Ai addu,a tana tafiya ne da aiki, duk masu cewaayi addu'a kada ayi zanga zanga toh dan Allah kuzauna kwana2 a dakinku ku diga addu'a Allah yasa kuji kun koshi basai kunciba mugani zaku kai. Abin takaici wai haryanzu akwai mahaukata masu cewa ayi addu'a Allah ya shiryeku
Wallahi bazaku taɓa zama lafiya ba. har sai kun fara bayayya da ɗa'a ga malaman ku. Amma muddin kuna ce ince da malamai da Zubar da mutuncinsu toh bazaku taɓa zama lfy bah Wallahi.
Allah yasaka mana sun korimana mazajenmu sunbar kasa suntafi wata kasar ana wulankantasu mutum da degree sa Amman abanza innalillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ka kawo mana dauki Allah ya taimakeku matasanmu akan wannan zanga zangan Ameen ya Rabbi
Bakuda hankali kujekuyi zanga zanga karkuje kuyi istigifari da addu'a da alqunut kuma mugyara tsakaninmu da ALLAH wlh ALLAH zegyara zemana maganinsu wlh
Wlh babu abinda zanga zanga zatayi magani idan kungyara ALLAH zegyara mana idan kunyi aiki da ayar da ALLAH ( S.W.A yakecewa wlh ALLAH bazegyaramukuba harsekungyara ) nidai shawarata muyi addu'a da kuma istigifari
Wlh wannan bakin mulki na Nigeria Babu wata kasar larabawa da za.ayi musu irin wannan mulkin su zura ido hiyasa su dasun ga zaluncin shugaban suke zanga zanga kuma su sami nasara
Truth be told. What happened at End SARS? It started out as a peaceful demonstration but ended as a masacre. Even then some of us had proof that Protests are haram in Islam
Salam alaikum. Jama'a wallahi ku yi a hankali. Babu abin da zanga zanga zai haifar sai karin matsala. Wallahi abin da turawan nan suke jira muyi kenan sai su kunna mana wutan da bamu san yanda zai kare ba. Kasashen da suka yi zanga zanga ya zame mana darai jama'a. Muyi ta addu'a Allah Ya kawo mana wanda za suyi mana gyara.
@@MahiShuaibu-ge7uv wallahi ko aiki bana yi. Sana'a kawai nake yi. Amma bin shawaran annabi a kan ba a ma shugaba zanga zanga yafi min kwanciyar hankali. Kai kabi son zuciyar ka. Allah Ya shirya mu.
Wanda ya yayata hadisin Hana zanzanga to shi ba zanga zanga ma yayi ba yakar shugaban lokacin sa yayi , Kuma yayakikalifa manzon Allah SAWS bayan da yahau Mulki shine yayi ta tereren wanna hadisin.
Daga cikin wannan malaman sukace lokacin buhari bera ne apalon sabi da gaskiyarsa duk halin da akeciki basa magana wani kwanannan wai haryanzu babu kamar buhari ton su zasu fada mana gaskiya mayaudara
Ai addu,a tana tafiya ne da aiki, duk masu cewaayi addu'a kada ayi zanga zanga toh dan Allah kuzauna kwana2 a dakinku ku diga addu'a Allah yasa kuji kun koshi basai kunciba mugani zaku kai.
Abin takaici wai haryanzu akwai mahaukata masu cewa ayi addu'a Allah ya shiryeku
INSHA ALLAH sai mufito
Malamai kuma kuji tsoran Allah, wannan mah tuna tarwane sadaqallahul Azim
Masha Allah mungode Allah Saka da alkairi
Ayikokari matasan Nigeria akawo saiyi Allah yatemakeku
Allah yasa mudace dai kawai amma akwai matsala gaskiya Dan mukan in akace afitoh zamu fitoh
Ameen Allah yabada nasara Allah yataimakemu yakawomana daukin gaggawa muna muku aaddua Allah yasa kuyi zanga zanga lfy kugama lfy yahayyu yapayyun🤲🤲
Wallahi bazaku taɓa zama lafiya ba. har sai kun fara bayayya da ɗa'a ga malaman ku. Amma muddin kuna ce ince da malamai da Zubar da mutuncinsu toh bazaku taɓa zama lfy bah Wallahi.
Wallahi anashan wahalasosai anijeria Allah yataimakemu kufito kuyi zanga zanga lfy kugama lfy Allah yakaremanaku dan darajar annabi SAW🤲🤲
Gaskiyane azzaliman malamaine kakap dinsu malaman kudi Kuma wallahhi saimunyi
Allah ya kaimu ranar amen
Wlh dan uwa babu yaran dazasu gane fiyeda zanga zangar
Allah yatemakeku matasan Nigeria Allah yatsareku daga sharrin gwamnatin Nigeria
Duk karya kukeyi wlh kowannenku yasamu dama saiyayi zalunci bama goyon bayan zanga zanga kuma insha Allah bazatayiwuba insha Allah
Gaskia ne malam
إن الله لا يغير ما بقوم حتى يغيروا ما بأنفسهم
Inji Annabi Muhammad(SAW)
Allah yasaka mana sun korimana mazajenmu sunbar kasa suntafi wata kasar ana wulankantasu mutum da degree sa Amman abanza innalillahi wa'inna ilaihi rajiun Allah ka kawo mana dauki Allah ya taimakeku matasanmu akan wannan zanga zangan Ameen ya Rabbi
Bakuda hankali kujekuyi zanga zanga karkuje kuyi istigifari da addu'a da alqunut kuma mugyara tsakaninmu da ALLAH wlh ALLAH zegyara zemana maganinsu wlh
Sai munyi din
Wannan gaskiya ne Wallahi.
Wawa wayanda basa kishin yankin su, Kai Dambareren Wawa ne , marassa kishin Yan uwanka shi.
Duk Wanda keson yaci mutuncin malamman mu Allah ya wargashi ya kunyatar dashi
ماشاءاللہ
Malamai dai ko yan maula. Dama dama Daurawa amma Kabiru gombe ai ba malami ba ne. Maroki ne kawai
Mallami ne kam amma dai ya dan sami zamiya.
Wlh malamai kuma kuji tsoran Allah kuma shuwagabannin kasannan wa,azi.Komai sai kuci muyi hakuri,kisa a Nigeria ai bayau akafara ba
Wlh babu abinda zanga zanga zatayi magani idan kungyara ALLAH zegyara mana idan kunyi aiki da ayar da ALLAH ( S.W.A yakecewa wlh ALLAH bazegyaramukuba harsekungyara ) nidai shawarata muyi addu'a da kuma istigifari
Su shugabannin sun gyara ne mu ba jahilai bane Allah a baki firauna a zuci
To kujira sugyara kodai kundauko shirin ruguza dan zaman lafiyar da ALLAH yabamu
Sun RAINA Yan Arewa , Idan Sunyi Zalunci' Sai su hada mutane da Addini. Munafukai 😢😢😢
Sai munyi insha Allah,
Ba gudu ba ja da baya
Ko a mutu ko ayi
Wannan gaskiya ne
Wlh wannan bakin mulki na Nigeria Babu wata kasar larabawa da za.ayi musu irin wannan mulkin su zura ido hiyasa su dasun ga zaluncin shugaban suke zanga zanga kuma su sami nasara
Kaito Yan najeriya ma tsoratane sai iya sururu
komadai babu a addinin to mudai zamufita zanga zanga Allah yaga zaluncin da akeyimana
Mutane bakufahim tar maganar mutum shifa bece haramunbane kumabece addini yahanaba shidai yace basugoyan bayan zanga zanga soboda abunda yafaru awasu kasashan haka kawai najiyace kumabehaba becekar ayiba don Allah kai shiyarin maganan nan don mutane sufahimta
Malamai ku kyalesu ayidai mugani ALLAH yatsaremu
Ayi zanga zanga har Sai soja ya karbi kasa Kuma ya kashe azzalumai
Malaman Nigeria sun karbi kudin matsafa. Afito a yi zanga zanga kawaii.
Truth be told. What happened at End SARS? It started out as a peaceful demonstration but ended as a masacre. Even then some of us had proof that Protests are haram in Islam
muslumci ya halasta bijirewa zalumci ya kuma yi hani da mika kai ga zalumci
Da mutuwar kaskanci ai gwanda ta izza, Allah ya stinewa malaman siyasa.
Salam alaikum. Jama'a wallahi ku yi a hankali. Babu abin da zanga zanga zai haifar sai karin matsala. Wallahi abin da turawan nan suke jira muyi kenan sai su kunna mana wutan da bamu san yanda zai kare ba. Kasashen da suka yi zanga zanga ya zame mana darai jama'a. Muyi ta addu'a Allah Ya kawo mana wanda za suyi mana gyara.
Saboda an Sato an Baku ba
@@MahiShuaibu-ge7uv wallahi ko aiki bana yi. Sana'a kawai nake yi. Amma bin shawaran annabi a kan ba a ma shugaba zanga zanga yafi min kwanciyar hankali. Kai kabi son zuciyar ka. Allah Ya shirya mu.
Wanda ya yayata hadisin Hana zanzanga to shi ba zanga zanga ma yayi ba yakar shugaban lokacin sa yayi , Kuma yayakikalifa manzon Allah SAWS bayan da yahau Mulki shine yayi ta tereren wanna hadisin.
shegu mallamai kun sha kudi shi yasa kuke hana zanga zanga a Nigeria
Duk abinda zaifaru yafaru
Daga cikin wannan malaman sukace lokacin buhari bera ne apalon sabi da gaskiyarsa duk halin da akeciki basa magana wani kwanannan wai haryanzu babu kamar buhari ton su zasu fada mana gaskiya mayaudara
Musulunci ne kawai mafita ga Musulmi
Tunda babu wanda ya halicce mu acikin ku babu wanda ya isa ya hana mu zanga zanga
😅😅😅