To God be the glory Ajiya khadi you do much better, yanxu saura mutum daya to be completed abokan juna, I mean... Saraki/yanlllabae mae FKD,Abba>² and baballe hyt🎉
Gaskiya hdjy kinyi kokari sosey da irrin wannan babban kamu , wato (Abba Al-Mustapha) Allah ya saka da Alkheary. Amma fa akwey soran rina a kaba har yanxu muna binki bachin mutane biyu (-1. Ibrahim Me Shunko....-2.Ibrahim Sinana). Alkawaly daga wajene ::: duk radda ki kayi nasarar kawo manasu to gaskiya kin tambayoni bachin gagarumar Addu'a In Sha Allah. Ngd 👏
Masha Allah, Gaskiya munji dadin wannan program, kuma Abba Elmustafa ya tabbatar mana da cewa yasan abinda yakeyi.
Gaskiya wannan mutumin adali ne kuma yana da nagarta. Allah ƙara bashi ikon zartar da adalci
I never thought Abba is this intelligent. I respect him more.
Wlhy even me
I swear me 2
Masha Allah yakara basira da daukaka yallabai
Kai anty hadiza yaukam munsha bayani gsky😅 thanks you so much sister ❤i love you 🎉❤
Your best interview so far. Kina gogewa a hankali. Allah ya bada saa
oufff je suis très contente aujourd'hui d'avoir voir mn Idol sur le plateau ❤❤❤❤du je vous kifff depuis Congo Brazzaville ❤❤❤❤❤
Masha Allah my aunty khadeeja Allah yaqara lfy
Masha Allah
My best Actor I love him
Sai godiya Abba na Abba mai man United.
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah my Best Actress ❤
Abba is very intelligent 🧠
You're welcome to interview My Man Thank you God bless for you My love Hadiza Gabon I love you so much
Maasha allahu ❤❤❤ deeja
Masha Allah Abba❤❤
Masha Allah.
Allah ya Taya ka riko Abba
He’s very intelligent and well spoken. I never knew. Impressive
This Man is very talented beyond measures
God bless you sir
Intelligent Abba na Abba, u deserved this position
Yau wanan seat din andau koh baban mutum Abba na Abba Allah ya dafa mah 😊
Masha Allah abba na abba yayi kyau
Gaskiya Abbanan fa Ashe Wuta NE da gasken, yanda ya ke Wuta Wuta a film a waje ma haka NE,
Anma Dadi na dashi Tallen makilin 😁, Akwai fara A,👍
Allah ubangijhi ya qara basira sir
Masha Allah ❤❤❤
Thank you Hajia
Masha Allah abba❤❤😂😂❤
Slm hadiza gabon Muna godiya sosai❤❤❤😂😂🎉🎉🎉😢😢😮
SAI GODIYA ❤🙏
Masha Allah. Akawo mana Hafsat shehu matar marigayi Ahmed s nuhu please hadiza
Anty hadiza allah yakaramiki hakuri da juriya
Gaskiyane Abba na Abba ya Fadi gaskiya
To God be the glory
Ajiya khadi you do much better,
yanxu saura mutum daya to be completed abokan juna, I mean... Saraki/yanlllabae mae FKD,Abba>² and baballe hyt🎉
ES thanks for your patronage
Wallahi har ajiyan rai tayi
Masha allah very good ❤❤❤🎉🎉🎉
We want to see
1.Jamila nagudu
2.Jamila nagudu
3.Jamila nagudu
4.Jamila nagudu
5.Jamila nagudu
Salut gabon Nigeria
Masha Allah kwankwasiyya sak
Gaskiya hdjy kinyi kokari sosey da irrin wannan babban kamu , wato (Abba Al-Mustapha) Allah ya saka da Alkheary. Amma fa akwey soran rina a kaba har yanxu muna binki bachin mutane biyu (-1. Ibrahim Me Shunko....-2.Ibrahim Sinana).
Alkawaly daga wajene ::: duk radda ki kayi nasarar kawo manasu to gaskiya kin tambayoni bachin gagarumar Addu'a In Sha Allah. Ngd 👏
Plz Boc Madaki Aunty Hadiza
Salam Haj. Hadiza Gabon Allah yakareki.wata 'yar adawa tafara nata show din Amma baza takai labariba👍🤲🙏
Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦📸 Allah yakaramiki lfy danisan kwana antyna adizatu 👑🇬🇦
Fatima Hussain #Maryam LABARINA next please
Please invite nana Firdausi garwashi and Fatima Hussain labarina
🎉🎉🎉🎉👍👍👍
👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
He is so proud of
Sai godiya❤
You are the best one mommy nah 🌹💖💯✅
je t'aime tellement ma kady jolie ❤
Please hajiya next meshinku
Good intelligent ça c'est bien les pense Ça m'éternue What😂😂😂😂😂
Okay merci beaucoup 🎉🎉🎉🎉 1:59
Hadiza barka da dare
Allah yayi wa mamashi da dukkan musulmi rahama
Gaskiya da irin su abbah al mustapah ake ba shugaban nageria da anji dadi sosai
Masha Allah bless 🇸🇦🤍🙏🙏
Hello
I Love❤❤❤
Good momy❤❤❤❤❤❤
Slm anty akawomana rahma sadau
This guy yayi sai godiya 😂😂
❤❤❤❤❤
Akira mana aisha aliyu tsamiya
Wow Masha Allah 22:24
🎉🎉
Invite Us Ali Show Katsina Mai Wakar Ruma
Wllh this man is very clever
Kikawo. Mana nafisat abdullahi
Nafissa Abdoulaye
Sai godiya😂
Gabon tanajin dadin rashin satar content 😂
Masha Allah 35:35
You re highly welcome
Yakamata asanja wannan allon dan yacika
Please aka mana Ibrahim Maishunku
Gaskiya Abba ya kamata kaje kayi PHD din nan don gaskiya kana da brain. Allah ya kara basira
Yanzu ba asatan content
Justice for Nafisa abdulllah
Jamila nagudu pls
This part yanzu baa satar content 😅
🫡🫡🫡🫶🫶♥️🤝🤝👌🫀
Wai ya lbrn hamisu breaker ne shiru
MENENE SUNAN FILM DIN DA KURAME SUKAI ? KO SUNAN CHANNEL DIN DA AKE DORAWA?
As expected 😅 Ai baya gajiya da magana
Ina yinka
❤ 31:53
Kai Abba Akwai Surutu,Abba Camping kawaii kakiyi
Ashe kingano😂
❤❤❤❤
Ina ta jiranki kisaki kinki
U waste time too much
Akawomana Nakalala
Sai gadiya
Ali swh kasina
Falalu a dorayi nz ke son ki kzwomouna
Gaskia yakama kaje kayi PHD dinan SAI GODIYA
Anty Hadiza gaskiya Nima ina mamakin wanda zata Turawa wani hoton wani bangare na jikinta 🤔abun babu dadi sam wlh
Wannan yasan kanshi
Barka da dare
Kinji tsoron karya tabbayeki Amma ya miki yawo 😂 babba babbane Allah ya qara batsira aunty anani ce
Bama boukata nafissa abdoulaye
Les yeux ne mentent pas
SAIGODIYA
Zubairu kenan😅
Mutum ne kawai mai ilimih mallam idan baya magana cewa zakayi yanada girman kai