Yanzu-yanzu ‼️ Zancen ,Ɗan Ɓello ya tabbata👉kan batun tara Mahaddatan Alqur'ani don Zarcewar Tunibu

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 18 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 29

  • @aliyuibrahim7448
    @aliyuibrahim7448 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan gaskiya ne muna tare da Kai 👍👍👍

  • @AbdullahiMusaYahaya
    @AbdullahiMusaYahaya 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Alhamdulillah Allah yasa mudace

  • @UmarUsman-w4m
    @UmarUsman-w4m 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah indai wannan taro da akeso ayi n hanyace da akeso ayi amfani dashi wajen ganin ancutar damu mutanen arewa ne Allah ka wargaza Al,amarin gaba daya

  • @hamagopalalu8821
    @hamagopalalu8821 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiyane

  • @Aabdulrasheed6471
    @Aabdulrasheed6471 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Subhannallah.
    Alllahumma innaka affuwan tuhibul affuwa fa affu anna.

  • @BintaBagudu-y3o
    @BintaBagudu-y3o 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Nidai suyi aduar a ndasuke, domin bamusan manufar suba najiriya yazama abinda yazama game da rawukanmu tohfa Allah de yastaremu Amin.

  • @mumabdul7145
    @mumabdul7145 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    In sha Allah baza'ayiba inba alkhairi Allah kakare musulmai Baki d'aya

  • @MurtalaYunusa-x1p
    @MurtalaYunusa-x1p 41 นาทีที่ผ่านมา

    Akwai Allah

  • @NasiruAhmad-s7p
    @NasiruAhmad-s7p 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya

  • @h.n1977
    @h.n1977 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Izala!

  • @MusaSagir-k9f
    @MusaSagir-k9f 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kasa son zuciya,ba iya Yan izala bane,danbello yace,dukkannin darikun muke dasu arewa,to Kaialami kenan kayi karya to Ina ga jahili,Allah yashiryemu.

  • @MunirMuhammad-f5i
    @MunirMuhammad-f5i 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂 Allah yakawo mana mafita

  • @musamohammed-uk6gj
    @musamohammed-uk6gj 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karshen duniyane soja kayi hakuri

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Qungiyar izala rumbun neman kudi.
    Gidan bidi'a a zamananche tsan-tsa.

  • @SouleymaneRaboJali
    @SouleymaneRaboJali 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    🇳🇪🤲🤲🤲🇱🇾

  • @MusaSufy
    @MusaSufy 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah mana maganinso

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dama yhan izala yhanci da addini ne

  • @usmansulaimanusman1620
    @usmansulaimanusman1620 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kasar mu tayi lalacewar da sai dai Allah amma kuma duk da haka mu talakawa bamu da wanda xamu kawai kuka sai Allah kadai sai kuma amfani da masu kishin mu a social media mu kara wayar da kan al umma,
    Har yanx muna da saura dama talaka dole yayi hkuri ya kuma amince wadan nan mutane azzalimai ne kuma da sannu Allah zai kawo mana karshe su amma dole sai mun yi iya namu kokari wajan zaben abinda yafi sauki sauki duk da tsarin zaben Nigeria ba n fidda kasa daga irin wann matsalar ba ne sbd mu kasar anyi mata dogon planning na wann tsarin tun ba yanz ba. Kuma mu rike addu ah

  • @musamohammed-uk6gj
    @musamohammed-uk6gj 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Soja mai son gaskiya ai tarasu kawai zasuyi manyannne sukecin kudin

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Izala kadai ce ta tallata musulim musulim ticket? Ashaka kaji tsoron Allah

  • @aliyulukman7488
    @aliyulukman7488 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dan Bello yariga ya basu wuta, Kar muke kallansu

  • @BashirMuhammad-x7w
    @BashirMuhammad-x7w 10 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Amman Babu kalar cin zarafinda baayiwa sheak jingir ba akan muslm muslm Amman ya ankayi baayi ta bangarensa ba

  • @SHAAYAUAHMED-u4f
    @SHAAYAUAHMED-u4f 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wllh duk mlmn da yakarbo kwangilar tallata wannan stinaniyar gwamnatin kowaye sai munyi maga ninsa

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    A dai ji dan bello yace izala da dariqa da Shia amma Kai izala kadai kake cewa

  • @HausaHausawa-b1y
    @HausaHausawa-b1y 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ƙungiyar izala sun karɓi kuɗin mutane sama da shekaru 20, saboda haka suna da kuɗin

  • @ABDUSSAMADAHMAD-o2x
    @ABDUSSAMADAHMAD-o2x 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kwangila suka karbo

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    A dai ji dan bello yace izala da dariqa da Shia amma Kai izala kadai kake cewa