Zanga-Zanga: Kusan wanda zaku jefo daga Mimbari | Barden Sunnah ya jawa matasa kunne

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ก.พ. 2025
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

ความคิดเห็น • 67

  • @aliyukoko4861
    @aliyukoko4861 7 หลายเดือนก่อน +7

    Allah yasaka maku da Alkhairi malamai magadan annabawa.

  • @jamilaadamuy9975
    @jamilaadamuy9975 7 หลายเดือนก่อน +2

    Allahumma ajirni fi musibati waakalifli khaira minha🙏😢

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 7 หลายเดือนก่อน +6

    Allah shi karawa rayuwarka albarka mlm.

  • @YusufYahaya-b1z
    @YusufYahaya-b1z 7 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ne malam jakallahu Khairan

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 7 หลายเดือนก่อน

    Allah ya kyauta dai amma wlh ku kula malaman da ba na Allah ba

  • @ShamsuSani-t4x
    @ShamsuSani-t4x 6 หลายเดือนก่อน

    Allah akabar Allah yasaka da Alkairi

  • @NouraTahirou-zb7pt
    @NouraTahirou-zb7pt 7 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ne wllh malan 😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤❤❤💪💪💪💪💪💪💪💪💪

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 7 หลายเดือนก่อน +1

    Allah yabia sheik Mohamed Adam Albany gombe❤❤❤❤❤

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 7 หลายเดือนก่อน

    Amma fa wasu malaman ne suka bar Allah, kuma wannan alkawarin Allah in dai mun bar Allah tabbas zai barmu😊

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 7 หลายเดือนก่อน +3

    Assalamu alaikum..... Malam a gaskiya mutane na cikin wani hali na rayuwa koma shi mai jin yunwa mafada cine.... Gashi yanzu mutane nacikin yanayi Malamai kuna wanka kuna saka manyan riguna kuma kuna kumatu, kuna zuwa Hajji da Ummrah da kudi da yawa... Toh kuma shi ai tallaka yasa bakada matsala anbaku naku kason tu ina tallakawa da kukewa wa'azi kuma sai kaga Malamai na girnama 'yan siyasa da suke kwasar kudin al'umma.... Allah na kallon ku kuma mutane suna ganin abunda kukeyi. Allah ya sawaqa. Amin

    • @MamatOusman
      @MamatOusman 7 หลายเดือนก่อน

      banza wawa jaki wanda besan me yake ba allah ya chir yaka

    • @yusufmuhammed8579
      @yusufmuhammed8579 7 หลายเดือนก่อน

      Amin Ya Allah ka shiryeni kuma shiriya ta farkin koyarwar Annabin mu Muhammad S.A.W. Amin Nagode mutun

  • @ALIYUABDULAZEEZ-i1n
    @ALIYUABDULAZEEZ-i1n 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yakarawa mallam istiqam

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u 7 หลายเดือนก่อน

    May Allah bless you

  • @UsmanAminu-he3mf
    @UsmanAminu-he3mf 7 หลายเดือนก่อน

    Kay'Malan karyache.

  • @سعيدسعيد-ح9ل
    @سعيدسعيد-ح9ل 7 หลายเดือนก่อน +3

    gaskiyane malan yanzu haka nimazaunin libiya ne malan
    kusan shekara goma shatakwas alibiya wallahi suyacikin wani halin sai ahankali sunyi nadama amma kuma ina batada anfani

  • @appapp2264
    @appapp2264 7 หลายเดือนก่อน

    Allah Saka malam

  • @YahayaMagajiMagaji
    @YahayaMagajiMagaji 7 หลายเดือนก่อน +1

    Malam Allah saka da 'alkairi

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 7 หลายเดือนก่อน

    سبحان الله

  • @UsmanAminu-he3mf
    @UsmanAminu-he3mf 7 หลายเดือนก่อน

    Malan baka san halin da'ake chikiba shiya.

  • @NuraLdabo-er4td
    @NuraLdabo-er4td 7 หลายเดือนก่อน

    Hmm malamai kenan😂😂😂

  • @yusufharunharun-c1s
    @yusufharunharun-c1s 7 หลายเดือนก่อน

    Yayi malam

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน

    Ai daga jin hausarsa ta kyauye ce Abu Salma akwai kwafsawa wani zubin wasunsu
    Na dauka yana da ilimin addini ashe baya aiki dashi, gashi yana hada fitana a wulaqata Mallamai. Kowa yaje ya gyara tsakaninsa da Allah duk abinda mutum yake ya sani
    Ko wani kuka ta6a Allah baze bariba balle Mallamai masu tuna mana lahira
    Tsohon video ne na Shk Daurawa da aka dora yanzu, da alama tun lokacin Buhari ne acikin zancansa
    Kar kuji ku je ku yi abinda ku kayi dama

  • @shamsudeenusman-qw6nr
    @shamsudeenusman-qw6nr 7 หลายเดือนก่อน +2

    Malam Ku barsu suje suyi

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน

      Wallahi jiki magayi
      Gashi kowa yasan 6arnar da yake a doron qasa, kowa yaje ya gyara tsakaninsa da Allah sannan aga dai-dai

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 7 หลายเดือนก่อน +2

    Malam kakayiwa France shari zanga zanga dai sai munyi in bakwaso to kufita daga kasar

    • @ma_ent5o
      @ma_ent5o 7 หลายเดือนก่อน +1

      To ,daga nan ku San babu alkairi a Cikin zanga zanga, tinda Kuna zagin manyan al'ummai malamai kenan, ku kiyaye bakin ku, ku dena magana ba ilimi.

  • @ibrahimsuleiman6873
    @ibrahimsuleiman6873 7 หลายเดือนก่อน

    Aiko zaka ci ubanka

  • @ibrahimtukur238
    @ibrahimtukur238 7 หลายเดือนก่อน

    Malam mun ji zangazanga ba kyau! Amma kar fa a manta da fadan Ma'aiaki SAW "kololuwar jihadi shi ne fada shugaba jahili gaskiya" to gaskiya ilimi Amana ne! Saboda haka a fada ma shugabannin nan gaakiya😢 Amma Malamai sin yi shiru

  • @nasiruabdulrasheed39
    @nasiruabdulrasheed39 7 หลายเดือนก่อน

    Muamalat babu dadi,ba amana,

  • @zahraddeeniabubakar8416
    @zahraddeeniabubakar8416 7 หลายเดือนก่อน +2

    Malam kaimafa kifuwa zakai ka bar ganinka haka waanan yaran na yanzu ba irin nada bane kuyi abinda yadache kawai ama kaima kifuwa zakai

    • @AdamYau-g7j
      @AdamYau-g7j 7 หลายเดือนก่อน

      Barshi kaidai barazana ce kawai yakeyi ,lokacin da za'a kifo ma ko ganewa bazaiyi ba 😅

  • @ibrahimsuleiman6873
    @ibrahimsuleiman6873 7 หลายเดือนก่อน

    Malamai ne suka jawo mamu kan waazin su na son rai

    • @ma_ent5o
      @ma_ent5o 7 หลายเดือนก่อน

      To Kai/ke kuyi wa'azin Wanda ba na son rai ba ,wlh ku kiyaye bakin ku ,ku dena magana babu ilimi.

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 7 หลายเดือนก่อน

    Malaman banza da wofi. Sakarkaru

  • @ibrahimsuleiman6873
    @ibrahimsuleiman6873 7 หลายเดือนก่อน

    Ku jefo shege

  • @OmanJalan-z5m
    @OmanJalan-z5m 7 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤🎉

  • @muhammadabdulwahhab8566
    @muhammadabdulwahhab8566 7 หลายเดือนก่อน

    Malam
    A mutu daga Liman, Na'ibi da Mamu. Uban kowa ya mutu tunda Ubana ya mutu. Ai Uba bai fi Uba ba.

    • @MamatOusman
      @MamatOusman 7 หลายเดือนก่อน

      Hakane dan dabanya

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 7 หลายเดือนก่อน

    Dan uwarka kana da wannan kumatun ai bakasan wahalaba dan uwarka. Uwar malaman gaba daya

  • @yakasaiaminushehu4959
    @yakasaiaminushehu4959 7 หลายเดือนก่อน +4

    A hungry man is an angry man

  • @MuhammadSulaiman-cg3xw
    @MuhammadSulaiman-cg3xw 7 หลายเดือนก่อน +1

    Ja can kaba mutane wuri sakarai mara fahimta.

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 7 หลายเดือนก่อน

    Dan uwarka mu gamu a filin dambe mana. Sauna !

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 7 หลายเดือนก่อน +2

    Shima ai yafada kai dansiyasane kanunamana karara kasaka sunan honorable akarshen addua kuma yace kukalli rigarsa gashinan dai sak Sai munyi idan da gaskiyane to kukar bomana hakkinmu
    To me tarege

    • @MamatOusman
      @MamatOusman 7 หลายเดือนก่อน

      Kai inba jahiba malaminan zakazaga daba kawai

    • @umaralimustapha6216
      @umaralimustapha6216 7 หลายเดือนก่อน

      @@MamatOusman kaide ya shafa قل الحق ولو كان مرا ولو على نفسك
      Wannan dai annabi ne yafada
      Idan dagaskiyane yafada to bazanyi magana ba sai inyimasa addua Amman akasin haka tasabawa sunna yin kariya gaskiya dachi gareta saidai hakuri

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 7 หลายเดือนก่อน

    Matasa ku fito akan sa hannu da a kace anyi akan auren jinshi ba akan wani temporary abin duniya ba

  • @MaryamUmar-pg7mi
    @MaryamUmar-pg7mi 7 หลายเดือนก่อน +1

    Sai munfito

  • @SulaimanIsmail-nv8pg
    @SulaimanIsmail-nv8pg 7 หลายเดือนก่อน +1

    Andade ba ahaduba

    • @MamatOusman
      @MamatOusman 7 หลายเดือนก่อน

      Daba marar tinani

  • @ABDULSALAMAHMED-ze4ue
    @ABDULSALAMAHMED-ze4ue 7 หลายเดือนก่อน

    Magar banzai kakeyi zamuzo gmben muzunguroka aminbarin mugamezakayi masuchi da addini

  • @TruthisOne-hs6zi
    @TruthisOne-hs6zi 7 หลายเดือนก่อน

    In zaben shuganin kasa tayi kyau, mulki ma tayi kyau!
    Amma munada mantuwa da sauri.
    Mulki tayi kyau, a cigaba hakan.
    Saura shekaru 7 da watanni.

    • @ma_ent5o
      @ma_ent5o 7 หลายเดือนก่อน

      السلام عليكم ، malan maganar ka tayi gaskiya, bako ke tunawa da gaskiya ba se me ilimi.

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 7 หลายเดือนก่อน

    Wana malami Baya dawukan reni😊

  • @abubakarmalam3499
    @abubakarmalam3499 7 หลายเดือนก่อน

    Kugayawa shuwagabannin sudawo da tallafi kafin afara zanga zanga bakuche kar ayiba

  • @IdirissAbubakar
    @IdirissAbubakar 7 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 7 หลายเดือนก่อน

    😅😅😅😅😅😅

  • @yakubsale4987
    @yakubsale4987 7 หลายเดือนก่อน +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 7 หลายเดือนก่อน

    Tab dik radda nazo masallacin ka sai na kifo ka daga minbarin nan ,yo dan ka ganka kato muma ai kattan ne

  • @africanindustries3708
    @africanindustries3708 7 หลายเดือนก่อน

    Dan uwarka mu gamu a filin dambe mana. Sauna !

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 7 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂

  • @bellosaraj158
    @bellosaraj158 10 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂