Shamsu is the best guest so far in Gabon's room talk show. He was never my actor in Kannywood but I accessed him to the best cos he's not a betrayal and knows himself.
masha Allahu I really appreciate this interview with shamsuu dan iya, before that gaskiya baya burgeni sosai amman by watching this interview, I just wanna say I love him so much,
Wallahi Allah Shamsu Dan iya, Dan Halak ne na kwarai ma kuwa,,,Kuma abin a yabe shine, yau nasake tabbatar da cewa wannan guy din Babban guy ne 😎 Allah yayi maka Albarka,,Allah ya cika maka dukkanin Burinka na duniya da lahira Ameeen,,Shamsu Dan iya, yaro a gidan Sarki Baban kowa a kanneywood 🤗
Dan Allah aunty hadiza ki daina saka muna wannan wawayen waqoqin a talla, wallahi suna da ban takaichi komai tallan da zaki yi wa mawaqin ba shi zai sa a so shi ba dan Allah kiyi kokari ki gyara
Alinuhu leader of the leaders not only in the industry even the scholars use to praise and tell us who he saraki was he so kind person how inwish one day we can meet 🎉
Allah yakaimu next week muga wani bakon ne zamuyi welcoming dinshi ko dinta muma mungode sasai mine da godiya Allah yabiyaka ❤️ duniya da lahira ❤❤❤❤❤❤❤
😂Masha Allah wllh bazance sauran basuyi ba but tambayoyin dakikawa shamsu Dan iya karshe hajiya Hadiza wllh I like this guy especially his character tnxx you
Ai Ali Nuhu Na daban ne Ko Ni Dai Bana film Ina masa Kallon Uba DA jagora Na gari ,he's so humble and generous Shi Dai Kowa NASA ne Baya bambanta wane DA wane wlh irin baiwar DA Allah ya masa DA ace Wani ne DA Ko ganin SA ma Sai an yanke ticket be really deserves to be the king of kannywood and he has enforced and played his role as a remarkable king 👑 one love ❤️. To u sir 💖
Akan shamsu d iya , xan fara kallon alaqa in sha Allah, bin nagaba bin Allah, naji dadin Yadda karike uban gida daya koda dadi ko ba dadi.kai Dan halaq ne . Ina maka fatan Alkhairii arayuwa. Allah kuma ya tabbatar maka da Fatima Ali Nuhu. Don yar mutunci ce gaskiya tasamu tarbiya .
Ma sha allah, shamshu wallahi ka burgeni,haka akeso ji daga bakin dan halak, allah yakara arxiki da bashira From Maiduguri metropolitan borno state ❤❤❤
Gaskiya kam Ali nuhu ya iya tafiyar da mu'amularsa da mutane,👍 don duk halayyarshi na dattawa ne Kuma da ilimi yake al'amursa, shamsu Allah yabaka iKon cigaba da yiwa sarki biyayya, Allah yasa tafiyarka da sarki ta kasance har abada
Wow I really really enjoyed this sure walai. Samsu i love the way u said truth about everything as for Ali nuhu I love the man so much because he help many peoples in life .
Watou kowa yasan cewa sarki naziru akwai izza Allah sarki babana gani suke izza ce sarautar ce kawai Allah yayi ajiya da bashida kudi wallahi baza suce yanada izza ba sarki sarki ne I'm proud of you sarkin waka naziru m+++ Ahmad 😢😅
Allah sarki Muhammad shamsusdeen iliya Dan iya, I became his biggest fan when I watched "Kar ki manta Dani" I love every movie he is in, from the interview he is verry honest Alhamdulillah, anty hadiza please ki ringa answering questions din da aka tambaye ki if not zamu yi unliking page dinan😂😂
Masha Allah tattaunawa tayi ba laifi amma a dinga tantance tambayoyi saboda wasu suna da alaqa da personal life na jaruman wanda kuma bai kamata suyi sharing with others people most especially ace kuma abun a social media a dinga tantance wa please
Masha Allah aunty Hadiza gabon Allah ubangiji yaqara daukaka gsky naji dadin wannan shirar mutuqa da gaske Amma nidai tsokacina shine Dan Allah aunty Hadiza idan bako ko bakowa yazo wannan talk show din naki munaso muji tarihinsu atakaice please Dan Allah
Ni kaina wallahi inason Ali Nuhu kuma ina respecting dinshi. Sannan idan har film da akwaishi inason kallo, pls inason shiga yaya zaayi a hadani dashi.
My opinion here please;hadiza u shld just stop people from asking you questions because the way you give answers nd cutting it off doesn’t look appropriate…naga if you ask them questions,u make sure an baki answer amma ke sai yadda kika ga dama zaki bada…I enjoyed the show sha😅
Wlh nima haka nagani, Sannan indai zata ringa cutting mutane insun tambayeta kinga kenan masu tambayar gaskiya suke fada akan halayennata tunda bata.cika samun amsar kare kanta ba How on earth ana tambaya daban,amsarki kuma is not related to the question
Slm auty Hadiza dan Allah inada tambaya please nima nakasance inada kiba masha Allah inada jiki kuma inaso inrage amma nasha magunguna dadama bandaceba har yanzu please dan Allah zaki iya gayamin sunan maganinda kikayi amfani dashi wllh yanzu kinfi kyau masha Allah nima inafatan dacewa 😭😭😭
Msha Allah kayibayani Sun birgeni bamaiyisai Allah gaskiya Ali nuhu duniyane bashida laifi Allah yyi jagora cikaken Dan halakne kaimadai wlh kabani dariya Kiran maryam😂😂😂kai Jama ah😅
Gaskiya hajiya hadiza gabon kina burge ni wlh amman babban burina arayuwa naga kin yi aure mijin kuma ya kasan ce babban maigida na naziru sarkin waka good night
This guy is so gently,smart and educated I truly respect u bro.
Shamsu is the best guest so far in Gabon's room talk show. He was never my actor in Kannywood but I accessed him to the best cos he's not a betrayal and knows himself.
masha Allahu I really appreciate this interview with shamsuu dan iya, before that gaskiya baya burgeni sosai amman by watching this interview, I just wanna say I love him so much,
Rip English
@@BilalAbubakar-om9xb😂😂😂😂
Wallahi Allah Shamsu Dan iya, Dan Halak ne na kwarai ma kuwa,,,Kuma abin a yabe shine, yau nasake tabbatar da cewa wannan guy din Babban guy ne 😎 Allah yayi maka Albarka,,Allah ya cika maka dukkanin Burinka na duniya da lahira Ameeen,,Shamsu Dan iya, yaro a gidan Sarki Baban kowa a kanneywood 🤗
First man that came in with English dressing (suite) to the show 👍
Allah sarki Ali Nuhu
His blessings is in Jannah wallahi 🙏
See this one
Ameen summa ameen with you insha allah
Ameen
😮
❤❤❤😊😊
I like this guy😂 this is the best interview so far 😅
Dan Allah aunty hadiza ki daina saka muna wannan wawayen waqoqin a talla, wallahi suna da ban takaichi komai tallan da zaki yi wa mawaqin ba shi zai sa a so shi ba dan Allah kiyi kokari ki gyara
I really enjoy the part were Hadiza ask a question about Maryam Yahaya
Alinuhu leader of the leaders not only in the industry even the scholars use to praise and tell us who he saraki was he so kind person how inwish one day we can meet 🎉
Allah ya gafartawa Ali nuhu zunubansa Dan arzikin ANNABI S A W Allah ya Kaisa Aljanna
Allah yakaimu next week muga wani bakon ne zamuyi welcoming dinshi ko dinta muma mungode sasai mine da godiya Allah yabiyaka ❤️ duniya da lahira ❤❤❤❤❤❤❤
I can't wait to see Rahama Sadau in ur show
Masha Allah ❤️ I’m a big fan of Shamsu Dan Iya 🥰 ya a burge ni sosai … Love from Ghana ❤️❤️❤️
One of the best show Hadiza. Shamsu ka cika dan Halak,
I love you shamsu because you respect your leader boss
😂Masha Allah wllh bazance sauran basuyi ba but tambayoyin dakikawa shamsu Dan iya karshe hajiya Hadiza wllh I like this guy especially his character tnxx you
Please Bring Nafisat For Us Next Week.
Yes, a kawo mana Nafisatu Abdullahi
Yes
Bama son ta
Haba Muhammad. She's Very Kind Fah😞
@@saniramalan4279 she has pride
This is the best interview so far
Ai Ali Nuhu Na daban ne Ko Ni Dai Bana film Ina masa Kallon Uba DA jagora Na gari ,he's so humble and generous Shi Dai Kowa NASA ne Baya bambanta wane DA wane wlh irin baiwar DA Allah ya masa DA ace Wani ne DA Ko ganin SA ma Sai an yanke ticket be really deserves to be the king of kannywood and he has enforced and played his role as a remarkable king 👑 one love ❤️. To u sir 💖
Akan shamsu d iya , xan fara kallon alaqa in sha Allah, bin nagaba bin Allah, naji dadin Yadda karike uban gida daya koda dadi ko ba dadi.kai Dan halaq ne . Ina maka fatan Alkhairii arayuwa. Allah kuma ya tabbatar maka da Fatima Ali Nuhu. Don yar mutunci ce gaskiya tasamu tarbiya .
Muhammad Shamsudden Iliyasu I enjoy watching your interview 😊
Ma sha allah, shamshu wallahi ka burgeni,haka akeso ji daga bakin dan halak, allah yakara arxiki da bashira
From Maiduguri metropolitan borno state ❤❤❤
I'm a fan of your show all of them Sarki Ali is my King but this is the best interview on this platform with Shamsu Daniya. Mi hopnima
Xa Boss 🎉 (Shamsu Dan-iya) ,,
Kai ka haskaka Gabom room , ba Gabon room bane ya haskaka , Stay blessed 💥💥💥
Sarki Alinuhu one in million Continue to be with Sarki May Allah bless you all
Show yayi kyau sosai😍 “So kin gane me nake nufi” 😹😹
Masha Allah Ali nuhu Allah yakara daukaka
Absolutely world-class wlh in any way 😎🙇♂️
Please antie hadiza invite Maryam yahya and zpretty❤️🙏
Masha Allah Allah Kara basira yar uwa ❤❤❤❤
What took my attention on this show is @hadiza outfit, I like the dressing ❤❤❤
The only word that I can never forget in this interview is " kingane me nake nufi "
😂😂
i swr 😅
😅
😂😂😂😂
😂😂😂😂
This guy is very smart and intelligent at the same time👍👍👍
U are just great hadiza woman of principles❤
Allah yanunan ranar da zanganki Ido da Ido Hadiza Gabon Allah ya tsareki daga sharrin duniya
ماشاء الله تبارك الله سعيد جدا بمشاهدة هذه الحلقة أشاهد هذه الحلقة من المملكة العربية السعودية 🇸🇦
My fav actor ❤wlh ko ransa a bace yake ,fuskarsa murmushi take😊
Shamsu dan iya yana burgeni 😂❤
Gaskiya kam Ali nuhu ya iya tafiyar da mu'amularsa da mutane,👍 don duk halayyarshi na dattawa ne Kuma da ilimi yake al'amursa, shamsu Allah yabaka iKon cigaba da yiwa sarki biyayya, Allah yasa tafiyarka da sarki ta kasance har abada
Masha Allah🎉
Aunty hadiza kinyi kyau Sosai❤ Allah Kara Arziqi Mai Albarka 🙏
Ameen.
Bata yi wani kyau ba. She was more beautiful being chubby.
I always watch this program of yours, but I don't see Maryam Yahaya
Ma sha allah❤❤❤💥👌💤💤💯👈
Auntie Hadiza kedin ta dabam ce, much love Allah sabbinane barkama...
Ok
woow my fov shamsu dan iya wlh yana burgeni so sai 🌺🌼💕💜🥰thank you aunty hadiza na 💕💕💕🌺🌺🌼🥰God bless you 👏👏👏👏💕💕💕🌺🌼💜🌹🌹
, 😂😂masha Allah wlh naji dadin sosai Allah ya kara rufa mana asiri duniya da lahira Allah ya kiyayemin ke
Masha ALLAH shamsi na damacan ina sonka sosai ALLAH yakara daukaka my anty hadiza ninaidai naki harkullun inai Miki fatan alkhairi
Shamsu is one of d best guest so far👍
Mouna son dan Allah hadiza gabon akawo mouna hamisu bareka Macha Allah nagode Allah yakara basira ❤❤❤❤
Kiyi aure
Wow I really really enjoyed this sure walai. Samsu i love the way u said truth about everything as for Ali nuhu I love the man so much because he help many peoples in life .
Watou kowa yasan cewa sarki naziru akwai izza Allah sarki babana gani suke izza ce sarautar ce kawai Allah yayi ajiya da bashida kudi wallahi baza suce yanada izza ba sarki sarki ne I'm proud of you sarkin waka naziru m+++ Ahmad 😢😅
My the best actor long live my man
So excited ❤🎉 naji ddin hirar nn
Hadiza you need to speak about insecurity that's happened in northern Nigeria please 🙏
Yep you please talk about insecurity 😢
Anti Hadiza lallai kincika Yar jarida, tambayoyin nan yayi tsauri da yawa, but i really appreciate the show thank you so much.
Justin for kingane ai
Masha Allah shamsu dan iya,baka taba burgeni irin na yau ba wlh,ina yunku kaida sarki,SAI FKD WLH❤❤❤😊
Allah sarki Muhammad shamsusdeen iliya Dan iya, I became his biggest fan when I watched "Kar ki manta Dani" I love every movie he is in, from the interview he is verry honest Alhamdulillah, anty hadiza please ki ringa answering questions din da aka tambaye ki if not zamu yi unliking page dinan😂😂
Masha Allah Ubangiji Allah Yaka Basira, Akawomana Bab'ban bako Umar Mb, Mungode❤❤❤
Gsky naji dadin hirar shamsu Dan,iya inagodiya hjy hadiza Allah yakara basira
masha allah gaskiya naji didin hirarnan sosai allah ya kara daukaka
Masha Allah , watching from Bangladesh Dhaka 🇧🇩
Very good
We're still waiting for Bello Muhammad Bello (General BMB)
Gaskiya shamsu kaburge ni dan kariqe amana Allah yashiga lamarin ka🤲🏻🤲🏻👏🏻👏🏻❤❤❤❤❤
Gaskiya Shansu Dan iya wlh Yau kabirgeni sosai❤❤❤❤
Best interview so far 💕💕💕
aunty adizatou baki abun magana, kinbawa Dan iya charged yau fa🥰🥰
Mohamed your guest I like the program you make with him very intelligent in his response I wished the Best
Assalamu alaikum Afternoon Anty Hadiza wow Masha Allah
Nidai gaskiya am in love😢❤ kun gane ai
Masha Allah, dan iya wai amma be gaya mana soyayyar shi da Maryam akwai ko babu
Allah yasade Kina duba comments dakice ayimiki dj
Gaskiya ya burgeni ..he shows his loyalty 💯
Masha Allah tattaunawa tayi ba laifi amma a dinga tantance tambayoyi saboda wasu suna da alaqa da personal life na jaruman wanda kuma bai kamata suyi sharing with others people most especially ace kuma abun a social media a dinga tantance wa please
I need hadiza aliyu Gabon
Dan Allah ki nemi garzali Miko hadiza fatan alheri❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
My best actor shamsu dan iya❤
Aunty hadiza in na sosai ki❤❤❤❤
Allah yakiyayemounakoi maigidana chamsu din❤❤❤❤❤❤
Watching live from Amman, Jordan 🇯🇴
Gaskiya naji dadi sosai Hira da Star nawa (Dan Iya)
Masha Allah.
Thanks
Fatan alkahiri 🤍.
Masha Allah. sarki Ali nuhu Allah kareka 🙏🙏
Masha Allah aunty Hadiza gabon Allah ubangiji yaqara daukaka gsky naji dadin wannan shirar mutuqa da gaske Amma nidai tsokacina shine Dan Allah aunty Hadiza idan bako ko bakowa yazo wannan talk show din naki munaso muji tarihinsu atakaice please Dan Allah
Kinyi kyau sosae❤😊… MC Tagwaye Please 👏
Thank you God Blessings For your My love HDZ G
Ni kaina wallahi inason Ali Nuhu kuma ina respecting dinshi. Sannan idan har film da akwaishi inason kallo, pls inason shiga yaya zaayi a hadani dashi.
Gsky ne shamsu Dan iya so wlh naji dadin wannan firan gsky sarki Ali 👑 dabanne bb shakka uban gidane me alkaireeee, mesan cigaban matasa
Gaskiya kana burgeni, Allah ya qara ɗaukaka❤❤❤
Masha allah hadiza aliyu Gabon mu najin Dadi 💘💪
بالطبع استمتعت بمشاهدة هذه الحلقة المتميزة كون ممثلي هنا اسعدني للغاية.
يحيى امين من نيجيريا ومقيم بدولة السنغال
My best actor Allah Ubangiji yakarama biyayya amin
My opinion here please;hadiza u shld just stop people from asking you questions because the way you give answers nd cutting it off doesn’t look appropriate…naga if you ask them questions,u make sure an baki answer amma ke sai yadda kika ga dama zaki bada…I enjoyed the show sha😅
Wlh nima haka nagani,
Sannan indai zata ringa cutting mutane insun tambayeta kinga kenan masu tambayar gaskiya suke fada akan halayennata tunda bata.cika samun amsar kare kanta ba
How on earth ana tambaya daban,amsarki kuma is not related to the question
Wallahi tunanina daya dake,last week nai mata irin wan nn tabbayar?in an mata tabbaya sai ta sha Shan tar da amsar,why?
@@ZulaihatFaisal-ge2zp👍
Gaskiya I support this
😊
Aunty hadiza na dade Ina yin comment akawomin Minal Ahmad amman haryanzu shiru don Allah kitaimakeni ki kawota🙏🏼🙏🏼
hadiza gabon dan allah muna jiran nafisa abdullahi dan girman allah 🙏🙏🙏🥰🥰🥰💞
Slm auty Hadiza dan Allah inada tambaya please nima nakasance inada kiba masha Allah inada jiki kuma inaso inrage amma nasha magunguna dadama bandaceba har yanzu please dan Allah zaki iya gayamin sunan maganinda kikayi amfani dashi wllh yanzu kinfi kyau masha Allah nima inafatan dacewa 😭😭😭
Msha Allah kayibayani Sun birgeni bamaiyisai Allah gaskiya Ali nuhu duniyane bashida laifi Allah yyi jagora cikaken Dan halakne kaimadai wlh kabani dariya Kiran maryam😂😂😂kai Jama ah😅
Hadiza muna Bukatar Agayyato muna Nazifi Asnanic ❤️💪
Gaskiya shmsu zakacigaba susai insah allah kuma kanada amana kadauki sarki uba kukayi dadai
Masha'allah munason wannan Interview din
munason a gayyatomuna Dattijon Nan da Ake cema na kwango saboda yanada dadin pira
Nice interview
Gaskiya hajiya hadiza gabon kina burge ni wlh amman babban burina arayuwa naga kin yi aure mijin kuma ya kasan ce babban maigida na naziru sarkin waka good night
Alhanislam please on behalf of her mother, late HAUWA MAINA
dan allah hadiza anemomana zahradine❤❤❤❤