Masha ALLAH 🥰 Lawan Ahmad muna karuwa da film din Izzar so ALLAH yakara arziki. Amma don ALLAH shigar da matan izzar so sukeyi yasabawa shari'a da al'adar mu Don ALLAH a gyara🤲🏻🫂
What a distinguished appearance Lawan, sai munzo daukar karatu. From my opinion, even though I don't watch Izzar so, the main reason why the viewers wants to know when the series is gonna end is not because it includes Islamic content, but rather its because people usually wants something transient, something brief regardless of its content.
Assalamu alaikum mai sunan kaka inna bin programs dinki so sai. Dafarko dai bara nafara da cewa sannu da kokari sannan kuma Allah ya kara basira da kariya amen. Please ko zaki iya samo mana HAMISU LAMIDO IYANTAMA dan Allah inda hali thank you and God bless you.
Bonsoir Hadiza, nous suivons cette émission avec vigilance surtout quand il s'agit des grands acteurs de kaniwood . Veuillez-nous inviter Ali Nuhu, Nazirou Sarkin Waka, Noura M Inuwa, Yaya Dan Kombo, Nabaraska,Horo Dan Mama, Madagwal, Dassaw et moi😆
❤️❤️❤️ اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد ❤️❤️❤️
LAWAN AHMED Thank you, I never thought that you are a dignified, strong-minded and intelligent son, because you have effectively answered all the questions asked on the basis of religion as you do in the film of IZZAR SO. Thank you for stating that you can marry a film actor unlike HADIZA GAGON who eats in the film business, but does not want to marry his Kannywood colleagues.
Masha Allah!! Masha Allah!! Masha Allah! Wannan tattaunawa ta ka'yatar. Allah ya kara mana so da kaunar Manzon tsira Annabi S.A.W. Allah ya albarkaci wannan TH-cam. Zan so a gayyato mana wata Yarinya a cikin Film din IZZAR SO, mai suna A'isha Babandi (Ha'jara). Na code Allah ya bar zumunci
Thank you Hadiza, waching from GH. You asked a particular question that I had wanted to ask if I ever had the chance of meeting him. I'm now OK, Jazakallah.
Masha Allah amma bawai mutane insunce yaushe izzar so zekareba wai ba ana akin abu bahakabane series medogan zango adaiduba daga. baya kuncanja komi kuma mugu kullum shi yake winning haba haba ai adadin dan muna koyan addua da dada dadai angama ankarayin wani sabo dai ko
Assalam Alaik good morning let's them be saying the biography. And please I want u to invites all actors example like. Halima Adamu Yahya, Zinaru, Fati Muhammad etc
Hadiza wallahi kina birgeni sosai kullum I Dan Banga hotankiba ko muriyarki bana filling Dadi Allah kamara daukaka da Nisan kowana
Maa Sha Allah..Lawan Ahmed...A Legend, down to earth, intelligent guy in Kannywood..watching from Toronto
Can't wait to see ali nuhu, Fatima hussain & momee gombe
And finally I love the way he recite Quran. Ubangiji Allah ya Kara daraja ❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha ALLAH 🥰 Lawan Ahmad muna karuwa da film din Izzar so ALLAH yakara arziki. Amma don ALLAH shigar da matan izzar so sukeyi yasabawa shari'a da al'adar mu Don ALLAH a gyara🤲🏻🫂
Ma sha Allah! Weldone Lawan Ahmad. Allah ya bada sa'a!
Masha Allah, thanks Gabon for inviting Lawan Ahmad for us
Can't wait for Ali Nuhu,Rahama Sadau,Nafisa Abdullahi And Maryam yahaya
Barka da warhaka hadiza hira da kukayi da Laval Ahmed macha allah tayi
Dan Allah mutananmu adage amana comments da hausa savida kunsa fah wallahi turancinnan sai a slow 🙏 🙏 🙏
Masha Allah .....Allah ya kara mana irinku masu kishin musulunci
Gaskiya lawan Ahmad mutumin kirki ne,ga shi da ilimi na addini da Boko,Mai girmama na gaba dashi.
Haj.Hadiza kina birgeni gaskiya.
Macha Allah tabarakllah godiya maiyawa ga hadiza Gabon miji dadi sosay Allah ya kara basira da lafiya amen
Ameen nagode
What a distinguished appearance Lawan, sai munzo daukar karatu.
From my opinion, even though I don't watch Izzar so, the main reason why the viewers wants to know when the series is gonna end is not because it includes Islamic content, but rather its because people usually wants something transient, something brief regardless of its content.
Kai lawan,Wato Ali Nuhu Yana da Kirki,Fada Ga Son Film😂😂😂
Aunty Hadiza yaushe xaki kawomana Ali-Nuhu
I think another reason is there are some bad people that the viewers would like to see how they are going to be punished .
Ni kaina da banasan film din lawal sai daga baya Allah ya kara daukaka man lawal
Tnks anty hadiza munji dadin wannan shirin amma haryanzu bakikawu mana sadiq sani sadiq bah inah miki fatan nasara much love
Please Hadiza, let them tell us their biography, how they life started.I love you this guy, Izzar so ❤️🙏
Thanks
@@balaaliedo243 they should Tell us their biography not introduce they biography thank you
@@maryammohammed7906 u're welcome thanks.
❤❤❤❤❤
Exactly!
Assalamu alaikum mai sunan kaka inna bin programs dinki so sai. Dafarko dai bara nafara da cewa sannu da kokari sannan kuma Allah ya kara basira da kariya amen. Please ko zaki iya samo mana HAMISU LAMIDO IYANTAMA dan Allah inda hali thank you and God bless you.
Masha Allah
Allah ya albarkaci rayuwarki ya baki miji nagari Allah ya jikan mahaifa ameen ya hayyu ya kayyum 🌹💕💕
Assalamu alaikum
Wslm
Dan Allah hadiza dan Allah dan anabi kikamana nura m inuwa
Umar Hashime nice pls next week king of kanywood Ali Nuhu 🙏🙏🙏
ah Masha Allah Nice one lawan Ahmad AKA umar hashim....He s soo composed♥
Bonsoir madame hadiza alio gabon 🇬🇦fatan alkhéri zuwa gareki
Mu somuke akawomana hadiza gabon muji anatambayarta wannan shine abinda zefi murgemu insha allahu
First comment Masha Allah Naji dadin hirar nan da kukayi da umar hashim he’s very nice man ❤
hadiza Gabon, thank you very much, very much excited about this interview love you all yah
@lawanaherd first to comment I am by name lawan Ahmerd too ❤
Masha Allah ❤❤
Good afternoon pretty khadiza who is going to interview you because I want to know more about you thanks
Can't wait to see Naziru sarkin waka,Ali Nuhu.
❤❤❤macha allah ya sakàda
Bonsoir Hadiza, nous suivons cette émission avec vigilance surtout quand il s'agit des grands acteurs de kaniwood .
Veuillez-nous inviter Ali Nuhu, Nazirou Sarkin Waka, Noura M Inuwa, Yaya Dan Kombo, Nabaraska,Horo Dan Mama, Madagwal, Dassaw et moi😆
Masha Allah AllAh ya Kara daukaka da basira gabon
Nice one lawan Ahmad AKA umar hashim....He s soo composed♥️
Macha allah nice voice ☺️☺️☺️☺️ Please anty Hadiza bring Maryam Both
جميل جداً ذوق وبارك الله لكم بحق محمد وآل محمد وعجل فرجهم الشريف. this is very Good nice May allah bless you. because islam is what we need
I have been following your Page but this Guy really explore the unknown secret about kannywood Industry.... Masha Allah
Le rois Naziru Ahmed mais comme vous l’avez dit jusqu’à 1ans c’est trop on veut le voir 😎
Ma Sha Allah
Lawal Ahmad Allah ya Albarkaci mana zuri'armu bakin Yan uwa musulmai baki daya 🤲 Adizatu Allah ya baki miji nagari me Albarka
Greetings from Canada
Well done.
Masha Allah anti hadiza muna godiya sosai Allah yasaka yabar zumunci jinjina gareka ta musamman mlm Umar Hashim
Can't wait to see Ali Nuhu , Rahama Sadau , Maryam Yahaya
One of the best interviews I’ve watch on this channel. Good one❤
remend The King of kanywood and the other actress and actors.masha Allah good job your work is good
Masha allahu Allah ya kara daukaka hajiya hadiza Gabon munji Dadi mlm lawan ahamad fatan alkairi
Your makeup all through this show is truly unique...Very simple yet classy it says your elegancy
Masha Allah gaskiya naji dadin wannan Hira da my actor lawan Ahmed Allah y Kara daukaka
Please let be nura m inwa
Pls hadiza we need Ali Nuhu next week in sha allah
Pls aunty khadiza we need falalu daurayi
Gaskiya anuty hadiza najida,din wannan hirar inamuku fatan alkaire ☺️
The program is more and more exciting and accepting by followers I wished the best
ماشاءالله the interview is so sweet, plx we need Ali nuhu
Alhamduli
Je regarde le programme Macha Allah merci beaucoup me personnellement je meurai que vous invitez Aliou de labarina jarumina neh dan Allah
thanks for this show im interested with this show tgod bless you lawan ahmad
It was a very interesting session. Watched from Oman
nima ina Oman
Please sister Gabon we need very urgence nazifi asnanic
❤️❤️❤️
اللهم صل على محمد، وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد
❤️❤️❤️
❤️ ﷺ ❤️
Masha Allah inajindadin hirandakukeyi Allah yakara basira hadiza ina yinki
Maashaa Allah muna murna da zuwanka🇳🇬🇳🇬🇸🇦🇸🇦👍👍
Allah yaja zamani malan lawan Ahmed 💪 fatan alkhairi 🙏 bammanta dakeba anti hadiza ina yinki
Lawan Ahmad ❤. Next Sarkin waka !!!!!!!!! Please
munzo mudauki wa'azi kai lawal ahmad gaskiya kai mutumin kirkine 🥰🥰🌹🌹🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩🤩
Please introduce the king of kannywood Ali Nuhu
Pleas hadiza Zaki aureni
LAWAN AHMED Thank you, I never thought that you are a dignified, strong-minded and intelligent son, because you have effectively answered all the questions asked on the basis of religion as you do in the film of IZZAR SO. Thank you for stating that you can marry a film actor unlike HADIZA GAGON who eats in the film business, but does not want to marry his Kannywood colleagues.
Masha Allah!! Masha Allah!! Masha Allah! Wannan tattaunawa ta ka'yatar. Allah ya kara mana so da kaunar Manzon tsira Annabi S.A.W.
Allah ya albarkaci wannan TH-cam. Zan so a gayyato mana wata Yarinya a cikin Film din IZZAR SO, mai suna A'isha Babandi (Ha'jara). Na code Allah ya bar zumunci
Amin
Please Hadiza Alinuhu nakeso king of kannywood
Aunty hadiza please Ali nuhu 🥺
Aunty Hadiza Allah kara daukaka yaushe dakiyi hira da king of kannywood Allah kara daraja aunty
Thank you Hadiza, waching from GH. You asked a particular question that I had wanted to ask if I ever had the chance of meeting him. I'm now OK, Jazakallah.
Gaskiyane Baby Gabon ❤️
Gabon long life. And may God give you good husband in shall Allah ❤❤
Allah ya bayana da kawarka a kannywood ameen
Masha Allah
Masha Allah
Acigaba da gashi kawai izzar so
When are you inviting me to this talk show adiza 🙄 I'm also a celamburuuti
Masha Allah
amma bawai mutane insunce yaushe izzar so zekareba wai ba ana akin abu bahakabane series medogan zango adaiduba daga. baya kuncanja komi kuma mugu kullum shi yake winning haba haba ai adadin dan muna koyan addua da dada dadai angama ankarayin wani sabo dai ko
Merci beaucoup grande sœur Hadiza ,pardon le roi Ali Nouhou nous manque
Allah ya saqa da alkhiri Umar hashime sai hadiza
Aunty gabon what about nura m inuwa pls 🙏
Macha'allah
Hadiza I'm your fn I used to watch all your v today you do the best I have give you aword five-star award
I like all you do
Would love to be part of it someday 😊
Masha Allah umar hashim Allah ya qara bassira.
Hadiza gabon mun gode❤
I really appreciate it 🥰🥰👍
Munji dadi ss da tattaunawar da akayi da lawal Ahmad amma naso ace shima yadan jefo Miki tambaya lol😀 inayi Miki fatan alkhairi yar mutanen gabon👍👍
Bring Ali Nuhu, please
Masha Allah
Hira da Mai ilimi daban neh wallahi
Ko yaya Sai mutum ya karu.Mungode Lawal Ahmad "Umar Hashim"
Assalam Alaik good morning let's them be saying the biography. And please I want u to invites all actors example like. Halima Adamu Yahya, Zinaru, Fati Muhammad etc
Hadiza u've displayed 3 of my best actors (Fatima Washa, Adamu Zango and Lawan Ahmad), which of one remaining, Mummy Rahma sadau. Yaushe za kyi nata
When are u bringing Ali Nuhu to these show ❤
Yes pls we need sarki ali
Ma sha allah kadiza najidadi tataunawa da lawan ahmad sossai gaskiya ina yinki sossai
Pls allow them to tell us their biography first thank u
Ni inaso akawomin jarumata HADIZA ALIYU GABON ☺️☺️☺️🙄🙄🙄🥺🥺🥺😶😶😶♥️♥️
We need to invite king Ali Nuhu(Yalla bai)
We need to invite fatima Abdullahi.
Yaushe Zaki kawo nafisa Abdullahi
I have so much inspiration with her and I love her ❤️
Sallalahu Alaihi wasallam ❤❤❤❤
Masha Allah bro lawan Allah ya karai ka kana burge ni wlh akawai ka da fadan gsky Allah ya kareka da iyalanka👍❤️🤲
More blessings and protection of Allah
❤️
A yayi kyau
Hadiza Aliyu gabon yaushe zaki kawo muna sarki Ali Nuhu
Masha alha
Slm Aunty Kadi Ya kokari, Allah ya Kara Daukaka.
Yaushe za'a kawoma Sarki Ali.
❤️
Masha allah anty hadiza allh y kara basira
God will continue to shine you ways Anty Hadiza 🤍
Agaskiya Hadiza Gabon ina so mou hadu daké zan je najeria dan ké🇳🇬💚💯
Sallallahu alaihi wasallama ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤