Assalamu alaikum.... Abunda fa Malam ke nufi, shine ka zaburar da iyalanka da su iya sana'a kuma su nema nasu nakansu domin kado bayada amfani idan yara basu iya neman kudi ba...... Allah ya yadda da kabarma iyalanka Gado, domin Allah ya raba Gado a cikin Alqur'ani.. Mene laifin iyalinshi idan sunyi korafi gameda maganar Gadonsu.
To ai yar uwa ga video na byanin ma haifinku akan Darul Hadith Yana yawo Kinga byanin ki kamar kina karyata mahaifinku ne, Kuma wanki yafiku gaskiya adai bayanaku yanuna haka,Kuma mahaifinku dakansa ykecewa Shima dalibine Dan haka Darul Hadith ba asan Kota wayeba
Ai ba ruwanku da waƙafi. Shi mahaifin ku ya faɗi haka.
Ku rufa wa kan ku asiri ku janye ƙarannan.
Assalamu alaikum.... Abunda fa Malam ke nufi, shine ka zaburar da iyalanka da su iya sana'a kuma su nema nasu nakansu domin kado bayada amfani idan yara basu iya neman kudi ba...... Allah ya yadda da kabarma iyalanka Gado, domin Allah ya raba Gado a cikin Alqur'ani.. Mene laifin iyalinshi idan sunyi korafi gameda maganar Gadonsu.
Assalam alaykoum dan uwa. Kasan ce wa waqafi baya cikin gado.
An zo wajen. Wai akwai ɗaliban mallam dubbai.
Masha Allah ❤
❤❤❤❤
Assalamoualaykoumewarahmatoulahiwabarakatouhou'inakira'gua'malamman'sounna'na'nageriya''dassoushigua'wannan'lamariy'na'iyalan'albaniy'zariya'''''dan'allah'dan'allah''''
To ai yar uwa ga video na byanin ma haifinku akan Darul Hadith Yana yawo Kinga byanin ki kamar kina karyata mahaifinku ne, Kuma wanki yafiku gaskiya adai bayanaku yanuna haka,Kuma mahaifinku dakansa ykecewa Shima dalibine Dan haka Darul Hadith ba asan Kota wayeba
Wannan baya nuna baza'a kyauta ta musuba in Akwai sananin bukata tattare dasu.
In anbasu an kyautata inbaa basuba baayi lefiba
Wallahi kiji soron Allah