Hmm jidai Wani hahilci a wurin nafisan fisabillilah.mudai muyi kokarin karanta Radittubillahi raban wabil islmi dinan wabi muhammadun s.a.w nabiyan warasulan sai uku da safe sau uku da Yama manzon Allah s.a w Aljannah ta tabata agare shi
Ai gara saqagon akanta don shi yanabin umarnin wanda ya kirkireshi,ita kuwa umarnin mahaliccinta ta take don kawai yagama mata komai tunda ya halicceta
Ya tabbata ita Sadiya Haruna indai har zakayi maamala da ita da zarar an samu matsala sai ta maka sharri. Allah ya shiryeta. Isa, Gfresh,Alfa, Teema, Rashida da sauran su.
Wai su malaman nan ina suke ne yayin da shuwagabini suke makure wuyan mutane miliyan 220 a cikin kasa ana yunwa, mutuwa da kwashe dukiyar kasa ama baxakaji muryoyinsu suna yiwa shuwagabini wa'axi wai sai talaka ko dan Film yayi kuskuren da baxai cutar da rabin miliyan na mutane wai sai lokacin xakaji sun fito sunyiwa mutum cha aka hakan mu tana nuna mana ba wa'axin Allah kuke ba tunda munsan wa'axi bana ragwage bane don haka ku ba abin sauraro bane
Allah wadaran irin wadannan malamai wai mai yasa all African Muslim yan a rewacin nageriya ne ka dai masu irin wannan a kidar kuma wallahi Babu masu rusa addinin musulunci da kafirta al,ummar manzan Allah sama da su duk cikakken mai hankali da ilimin da ya saurari firar nafisa abdullahi zai fahimci manu farta ba tai karo da shari a ba amma sabo da jahilcin muta nan nan kun yan ke wani abu da ga ciki kuna za gin ta to mece ribar ku a bin da ya dame mu ya kamata ku fito kwi magana kunyi shiru sa bo da tsoron gwamnati sai dai kullum yan film ku ke zagi sa bo da kun san ba damar su yi magana sai a ce sun zagi malaman addini wallahi sai kunyi shari a da manzan Allah SAW a kan al ummar sa jahilai kawai makiya Allah da manzan sa
Dan Allah asamana littafin meyra
Malan damu datsakar gida duk muna bukatar wa'azi, 😢 domin kullin sai sun kawo mana gulma, mukuma sai kawai kaga mun duba 😢😢 subahanallah
Hmm jidai Wani hahilci a wurin nafisan fisabillilah.mudai muyi kokarin karanta Radittubillahi raban wabil islmi dinan wabi muhammadun s.a.w nabiyan warasulan sai uku da safe sau uku da Yama manzon Allah s.a w Aljannah ta tabata agare shi
To ai shikenan Allah ya kyauta
Yaya mudai Dan allah Asama littaafin meera
Ma sha Allah
Allah yasa mudace
Allah mudace
Allah ya kyauta ya Kuma ganar damu bakidaya
Jikinma da yanada kyau bude shi zatayi. kan ma da kaman gonan ayane da bazata bude ba. toh Allah ya shiryeta.
Masha Allah
Wlh du abundazakai kaimamutu fatan Alahairi soboda duniyace yanadacau kaimamutun sadiya haruna kabi duniya ahankali
To Allah yadauki rayuwarta akan hakan tunda abunda Allah yahana shitafiso
@@هيموكنك-ظ3خ pls ka koma makaranta
Ina san Rashidar nan...
Wlh du abandazakai kaimamutu fatan Alahairi soboda duniyace yanadacaukaiwa mutun fatan Alahairi
G fresh yaci kai😂😂😂😂
be careful of life
because tomorrow is unknown
Kai bariki alalan gero
Ikon Allah
Ai gara saqagon akanta don shi yanabin umarnin wanda ya kirkireshi,ita kuwa umarnin mahaliccinta ta take don kawai yagama mata komai tunda ya halicceta
Rashida naji dadim yadda Kika Rama abinda akayi maki na wulakanci😅😅😅
Ya tabbata ita Sadiya Haruna indai har zakayi maamala da ita da zarar an samu matsala sai ta maka sharri. Allah ya shiryeta. Isa, Gfresh,Alfa, Teema, Rashida da sauran su.
Abun tausayi
Yayan mu litafin meeryh
Ya umar ameeray fa
Kai jama.a wannan rawar kan A.maryar yayi yawa 😂😂😂😂😂
Auren social media baiba komai sai an tallata shi
😊😊😊😊😊
Wai a ina zan ga nafissa Abdullahi na zane ta da bulala😮
😂😂😂😅
Toh shi ya akayi GFresh din baiyi test dinba
Meye ma amfanin bata wannan amsan
Allah yakyata 😂😂😂😂😂😂
Allah ubangiji ya ganar dake takwara.gaskiya am so disappointed in you wallahi.
Ta doki darasi maryam waziri
😮😮
Ita rashida bazata bari wani dan uwanta na jini ya auri alfa ba saboda yar iska ce
Hmmm😂😂
Toh ina labarin genotype din kuma??
Idan tana kan drugs balallaine ya nuna positive
Wai su malaman nan ina suke ne yayin da shuwagabini suke makure wuyan mutane miliyan 220 a cikin kasa ana yunwa, mutuwa da kwashe dukiyar kasa ama baxakaji muryoyinsu suna yiwa shuwagabini wa'axi wai sai talaka ko dan Film yayi kuskuren da baxai cutar da rabin miliyan na mutane wai sai lokacin xakaji sun fito sunyiwa mutum cha aka hakan mu tana nuna mana ba wa'axin Allah kuke ba tunda munsan wa'axi bana ragwage bane don haka ku ba abin sauraro bane
DUNIA BUDURWA WAWA
Allah ya nuna mata tun aduni
Tamaka sadiya a kotu
Duk wanda yasan darajan kan shi bazai Aure ki ba wlh
Mi yasa
Yaya umar please Meerhra
Eh wlh
Anayi ina shan tea 😂
Ni kuma Ina Shan coffee
🫤
Allah wadaran irin wadannan malamai wai mai yasa all African Muslim yan a rewacin nageriya ne ka dai masu irin wannan a kidar kuma wallahi Babu masu rusa addinin musulunci da kafirta al,ummar manzan Allah sama da su duk cikakken mai hankali da ilimin da ya saurari firar nafisa abdullahi zai fahimci manu farta ba tai karo da shari a ba amma sabo da jahilcin muta nan nan kun yan ke wani abu da ga ciki kuna za gin ta to mece ribar ku a bin da ya dame mu ya kamata ku fito kwi magana kunyi shiru sa bo da tsoron gwamnati sai dai kullum yan film ku ke zagi sa bo da kun san ba damar su yi magana sai a ce sun zagi malaman addini wallahi sai kunyi shari a da manzan Allah SAW a kan al ummar sa jahilai kawai makiya Allah da manzan sa
Gaskiyane ba kwaso kuma sai sun fada muku.
@harunazubaida5380 haka a ke fadin gaskiya ko
Toh shikenan kai da ka fuskanci abinda take nufi Allah ya tashe ku tare kai da nafisa a ranar alqiyama... Indai abun kirki take yi kace AMEEN
@@ummuabdullaah7823 Ameen summa Ameen ke kuma Allah ya sa ki fahimci a bin da ake magana a kai kuma fata nagari lamiri
Itafa sadiya butulci ne yasa kowa ya tsaneta ga qaryar masifa yaya Umar Dan Allah kataimaka mana meerah
Masha Allah
Allah yasa mudace