Malan mu bamu yanke zumunci ba Kuma Alhamdulillah bama cikin yunwa Kuma wlh koda mudu zaikai million 1 se Allahu y ciyar damu da izzarsa da buwayarsa ❤
Barshi ya fadi musu gaskiya Musulunci de yananan amma zuminci in ze kawo fitina se a dakata Allah na tare da en Niger Mun gani wannan kadai ya isa mugane halayyarmu ba kyaw
Allah kasakawa malam mukhtar da alarammansa me jan baqi da alkhairi wlh muna fahintar karatukansa kuma yana bayanai bisa tsari Allah ka qarameqarda harshensa albarka da hasken rayuwa 🤲🏽
Ma Châa ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH Or Ma Chaâ ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning. We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''. And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala. DjazakaLLAHOU Khayran for understanding. As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Ai bamu bane shuwagabbaninmu ne. Mu wanda muka gane gsky bamuji dadin abinda akayi ba. Munyi bakin cikin abinda tsinanne tunubu yayi wa nijer. Wlh nijer kun burgeni. Kun nuna kishin mutanen ku
Allah ya saka da Alkhairy mallam ka fadi gaskiya Allah ya taimaki sojojin mu ya karfafe su ya kawo ma al ummar musulmin nigeria mafita bisa mulkin zaluncin da suke fama dashi
Waalaikum Salam Warahmatullah, barka dai dan uwa inaga baka fahimci malan ba yakamata ka kara sauraron malan harkarshe insha Allah ina kyautata zaton zaka fahimci malan, daman shima bece da hannun talaka ba da sauran ma"aikatan gomnati ne yake.
malam mungode da gori,don Allah kuyi rayuwanku muyi namu,sannan kasan Yan arewa basa goyon bayan abunda ke faruwa..Amma in Allah ya yarda muma Allah zaibamu mafita

Wallahi malan haryanzu mu muna kwanar ku Yan uwammune ku musulmai mu ka wai Allah ne ya jarabcemu da miya gun shugabanni Allah ka kawumana zaman lafiya da kwanciyar hankali a wannan kasar kuma komi lukacine insha'Allah zai wuce
Ni Dan Nigeria ne kuma Dan arewacin kasar Amma wllh dari bisa dari na gamsu da maganganun malam kuma wllh aduk duniya bana tunanin akwai mutanan da basu wayeba kuma basusan ciwon kansuba irin yankin arewacin Nigeria 🇳🇬 Malam fadamusu macuta kawai azzalumai Allah ya kawo mana qarshen TINUBU da duk wasu carbinet nashi
Ma Châa ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH Or Ma Chaâ ALLAH Or Maa Shaâ ALLAH please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning. We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''. And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala. DjazakaLLAHOU Khayran for understanding. As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Mallam Allah ya saka ma da alheri. Amma gsk akwai kuskure cikin yawan bayanan ka. Sam musulunci bai yarda da gori, ko nuna kabilanci ba. Ba adalci bane ka dinga kudin goro wa nigeria da 'yan Nijeriya. Abubuwan da gwamnatin Nijeriya take yi a yanzu mu talakawan Nijeriya babu abinda zamuyi sai dai addu'a. To don haka ba laifin mu bane. Mu addu'ar mu shine, koda ma zaa raba Nijeriya wallahi muna fatan idan arewa ta rabe tazo ta hade da Kasar Nijar mu zama kasa daya. Amma irin wadannan kalaman baya mana dadi mallam
Malamai sun zama yan suyasa kuma makaryata. Mouctar yunwa ce tasaka farin gemu. To yanzu kukori yan Nigeria da suke nijar suma yan nijar subar nigeria.
Allah ya saka da alheri Malam, daga Nigeria 🇳🇬 make inajin Niger 🇳🇪 , a matsayin gida kuma kasata da nake kishi wllh!!! ❤
Karyane
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD S.A.W ❤
S. A. W
Malan mu bamu yanke zumunci ba Kuma Alhamdulillah bama cikin yunwa Kuma wlh koda mudu zaikai million 1 se Allahu y ciyar damu da izzarsa da buwayarsa ❤
ke ce baki da yunwa mutanai sunanan suna cin gayan dankali ki bincika
amma aiku kukasakawa niger takunkumi, yanke wuta, rufe boda, maishi sheri karene maishi yakebi danhaka sharrikune kebiku
@@haliloulawanplamedor9666itama tanayi dan kuwa in danginka nayi kaima kanayidan haka yafadi gaskiya kap Nigeria yunwa ake
@@NafeesaMB-fh3ypwallahi yunwa kau tatashin hankalima
Dan Allah ina kake rayuwa a duniya ko aa arewa kuka sukw
Malam Dan Allah dan annabi aruqa kulawa komai zaiwuce kuma musulunci n'a nan kuma zumunci n'a nan Allah yasa mudace aminee
Barshi ya fadi musu gaskiya
Musulunci de yananan amma zuminci in ze kawo fitina se a dakata
Allah na tare da en Niger
Mun gani wannan kadai ya isa mugane halayyarmu ba kyaw
Kafi wannan dan kwayar hankali. Wannan shasha na ba malami ba.
Allah kasakawa malam mukhtar da alarammansa me jan baqi da alkhairi wlh muna fahintar karatukansa kuma yana bayanai bisa tsari Allah ka qarameqarda harshensa albarka da hasken rayuwa 🤲🏽
Masha Allah ☝🏿🇳🇪✊🏿🇧🇫✊🏿🇲🇱✊🏿💪🏿💪🏿💪🏿
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Gaskiya ne wannan Allah ya Saka da Alkhairi
Allah Sarki malan allah ya yasakama da alkhairi yannan kuma nageria gaskia buki yimuna adalci ba allah Zai sakamuna da karhi mulkinsa
Ai bamu bane shuwagabbaninmu ne. Mu wanda muka gane gsky bamuji dadin abinda akayi ba. Munyi bakin cikin abinda tsinanne tunubu yayi wa nijer. Wlh nijer kun burgeni. Kun nuna kishin mutanen ku
Allahuakbar malam ina tare da kai
Macha allahou malamou wanane magana gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka et vivi leu niger et merci pour la réponse rapide et bonne 🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤❤
Duk duniya ba kamar ka❤i salute you malam
Allah qara nisan kwana
JAZAKALLAHU KHAIRAN
HAFIZZAHULLAH MALAM
INCHALLAHU GASKIYA HAKANE
Masha Allah
allah saka da alkairi
جزاكم الله خيرا
this is the true story
Gaskiyar malam Gumi. Malaman arewa sun ki siyasa. Yanzu ga siyasa ta hana musu addini. Da yunwa ga rishin tsaro, aykuma addini yayi raunii.
Ni dalibin tarihi anan kasar Belgium wallahi wannan malamin duk abinda yafada Gaskia ne
Allah yasaka da alkhairi
Allahu akbar Kaji gaskiya ❤❤❤
Allah ya sakamuku da alkhairi malan Mouna godiya sosai ❤❤❤
Masha Allah
جزاك اللهم خير جزائه وحفظك شرقضائه
Masha allah allah ya saka da alkairi malan agayamu gaskiya
Shifa talakan Nigeria basusukace asawa Niger takunkumiba kuma bashi yace yakafa ecws ba bakutaba jin wani malamiba yanawa mutanen Niger gori 😢 dukan mu mutuwa xami
Wallahi muma yan Nigeria ba son wannan mulkin tinubun nan muke yi ba😢.
Mallam Allah ya saka da Alkairi da wannan fadakarwar.
Malam a jawabanka dan Allah kadinga cewa insha Allahu
Allah ya karawa mallam lfy da nisan kwana
Masha Allah wannan yayi
Allah ya saka da allaheri❤❤❤
Wannan Malamin ina son shi saboda Allah ne kawai wallahi
جزاكم الله خيرا
Allah sarki malan allah yataimaka ❤❤❤❤❤
Masha Allah jazak'allah khairan
Allahu akkabar wannan gakiyane mllm Allah sakada alheri ❤❤❤❤❤❤❤👉🇳🇪🇲🇱🇧🇫💪
Subhanallah innalillahi wa'inna elehin raja'u Allah yakawo muna karshen wannan masifar da ta tunkaro mana
Ma sha Allah. Ka fadi komi malam. Allah yayi maka albarka
Allah yakara lafiya da nisankwana Malam
ماشاءاللہجزاكم الله خيرا و احسن الجزء
Merci,infiniment,a,vous❤❤
الله أكبر جزء ك الله خيرا ❤❤❤
Macha allahou malamou yayi kewou kouma gaskiyane kouma allaha yayi albrka 🇳🇪
Allahu Akbar naji dadi da Allah ya yoni dan Nijar kai Alhamdulillah ❤🇳🇪
Allah ya kare malan
Allah ya bada lada
Allah ya Kara lfy
Gaskiyane wallahi malan
Allah ya saka da alheri malam lale aen Nijeriya ba diyabane basuda amana
Ba dika ba adai NA JAM'I
Allah ya saka da Alkhairy mallam ka fadi gaskiya Allah ya taimaki sojojin mu ya karfafe su ya kawo ma al ummar musulmin nigeria mafita bisa mulkin zaluncin da suke fama dashi
Allah yasakamaka da alkairinda amin
Masha Allah Malam Allah yakara lafiya
الله اكبر ولله الحمد 🎉
Gaskiya ne malan muna godia Allah ya Saka muku da alheri
Aslm, Allah ya karama shiekh lfy mufa yen arewacin Nigeria bafa muna goyon bayan gwamnati ne akan rikicin da takeyi daku yakamata ka fahimci haka
Waalaikum Salam Warahmatullah, barka dai dan uwa inaga baka fahimci malan ba yakamata ka kara sauraron malan harkarshe insha Allah ina kyautata zaton zaka fahimci malan, daman shima bece da hannun talaka ba da sauran ma"aikatan gomnati ne yake.
MLM Allah yasaka da alkairi mu yan Kano Kana muna godiya wllh
malam mungode da gori,don Allah kuyi rayuwanku muyi namu,sannan kasan Yan arewa basa goyon bayan abunda ke faruwa..Amma in Allah ya yarda muma Allah zaibamu mafita
In Sha Allah
مالم شكراجزاك الله خيرا
Masha allah 😂
Allah kare mana malan,Allah qara lafya da ilimi da hazaqa,mass anfani. muna godiya.
Mu na godia❤
Allah saka malam
Macha allha❤❤❤❤❤❤
Allah yakarma lafiya malan mugode ❤❤❤❤
Macha Allah
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Allah ya saka da Alhérie malan Allah barkou
slm malam gaya musu gaskiya
❤
Gaskiya.malam.❤❤❤
Machal❤❤❤❤
Allah yasa ka da alheri Allah ya kara ma Malanan lafiya
Allah hu Akbar
الحمدلله ❤❤❤
Macha Allah
Ma sha Allah
Allah yabarmana Kai malan
Allah ya biyaka malan ya Allah ya kare muna ku
Wallahi malan haryanzu mu muna kwanar ku Yan uwammune ku musulmai mu ka wai Allah ne ya jarabcemu da miya gun shugabanni Allah ka kawumana zaman lafiya da kwanciyar hankali a wannan kasar kuma komi lukacine insha'Allah zai wuce
Alhamdulilahi
23:30 Gaskiya yayi magana me ma'ana sosai.......
Ni Dan Nigeria ne kuma Dan arewacin kasar Amma wllh dari bisa dari na gamsu da maganganun malam kuma wllh aduk duniya bana tunanin akwai mutanan da basu wayeba kuma basusan ciwon kansuba irin yankin arewacin Nigeria 🇳🇬
Malam fadamusu macuta kawai azzalumai Allah ya kawo mana qarshen TINUBU da duk wasu carbinet nashi
الله اكبر
Masha Allah❤🥰🥰🥰
Gaskiya ce 👍🏻🇳🇪
Gaskiya ne malam
Ma Châa ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
Or Ma Chaâ ALLAH
Or Maa Shaâ ALLAH
please correct because by writing as You did, You had completely changed the Meaning.
We first pronounce the '"Maa'' then the ''Shaâ'', drawing on the reading of the ''Shaâ''.
And Finally We Pronounce The Name Of Our Lord ALLAH Soubhanahou Wa Ta Ala.
DjazakaLLAHOU Khayran for understanding.
As Salamou Alaykoum Wa RahmatouLLAHI Wa Barakatouhou .
Allah Kara lafiya alchek
Allah kara lafiya laman allah kareka
Allah ya kiyayeka
Allah ya saka da alkairi
Gaskyane malan Nigeria 🇳🇬 ❤
Mallam Allah ya saka ma da alheri. Amma gsk akwai kuskure cikin yawan bayanan ka. Sam musulunci bai yarda da gori, ko nuna kabilanci ba. Ba adalci bane ka dinga kudin goro wa nigeria da 'yan Nijeriya. Abubuwan da gwamnatin Nijeriya take yi a yanzu mu talakawan Nijeriya babu abinda zamuyi sai dai addu'a. To don haka ba laifin mu bane. Mu addu'ar mu shine, koda ma zaa raba Nijeriya wallahi muna fatan idan arewa ta rabe tazo ta hade da Kasar Nijar mu zama kasa daya. Amma irin wadannan kalaman baya mana dadi mallam
Jaka kawaii abinda kuke mana Kenan niger ta allah ce miye Nigeria puck you
ALLAH yasaka Malam
Merci
الله اكبر
قل الحق ولو كان مرآ
La ilaha il-lalla al-oumma arewa al-oumma Niger🇳🇪😥🇳🇬😭 musulmai muke yan ouwan jouna mouhade kanmou mukare musulumci ☪️😥
N'a gude Malan
😊
Malamai sun zama yan suyasa kuma makaryata. Mouctar yunwa ce tasaka farin gemu.
To yanzu kukori yan Nigeria da suke nijar suma yan nijar subar nigeria.
Maganar hankali ke nan.
Aslm,AHAdolila
Kutayamu da adu'a, gaskiya shuwagabanni aqasannan sunaso su gama damu gaba ɗaya
❤❤🎉 nagode Malan.
Haka nikeson malamii, ga ilimin addini ga ilimin tarihin siyasa.
Allah dai yabiya❤
Gaskiya Arrana sunyi nasara akan Musulmai daga cin mutinci sai gorance gorance duniya tsirara mukazo kuma gado zai koma hanun wanda yabaka
Matsalar Dan Nijar Ya nuna Nijar tafi Nigeria.
Allah ya saka da alheri
Allah ya kareka malan
Malam a ragama su😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂