Kuji tsoron Allah . Dan mai xakaga laifin tinubu. Ai su mallamin yakamata ju dirawa su dasukanuna baadinini no agabansa ba da har zasu yarda ayi amfanidasu aci amanar alummar musulmai. Ama kasanciwa ku tinibuni yadauki nayi ku kubatashi zargini Kuma baadalcibani
To wai waye ba azzalumin babsu kwankwason da su fita obi da su atiku duk ba azzaluman ba ne ni fa idan ba Hamza Almustapha za a tsayarba da ban ga banbancin su kwankwaso da Bola tunubu ba domin duk sun arzurta kansu da dukiyoyin mu ba wanda zan zaba a cikinsu
Wai maiyasa malamai bazasuyi hankaliba, wallahi duk malamin dayafito yana tallatar da tinubu wallahi saimun zubarmai dagirma. Idan har wanna maganan ta Dan Bello gaskiya ne tho malaman izala kunji kunya, kunchi amanar musulunhi. Akarshe Allah yayi wa malam Albarka Mai fadin gaskiya.
To ai ka ce idan da gasket ne,to ai har yanzu ba ka da tabbacin gaskiyarne ko ba gaskiyar ba ne, Dan Bello dai ba lallai ne ya yi hasashe ya tabbata ba
Allah ya saka muku da alheri..Allah ya tsare ku. Ku ci gaba da gayawa mutane abinda ke faruwa.
Gaskiya makwadaitan malamai,musamman na Izala kuna bamu kunya.Allah ya isar mana duk wanda ya bada hadin kai don shugabantar da azzalumai akanmu.
Kuji tsoron Allah . Dan mai xakaga laifin tinubu. Ai su mallamin yakamata ju dirawa su dasukanuna baadinini no agabansa ba da har zasu yarda ayi amfanidasu aci amanar alummar musulmai. Ama kasanciwa ku tinibuni yadauki nayi ku kubatashi zargini Kuma baadalcibani
Allah Ya ji kan sheikh Mahmood Abubakar Gumi. Don ba turban da ya assasa IZALA ba.
Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
Mun gode kwarai.
Allah kamana mai kyau
allah yakyata
Shin kiristoci ma zasuyi irin wannan taro,ni de banjiba
Tir Wai chugaban izala garama Krista wllh meye kungiya Wai
To wai waye ba azzalumin babsu kwankwason da su fita obi da su atiku duk ba azzaluman ba ne ni fa idan ba Hamza Almustapha za a tsayarba da ban ga banbancin su kwankwaso da Bola tunubu ba domin duk sun arzurta kansu da dukiyoyin mu ba wanda zan zaba a cikinsu
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Kuma wai waye dan Bello? Shima wasu yake ma aiki, kuma kowa ya sansu
Don Allah wa danbello yake yima aiki
Masha Allah