Yan Nigeriya dake rayuwa a inda Janar Abdurhamane Tiani ya ce an jibge Sojojin Faransa sunyi bayani

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 28 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 114

  • @ibrahimango9338
    @ibrahimango9338 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    RFI da BBC radio
    Franca england
    Gaskiya zata fito in Shaa ALLAH

  • @dawudaddo-6558
    @dawudaddo-6558 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +5

    Dan Nigeria abun tawssayi.

  • @AnnoyedCabin-jn1nv
    @AnnoyedCabin-jn1nv 4 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Karya kuke wlh skwai su Allah ya tozar ta duk Wanda yake goyon Bayan turawa France 🇫🇷 da yan taadda

  • @SalisuLawanGaro
    @SalisuLawanGaro 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +3

    Duk kun sami munafukai kuna hira dasu, to wlh mu arewacin Nijeriya ba mai rabamu da Nijar, Arewacin Nijeriya na cikin matsala sanadiyya munafukai irinku, don haka bama goyon bayan Tinubu muna goyon bayan Nijar domin Addinin mu daya yarenmu daya

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Kazo kana tambayan makafi,me sukasani bisa tsaro

  • @abdulrazaksurajo8136
    @abdulrazaksurajo8136 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา +6

    Kun Fara shirin film kenan agama rifi rifi kowa zaiji kiyama

    • @MjUh-e9s
      @MjUh-e9s 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Karya.kakey.waye.nigeria

    • @abdulrazaksurajo8136
      @abdulrazaksurajo8136 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      @@MjUh-e9s wace uwar nigeria tayimana sai cin Amana babu abinda zako gaya Mana azzalumai

  • @issaahmedissaahmed7842
    @issaahmedissaahmed7842 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ma cha allah allah ya kyauta

  • @aminasalisu8187
    @aminasalisu8187 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hamdiyya part 2

  • @AbdoulalimDaouda
    @AbdoulalimDaouda 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya isa nigeria

  • @SoufiyanouAuwal
    @SoufiyanouAuwal 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Him yan Najeriya akan nera biyar sai ya bada shidar zur

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of 11 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Wannan episode na nawane??

  • @AbdoullInoussa
    @AbdoullInoussa 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Allah ya isa dan Nigeria

  • @idresbobo7071
    @idresbobo7071 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ok ok idan bakuyarda ba ai lokaci ne zai baku amsa,saboda yan najeria akan naira zai 'iya saida baban sa fa,ballai najeria banza mutanan banza.

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Malaman Nigeria lokatchi fa ya zo.na banbanta malamin Allah da malaman siasa.

  • @MariamaAbdou-p1f
    @MariamaAbdou-p1f 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Kuje a jihar maiduguri tabkin tchadi wajen inda ake Kira canada

  • @SalifouNomaoHarouna-o2t
    @SalifouNomaoHarouna-o2t 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Daman dukan su Yan kannywood nr

  • @DjamilouSale-x2c
    @DjamilouSale-x2c ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Zakuyi bayani saboda dan Arewacin Nigeria baisa ciwon kansaba wasu amma

  • @BenyamineYounes-e5g
    @BenyamineYounes-e5g 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    To yabatun jefa bamma bamme asokoto shima karyane shugaban sojojin Nigeriya yace dasaninsu sukajefa bam babukuskure

  • @bakarboube1027
    @bakarboube1027 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    🤣🤣🤣🤣thoo way yazu wanan shine bichekin ikon ahlla ana ga gabas kouna yamaa 😂😂😂😂kabar wasa dan jarida akoy inda an ka zanamuku kuje man kugani chin gaskiya ne ko karyane, aman kazu bakin iyaka kana tabayar me neman ta anabi katabayechi da al amarin siyasa 😂😂😂kaji fhaa😂ahlla yakewta

  • @SakinaYahuza
    @SakinaYahuza 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Aikin banza ku shiga dajin ku duba mana kowa yasan ba wani tsaro a Nigeriar mu gaskiya ne wannan

  • @mhmd-rc9bz
    @mhmd-rc9bz 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Haba malamai ya akama hamdiya

  • @MouhamedMoctar-f3ynigerien
    @MouhamedMoctar-f3ynigerien 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ku wallahi bakuzoran Allah ga irin abubuwandakeparoudaku fanin kentaada

  • @abudaanish9208
    @abudaanish9208 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ji daban, yadda daban.

  • @Yusufsani-in2pz
    @Yusufsani-in2pz 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Maganar chani gaskiyane

  • @LawalimoussaMoussa-l9i
    @LawalimoussaMoussa-l9i 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    En wahalla mahawkata

  • @MahamadouTelaSubdu-e2i
    @MahamadouTelaSubdu-e2i 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai Allah Mai Iko shide tiani Yana can Niamey a zaune
    To ni Bansa maganar wa zan daukaba

  • @mamanegarba293
    @mamanegarba293 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya arewa ta najeriya a kowai marsala tsaro gaskiya. Gaskiya guda ta

  • @YoussefYakb
    @YoussefYakb 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Abadi garkiya

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hum macron yayi nassara

  • @JarimiMuhammad-ce6dn
    @JarimiMuhammad-ce6dn 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Sara na bornu

  • @zakariasoba9461
    @zakariasoba9461 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Haka ankayiwa hamdiyya

  • @LawliMasa
    @LawliMasa 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah rababamu da Muna firci

  • @Lord_Escanor_Sama
    @Lord_Escanor_Sama 33 นาทีที่ผ่านมา

    RFI - Radio France International 🤣🤣🤣

  • @IssoufouAbdoullaye-ov7ee
    @IssoufouAbdoullaye-ov7ee 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Makiyan gaskiya kawai

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Shugaban ku yayi karya kucemar ya shiga makaranta

    • @anass_hashim
      @anass_hashim 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      @@رضوانربيع-خ5ضOk zamu gayamai ku kuma wanda yaqi ji bayaqi gani ba Allah yassa mu dace

  • @rukayyatabdullahimaikano1513
    @rukayyatabdullahimaikano1513 6 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Aidama yansiyasa sunsaba amfanin da talaucin yankauye Subaru kudin su bizne gaskiya saboda kwadayi
    Ai kwanannan ma anyi amfanin da yanuwanku mansu kwadayi na sokoto anbasu kudin sunkaryata Hamdiyya Sidiyya sunyimata Sharrim da kazafi

  • @IliyasuabdullahiIliyasuabdulla
    @IliyasuabdullahiIliyasuabdulla ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hmm mutanan da basu san kansuba kukai tan baya kujai kutan bayi masu ilimie kuma wa'anda sukafi qarfin cikinsu ba wa'anda zaku basu nera dubu suyi qarya

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai Mai yasa anayi gabar kuna yamma badai Faransa ba 😂😂😂😂😂😂 kuje ku jiƙata ga ruwa ku sha Nijar ta fice daga girin

  • @yacoubousalisou-f4x
    @yacoubousalisou-f4x 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Mirai mun fada muku in kunga dama kuyarda ko à a ya rage naku to ku bar kwana sosai dan yanzu ba lokachin kwana bane ok

  • @IssaAli-td2ww
    @IssaAli-td2ww 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karmuke kanlanku wawaye😂😂😂😂😂

  • @idrissaabdoullahi7
    @idrissaabdoullahi7 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Duk wannan firarraki dakeyi da mutane Shirin faransa ne

  • @muahammadadamu8947
    @muahammadadamu8947 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To episode 1 kenan

  • @SalissouElhjMoussaSalissouElhj
    @SalissouElhjMoussaSalissouElhj 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    A a 😂😂😂😂 da nageriya kenan

  • @Gsjdhssu
    @Gsjdhssu 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuwa wawayeni

  • @mamanegarba293
    @mamanegarba293 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuji tsoron Allah mutane Nigeria. Daji i kalmalo babu la hiya ko nan zoki na

  • @Masta1986
    @Masta1986 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hoo su Rfi manya

  • @Abassabdurhaman-qu3kd
    @Abassabdurhaman-qu3kd 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karyace kaki

  • @Hausa-One
    @Hausa-One 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan shashanci ne. Radio France International ce za ta je ta bayar da labarin gaskiya akan Nijer. Ku banzaye ne. Tchiani ya fadi gaskiya. Amma ku banzaye ne.

  • @AminuHassan-c8n
    @AminuHassan-c8n 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiyane 1st

  • @AboubacarBoubeBoube
    @AboubacarBoubeBoube 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai Wai Ayi uwar watsi Mana😂😂😂 Kutafi Da Yahudawanmana Munatareda Allah Dukfa Tsiyarka D jaki Sai Yacikarafa yanzunfa D Talakawan Rufamasu Asiri D Munafukan mlm

  • @JarimiMuhammad-ce6dn
    @JarimiMuhammad-ce6dn 7 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Nawa akabiyaku laanannu

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Yasunan fimdin jaki

  • @mamanegarba293
    @mamanegarba293 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tchiani a belle et bien dans la bande de Minddougouri. Et non araba et Gada. Ya de construction faites par les Français pour former certains individus du dû localité.

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Shirin Film Abun yayi

    • @AFRKINNG
      @AFRKINNG 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

      Gaskiya ne oga

  • @IsmailNurudeen-f1v
    @IsmailNurudeen-f1v 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Allah ya issa

  • @mamaneoumarou543
    @mamaneoumarou543 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    RFI

  • @IdrissaOumaridrissa-c4s
    @IdrissaOumaridrissa-c4s 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    RFI mutanen banza😂😅

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kun fara chirin films kin ko wanan bata fidda chuwa gabanun ku ku kukuma kwadayin abun dunia yadda tsofo mu tunbu chine sa'an abdurahaman tchiani

  • @mamanegarba293
    @mamanegarba293 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Munaso Tinubu da ko fatiha be iya ba ya fito yayi Magana. Mai girma tchiani ya fadi wurare da France je so a Nigeria, ba wait sojin France ba a Nigeria.

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    DANAREWAKENAN.DAJIN.MAGANGANUNKU..AKWAI.MUNAHUCI.TATAREDAKU

  • @abdouzakou7720
    @abdouzakou7720 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😂😂😂 ba haka kukaye wa hamdiya

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kudena shiga mana kuyi harkar ku cikin gida Dokace Baafita da kaya

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    An dan badu wani abu kenan uhmmm

  • @علیمحمدعیسیعلی
    @علیمحمدعیسیعلی 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tadauke mataki kurufe Buda 😅😅😅Kai kunastu kunemi incin Kai ga tinubu

  • @abbanIsmailbannamagida
    @abbanIsmailbannamagida 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    in zakafadi fadigaskiya Allah Yana ganika

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 12 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kuna barci ya za'ayi kusani sai kache ku ake kai ma dan jarida munsan munene manu farka chi zai bada amsa amman kanasa ma mutun magana abaki

  • @maimartaba2191
    @maimartaba2191 15 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To kuyi hattara da sherin faranza idan kuka Bari suka zauna nigeria to kun shiga uku

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wannan Ba gaskiya bane Abunda Akeso sufadi shi suke fadi

  • @MahamadouYacouba-vj9zr
    @MahamadouYacouba-vj9zr 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    To wa yahana jami an tsaro aykin sou

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Haka Akayi Da Hamdiya sidi
    Wannan shirin Film din

  • @NASSIROUSAIDOU-c1g
    @NASSIROUSAIDOU-c1g 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hhhhhhh

  • @MamansaniHousseini
    @MamansaniHousseini 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Dama kune Yan Nigeria kuke karshe kaku

  • @issacHamid
    @issacHamid 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Wawa baka da hankali ka zauna a kasarka mana

  • @iliyasumalamsale7365
    @iliyasumalamsale7365 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kubakusan anhana fitar dakaya daga nijar

  • @SoufiyanouAuwal
    @SoufiyanouAuwal 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ku ne matsala mu yanzu da ma doka ne ka shiga da wani abinci Najeriya yanzu

    • @IsahSulaiman-q5x
      @IsahSulaiman-q5x 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      Kune Yan wahala Yan yunwa alummar niger da kaso 50/100 cikin a.wajen kasar suke rayuwa , Kuda kusan kaso 70/100 Yan kasarku Duk Yan ciranine , harkuna da baki zagin Yan Nigeria, wawa jhilai ,

  • @AMINUSANI-s4b
    @AMINUSANI-s4b 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Za ku fada ne idan baku da hankali,shi ya san abun da baku Sani ba, domin su ayanzu su na tare da Russian da Turkey kuma duk suna da kwararen kayan aiki da Kuma kwararraru,akwai yuwuwar akwai abun da baku sani ba a yanzu sai nangaba.
    Alar misali ai ana kaiwa yanbondigar Sokoto, Zamfara da sauran yankuna makamai,amma ka taba jin talakan wadannan garuruwan sun ce ga sanda ake kai musu makaman, amma kuma muna ganin Vedio yanda turawa suke sauke wa yanta'adda makamai.
    Sabo da haka Tiani shi ne Chief of Defense na Kasar shi,sabo da haka yasan abun da ku ba ku sani ba.

  • @IssahakalabenAdamou
    @IssahakalabenAdamou 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Agina katanga mana

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Toh Yanda yakiji Bayaki ganiba
    Toh kudena shiga mana

  • @mhmd-rc9bz
    @mhmd-rc9bz 20 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Hhhh

  • @حسن-ظ7ش
    @حسن-ظ7ش 5 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Ƙarya kuke muna fukai Allah ya tona asirin ku

  • @ZakouMaman-f2u
    @ZakouMaman-f2u 16 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Tsofan banza mounafiki dans chegiya

  • @LawalAbdullahi-tc1cg
    @LawalAbdullahi-tc1cg ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kugafa muna fukai muyan wajennanne

  • @AbdullahMuhammad-y5g
    @AbdullahMuhammad-y5g 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    kai wa yannan reporter din da masu yim musu tambaya dk bakin su daya wlh maganar tiani gaskiyane

  • @MoustaphalawaliZakariLittératu
    @MoustaphalawaliZakariLittératu 18 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gafara

  • @aliyuadamu7549
    @aliyuadamu7549 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Yasunan wannan fim din

  • @mustaphamohammed3088
    @mustaphamohammed3088 13 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Mun yarda da magan chani

  • @issacHamid
    @issacHamid 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai jahili dan jarida haka ace neman rahoto Wawa ka kwai

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 17 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kaji jahilai mahaukatan banza munafukai

  • @iliyasumalamsale7365
    @iliyasumalamsale7365 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Masuharakar kabukabu bari mutimaku lokacin buhari mutin nawa aka kashe masudaukar shinkafa

  • @Hausa50-p4n
    @Hausa50-p4n 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Yan Najeriya ba zasu taba yarda ba da wannan maganar da shugaban kasar Nijar ya fada ba😂😂

  • @aliyuadamu7549
    @aliyuadamu7549 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Karnukan gomnati

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض 19 ชั่วโมงที่ผ่านมา

      To daman ai duk abinda zaka faɗa jahillai bazasu yadda ba

  • @samailayusuf-m8s
    @samailayusuf-m8s 14 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Munafikai