi hakan

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 ปีที่แล้ว +3

    Kai jamaa Allah kasa mudace ameen ya Allah

  • @najaatunajaatu8618
    @najaatunajaatu8618 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah yasakada.alahkeyri malam🤲🤲🤲

  • @rabiulecturer4051
    @rabiulecturer4051 3 ปีที่แล้ว

    Ni wallahi Malam imanima abun ya karamin, domin nasan gaskiya Malam, acikin maganar

  • @abumohamed8468
    @abumohamed8468 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya karawa malan lafya Amin

  • @fatiissaka1737
    @fatiissaka1737 3 ปีที่แล้ว +4

    Hakane Allah yasa mudace

  • @hauwailiyasu5435
    @hauwailiyasu5435 3 ปีที่แล้ว

    ALLAH YA qara lpy malam

  • @mallamaliyu2162
    @mallamaliyu2162 3 ปีที่แล้ว

    Allah ta'ala ya saka da Al-khairi Yaaa Sheikh.

  • @aishaDawoodhud4604
    @aishaDawoodhud4604 3 ปีที่แล้ว +2

    Kai wannan abu yaki karewa allah kakawo sauki🤲🤲🤲

  • @فاطمهحسين-ع2ن
    @فاطمهحسين-ع2ن 3 ปีที่แล้ว +3

    Jazakallahu kahair

  • @alisani1423
    @alisani1423 3 ปีที่แล้ว +3

    Macha allah

  • @kadijasalissou704
    @kadijasalissou704 3 ปีที่แล้ว +3

    macha allah godiya muke

  • @bubeasuman4686
    @bubeasuman4686 3 ปีที่แล้ว

    Gaskia maolana Allah ya kara lafia

  • @yahayahayatou79
    @yahayahayatou79 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah kara basira

  • @sadiqmaigari2314
    @sadiqmaigari2314 3 ปีที่แล้ว +3

    Malam kaji tsoron Allah kaje ka saurari abunda yake fada, kafin kazo nan kana cewa ana mashi karya.

  • @hakiluayuba9329
    @hakiluayuba9329 3 ปีที่แล้ว +2

    Wannan gaskiyani malam ma, Sha Allah 🙏🙏🙏🤲

  • @abdoulayeibrahim4995
    @abdoulayeibrahim4995 3 ปีที่แล้ว +4

    Idan mutun baya sonka ko a cikin ruwa kayi rawa se yace ka taada kura dan bidi'a ze taba yabon malaman Sunnah ba

  • @oumarouabass4548
    @oumarouabass4548 3 ปีที่แล้ว +1

    Ma'sha allh gaskiya ne

  • @nawafhawsawi6910
    @nawafhawsawi6910 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah de yabaka lada 🇸🇦🇸🇦

  • @sffds4184
    @sffds4184 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya Karama Malam lpy da nisan kwana Mai amfani Mai albarka Wan Nan gsky ne kafada Allah ya Karama annabi da raja da wasila

  • @SIRRINANDROIDTV
    @SIRRINANDROIDTV 3 ปีที่แล้ว

    Matsalata da maqari har yanzu bai iya maganaba yana magana some times kamar ba malamin adinin musulin ciba kodan takwaran iro na gyallesune
    Ai aillah na iya rayaka bisa yadda kake so taya zaka zavi yanda bakaso al hali allah qadirun ala kulishai inne shi
    Sam bai iya waaziba

  • @abbubakaliaisha8838
    @abbubakaliaisha8838 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah.yasa mu.dace

  • @alaminmohammad7005
    @alaminmohammad7005 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara basira prof

  • @ustaz_dantine
    @ustaz_dantine 3 ปีที่แล้ว +2

    Malam dole mutum yayi reapecting bawan Allahn nan wallahi... Babu wani daga cikin Malaman sufaye mai kwatanta adalci kamar shi, idan kaji mutum yana zagin shi toh yawanci som zuciya ne kuma ba haka sunnah take ba... mu duk inda mutum ya kwatanta gaskiya dole mu bishi koda wane bangare yake

  • @abdoulhamidnourouddini4190
    @abdoulhamidnourouddini4190 3 ปีที่แล้ว

    Allah yaqara lfy maulana

  • @yaliyasoutoura7876
    @yaliyasoutoura7876 3 ปีที่แล้ว

    Na yarda malam gaskiya kai n'a fahimce ka

  • @fatimashuaibu2534
    @fatimashuaibu2534 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah mungode malam

  • @ibrahimalaji2841
    @ibrahimalaji2841 3 ปีที่แล้ว +3

    Allah huakbar allah yasaka

  • @zakariadgt4461
    @zakariadgt4461 3 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya qara nisan kwana ml alm

  • @siradjepressing5937
    @siradjepressing5937 3 ปีที่แล้ว

    Mungode malan allah ya kareka amine

  • @kongommamamllaadumchy1244
    @kongommamamllaadumchy1244 3 ปีที่แล้ว

    Allah badalada

  • @MHassanJajere
    @MHassanJajere 3 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya taimaki malam

  • @HAUSAMEDIUMS
    @HAUSAMEDIUMS 3 ปีที่แล้ว +6

    Malam bai dace kayi wadannan maganganu ba don kace bakaji abinda abduljabbar ya fadi ba, baka saurara ba, kaga bakayi adalci wa ahlussunna ba, yin sharhi ba naka bane.

    • @abdoulayeibrahim4995
      @abdoulayeibrahim4995 3 ปีที่แล้ว +2

      Wanan baze taba yiwa malaman Sunnah adalci ba

    • @HAUSAMEDIUMS
      @HAUSAMEDIUMS 3 ปีที่แล้ว +3

      @@abdoulayeibrahim4995 wallahi kam, akwai son zuciya a maganar sa

    • @abdulsudaisy
      @abdulsudaisy 3 ปีที่แล้ว +2

      Gaskiya ne. Duk bayanin nan na shi bai yi ba. Hankali ma ba zai dauka ba.

    • @thedeenwithasib
      @thedeenwithasib 3 ปีที่แล้ว +1

      @@abdulsudaisy sosai.

    • @hakimaaliyuhakima7792
      @hakimaaliyuhakima7792 3 ปีที่แล้ว +2

      Wannan hakka ne baka saurari mutum ba kuma kai mai hukumci Allah ya kauta gaskiya Nigeria da gyara

  • @khaddujj1378
    @khaddujj1378 3 ปีที่แล้ว +2

    Wlh irinwannan fahimtar nayimasa nima
    Allah ysa mudace

  • @fauziyyasaidu2253
    @fauziyyasaidu2253 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @ameenatrmuhammad7301
    @ameenatrmuhammad7301 3 ปีที่แล้ว

    Hmmmm

  • @sadamyaro1358
    @sadamyaro1358 3 ปีที่แล้ว

    اللهم صل على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إنك حميد مجيد

  • @دنياحظوظ-ذ2س
    @دنياحظوظ-ذ2س 3 ปีที่แล้ว +1

    اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم

  • @ashaqatahausa2578
    @ashaqatahausa2578 3 ปีที่แล้ว +1

    masha allah tabarakallah

  • @ibrahimabdoulkarim7086
    @ibrahimabdoulkarim7086 3 ปีที่แล้ว +1

    masha allha

  • @معاذمحمدفرج-ل7ك
    @معاذمحمدفرج-ل7ك 3 ปีที่แล้ว

    Kanku akeji Yan siyasa

  • @HhHh-rp4zz
    @HhHh-rp4zz 3 ปีที่แล้ว +1

    Malam hakani

  • @mammanhassannigergida2332
    @mammanhassannigergida2332 3 ปีที่แล้ว +1

    صل الله عليه وسلم

  • @tabsiragadamou3359
    @tabsiragadamou3359 3 ปีที่แล้ว +1

    ما شاء الله 👍

  • @حواءفلاته-ث5ص
    @حواءفلاته-ث5ص 3 ปีที่แล้ว

    جزاكم الله خيرا

  • @ummulkhairisaniahmad4420
    @ummulkhairisaniahmad4420 3 ปีที่แล้ว

    Allah sarki shiyasa mutum ya tashi ya nemi ilimi ko dan gudun fadawa irin fahimtar wannan malaman wlh wlh masu comment da sun san wanna malamin da fahimtarsa da ba suyi comment ba.... Mu da mike daliban ilimin mun san waye maqri ba wani bane face mutum me son zuciya kama wanna fahimtar taka son zuciyace a waye kuma goyawa jabbere baya duk me ilimin addini cikkake yasan haka mtssss

    • @Kanogentle
      @Kanogentle 3 ปีที่แล้ว

      Ke gafara daga chan jahilar wofi

  • @hamidualhaji7784
    @hamidualhaji7784 3 ปีที่แล้ว

    Allah ya Kara hasken zuciya alfarmar manzan Allah s 😍 a 💕 w 💕 Allah ya Kara Mana son ma aiki s a 💕 w y

  • @barakayusuf2477
    @barakayusuf2477 3 ปีที่แล้ว

    Annabifa yake zagi mlm bayan sahabbai

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 3 ปีที่แล้ว

    Nagode nagode cheikh Allah qara lafia

  • @mustafaalassan6228
    @mustafaalassan6228 3 ปีที่แล้ว +1

    Mashallah malhm

  • @mahamadouadanane8498
    @mahamadouadanane8498 3 ปีที่แล้ว

    Allah qara lafia cheikh

  • @xainabummeexeezeesarki5786
    @xainabummeexeezeesarki5786 3 ปีที่แล้ว

    Ya sartaru 😭😭

  • @habiboullahi227
    @habiboullahi227 3 ปีที่แล้ว +5

    Ni duk cikin ya tijaniya wannan kawai yakeda nasuwa da Hankali Allah yasaka Allah yasa kadawo sunnah amine 🥰

    • @abdoukarimoumoussadjermaya5223
      @abdoukarimoumoussadjermaya5223 3 ปีที่แล้ว +1

      Toh Wace sunna kaih yanzu izala ce ahli sunnan ina lillahi

    • @sakanauahedalhatu7315
      @sakanauahedalhatu7315 3 ปีที่แล้ว +1

      Dan izala me ake nufi da sunnah???

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 ปีที่แล้ว +1

      Hummm dama akwai wata SUNNAH ne tadaban bayan wacce yake ciki
      Amma intambayeka mana🤔🤔mecece SUNNAH????????
      Ko rashin sani ne yasa kafadi haka

    • @rahama___kaduna9894
      @rahama___kaduna9894 3 ปีที่แล้ว +2

      Kabani amsa meye SUNNAH a musulunci???????
      Na tabbata prop Akan SUNNAH yake

    • @habiboullahi227
      @habiboullahi227 3 ปีที่แล้ว +1

      @@rahama___kaduna9894 hhhh hhhh haba dai ?!?

  • @nagodisaad6399
    @nagodisaad6399 3 ปีที่แล้ว

    Kai dai malam ka iya misali wallahi, Allah ya kara hikima. Shin Prof. me Allah ya ce game da mai magana kuma yayi sharhi da fidda raayin sa a kan abin da bai sani ba? Abduljabbar ba Sahabbai kawai ya zaga ba, babban laifin sa zagin Annabinmu S.A.W. me yasa baka magana akan wannan?

  • @khadijaidrisbello8873
    @khadijaidrisbello8873 3 ปีที่แล้ว +1

    👍👍👍👍

  • @ummiadaudanet3500
    @ummiadaudanet3500 3 ปีที่แล้ว

    ماشاء الله تبارك الله

    • @ibrahimahmaddumbegu9714
      @ibrahimahmaddumbegu9714 3 ปีที่แล้ว

      Prop wlh kowa yasan bason kai cikin wannan maganar taka amma zuwa gobe sai munsamu tsinannu masu budar suna abangare biyu izala ko yan kogo suna zaginka amassalatansu

  • @دنياحظوظ-ذ2س
    @دنياحظوظ-ذ2س 3 ปีที่แล้ว

    سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

  • @abakarsule1518
    @abakarsule1518 3 ปีที่แล้ว

    Mach allah 🥰🥰🥰

  • @tabsiragadamou3359
    @tabsiragadamou3359 3 ปีที่แล้ว +1

    👍 👍

  • @tabsiragadamou3359
    @tabsiragadamou3359 3 ปีที่แล้ว +1

    👍👍👍👍👍👍👍

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 3 ปีที่แล้ว +2

    Confusion in ur statement...why are you making comments without listening to the audio of ABDULJABBAR....U said Ahlussunna did propaganda....Wllhy Allah ya isa

  • @nafesatmmusanafesatmmusa3665
    @nafesatmmusanafesatmmusa3665 3 ปีที่แล้ว +1

    💞❤❤

  • @hajiyamama3468
    @hajiyamama3468 3 ปีที่แล้ว +1

    🤲🤲🤲🤲👍🥰

  • @fakonatv1386
    @fakonatv1386 3 ปีที่แล้ว

    😢😢😢

  • @abdurahamanharisu2573
    @abdurahamanharisu2573 3 ปีที่แล้ว

    Mungode

  • @mohamadoukabirou4381
    @mohamadoukabirou4381 3 ปีที่แล้ว

    HH hhh haha 😂🤣 wannan malamin bidi'ah haqiqah, katon banza jahili may surutu, ba Aya ! Say kame kame da kotance kotance kamar dahiru bauchi ?

    • @sahabiharouna5987
      @sahabiharouna5987 3 ปีที่แล้ว

      Wallahi wallahi kikokari katuba kafi lokaci mutuwarka ya

  • @bilalabulkhair6332
    @bilalabulkhair6332 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah

  • @emadaturki4444
    @emadaturki4444 3 ปีที่แล้ว

    Allah kara daukaka

  • @Fari-da-bakki-tv
    @Fari-da-bakki-tv 3 ปีที่แล้ว

    mashaAllah

  • @sunnagidanhujjaTV
    @sunnagidanhujjaTV 3 ปีที่แล้ว +1

    Ma sha Allah

  • @lanzinamohammad6088
    @lanzinamohammad6088 3 ปีที่แล้ว

    Masha Allah