Nijar: Bunkasar noman rani a Jihar Damagaram.
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
- Ya yanayin noman rani yake a garuruwanku? Garin Guidimouni na Jihar Damagaram ta Jamhuriyar Nijar na daya daga cikin garuruwan da suka yi fice wajen noman rani a kasar ta Nijar. Akasarin al'ummar garin da kauyikan da ke kewaye da shi na gudanar da sana'ar noman rani ta dalilin yawan tabkunan da Allah ya huwace wa yankin da su.
Masha Allah 👍
Masha Allah ya yataimaka Amin
Amin Malam Abdullahi, daga ina kake rubutowa? shin a wajenku anan noman rani?
@@DWHausa Banfahimcih Abinda kokaruboto minba
masha alla yatanmaka
Matamame
Namaku nima aman
Kante