Alkanawi ka bani mamaki wadannan ai ba hujjoji bane. Zuwa gaishe da mallam haki ne koh da ba wajibi bne Amma zuwa during aure bayida asali a addini. Duk abun da zai biyo baya idsn an je masa gaisuwa wannan matsalarshi ce Amma dai su sunyi abun da ya kamata. Wannan Yana nufin suna gaba dashi knan. Sannan sanin physiology yana da matukar amfani ga mai daawa, maganan malam idris Akan wani Bata da girman kaman yau ace malamin da baya magana Akan kowa ya fito yayi magana ba. Dr idris haka yake kuma bazai canza ba dabiarshi ce se yayi karatu sbd haka dole dabiarsa zata bayyana a karatu. Dabi'u na sayyidna abubakar da umar sun sha banban Amma Manzon Allah ya barsu a haka dukansu sbd yasan imani daban dabi'a daban. Matsalarku inace kun kirkiri wata kungiyane kun sa mata suna sunnah a fakaice Kuna ganin kune kadai kuke kan daidai shiyasa kuke Jin haushi idan akayi magana Akan malaman ku Kuna ganin an taba sunnah bawai Ina kare dr idris bne Allah yasa mudace
Kaifa ka tabbata munafuki koh mahassadi koh mai san zuciya duka wannan suna halayenka amma kaji tsoron Allah wlh hassada babu dadi domin dr yafika nesa bakusaba wlh
Amma ya sheikh, Dr Idris ai ya fada cewa abinda ya sa bazai barranta da shi ba ya na mishi magana ta qasa, kuma yana nuna alamar karbar nasihar. Sannan sai dayawa dr ya ce kafin ya fito kan minbari yayi wa wani raddi sai yayi kokarin neman shi ta qasa. Toh ka ga yanzu kuma ai ya kai mukura a sharri lokaci ne yayi dole ya fito ya barranta da shi. Ba kai ne na farko fa da ka gayawa doctor ya barranta da muhammad bin muhammad ba, Dr jamilu ne ya fara gayawa doctor, sannan doctor ya ce ai ya na jan hankalin shi ta qasa. So ka ga ba za ka ce dan doctor ya na qin ka bane ya qi barranta da shi, Idan yana qin ka, Toh yana qin doctor Jamilu kenan?
Menene maganar gaskiya a Nan? Alkanawi banda sharri da yarfe me ya iya. In banda Dr. Idris waye yake fitowa fili yayima malamai raddi ba tare da tsoro ba? Amma su su alkanawi saidai taassubanci kawai suka iya malamansu basa kuskure sai dai Dr Idris suka renama wayau. Allah ya kiyashemu da hali irin na alkanawi. Babban damuwar alkanawi shine Dr. Idris ya tsaya mishi a maqoshi, Kuma bakin cikin Dr. Shi zai kashe shi.
Dr tauhidi idris abdul aziz dutsan tanshi rana mai rabawa kowa aiki zakin sunnah ❤❤❤
Dr Idris ikon Allah .
Allah yaba dr idris lafiya❤❤❤❤❤
Allah ya karawa dr tuhede lfya
Ameen ya hayyu ya qaiyum
Allah kara Doctor TAUHEED Lafiya Idan babu Irin Dr. babu wadanda Zasu Fada Gaskiya
Dr Idriss hafizahu Allah ♥️♥️♥️🇳🇪🇳🇪♥️
Allah yaba dr lafiya.yakareshi daga sharin munakai
Dr Idriss bauci ❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Alkanawi ka bani mamaki wadannan ai ba hujjoji bane. Zuwa gaishe da mallam haki ne koh da ba wajibi bne Amma zuwa during aure bayida asali a addini. Duk abun da zai biyo baya idsn an je masa gaisuwa wannan matsalarshi ce Amma dai su sunyi abun da ya kamata. Wannan Yana nufin suna gaba dashi knan. Sannan sanin physiology yana da matukar amfani ga mai daawa, maganan malam idris Akan wani Bata da girman kaman yau ace malamin da baya magana Akan kowa ya fito yayi magana ba. Dr idris haka yake kuma bazai canza ba dabiarshi ce se yayi karatu sbd haka dole dabiarsa zata bayyana a karatu. Dabi'u na sayyidna abubakar da umar sun sha banban Amma Manzon Allah ya barsu a haka dukansu sbd yasan imani daban dabi'a daban. Matsalarku inace kun kirkiri wata kungiyane kun sa mata suna sunnah a fakaice Kuna ganin kune kadai kuke kan daidai shiyasa kuke Jin haushi idan akayi magana Akan malaman ku Kuna ganin an taba sunnah bawai Ina kare dr idris bne Allah yasa mudace
Kaji antaba wani shine kake murna kake manafurci baka tsoran allah
Wallahi Alkanawi kanada marsala kaiya nzu ko kunya ma bakaji
Amma ayi dun Allah
Allah ya saka da alheri. Kar ka kula su zagin kawai suka iya.
Alhamdulillah
Alkanawi dan yaudarane kai wlh
Kaifa ka tabbata munafuki koh mahassadi koh mai san zuciya duka wannan suna halayenka amma kaji tsoron Allah wlh hassada babu dadi domin dr yafika nesa bakusaba wlh
walahi walahi, kaine, maxala, atafiyan, sunna,, ba, dr, nekai, yake, kuskureba, amma, bamutaba, jinkayimusu, garaba, sai, dr, allah, yakarishi, daga, sharrinku
Wallahi gaskiya kai makiyin dactane
Allah ya saka da alheri
Bamutaba ganin kayiwa wani malami abinda kakeyiwa dr taba mehaka
Wawa qarya kake
❤❤❤🎉🎉
Amma ya sheikh, Dr Idris ai ya fada cewa abinda ya sa bazai barranta da shi ba ya na mishi magana ta qasa, kuma yana nuna alamar karbar nasihar. Sannan sai dayawa dr ya ce kafin ya fito kan minbari yayi wa wani raddi sai yayi kokarin neman shi ta qasa. Toh ka ga yanzu kuma ai ya kai mukura a sharri lokaci ne yayi dole ya fito ya barranta da shi. Ba kai ne na farko fa da ka gayawa doctor ya barranta da muhammad bin muhammad ba, Dr jamilu ne ya fara gayawa doctor, sannan doctor ya ce ai ya na jan hankalin shi ta qasa. So ka ga ba za ka ce dan doctor ya na qin ka bane ya qi barranta da shi, Idan yana qin ka, Toh yana qin doctor Jamilu kenan?
Dan wuwi ka dawo kenan
Me yakawoka
kai agurinka Dr kadai Mai kuskure acikin mailman sunnah
Alkanawi lallai ka cika babban munafikin sunna amma Allah ya san duk abinda kake sakawa zai kuma yi maganinka.
Alkanawi munafukin sunna, da iddiain sunna.
4:01
Ai Gaskiya ne Gaba ka ke da Dr Idris. Karya ka ke munafiki.
Kajitso ran alla kafadi gaskiya bamuyarda dkaiba kanasondr
Malam alkanawi Allah yasaka da alheri amin
Kwana biyu baka sami followers ba 😂😂😂
Makaryacin banza da yofi kana gaya ma su bala lau da irin rijiyar lemu da su kabiru gombe hakanan mana fiki
Hasada dai ke damunka koh bakomai baka ladabi
Allah yawadaran munafiki Dan maula da sunan malunta
Gaskiya wasu mutane ba sajin kunya tab
Me ya tabbatar maka cewa Dan darika ne.
To aikai Alkanawi bakada Alkibla munafukinekai Kuma bawata hanyar da zamu yarda dakai
Tayanzu Dr yafadi wannan Koko kaimakiyin Dr kafadi hakan
32:45
Toh ai Daman Kai maqaryaci ne. Kai laifi kawai na Dr ka ke nema. Sani unity ka ji tsoron Allah.
Alkanawi dansiyasi awani fatikakenekam nagakakuma siyasane sabodaneman followers 😂😂😂 Allah ya shiryeka yasa kagane kakoma ga Allah
Kai kaji tsoron Allah ka tuna zaka mutu,
Alkanawi katon makaryacine kay
Kwana biyu kaji andainajinka ko? To munakallonka
to, dabasujeba, yamutune, jakiwanda, bashida, abinyi, halima, daga, saudi, munafiki, ma, hassadi
11:34 Munafiki. Dr din ba Haska mallaman ka ba Amma kullum sai ka fito kana zagin Dr Idris.
MLM wlh maganar gaskiya ne Allah ya saka da alheri muna godiya