The best interview so far, i watched and watched again….Ina son zama da irin su Rashida mai sa’a,,,duk yadda suke dakai zasu bugi qirji su fada maka abinda kayi ba daidai ba, ko kuma abinda sukaji mutane suna magana a kai, ba tare da tsoro, munafunci ko gargaba ba. Bravo to you all
Wallahi this my best part of ur program ... she said the guy waited for 5hours at her gate cos nobody wakes her wen Shez sleeping.🙏🤣🤣🤣 Rashifa mai Sa a
A gaskiya wanan shine 1 of the best program dna taba gani Naji dadin wannan hiran,i love hajiya rashida for her boldness and confidence, ga fadana gsky ko akan waye,masha Allah...Allah y qara daukaka ameen
Masha Allah ambassador rasheeda Mai sa'a Allah ya biya.... inda ana liking million zanyi a wannan hirar taku😅 Allah ya bar ire-iren ku da albarka 🤲 su jima suyi lasting 😅🙏🏼
J'ai vraiment beaucoup aimé cette épisode hadiza vraiment j'aime la personnalité de ta grande sœur long vie a elle avec ces genres de personnes on ne s'ennuie jamais 😂😀 on attend son retour dans l émission 🇳🇪
Waoh, this is explosive, Amb. Rashida Adamu is a bomb. I enjoyed every minute of the interview. Tamegari you're getting better by the day. Go baby girl go.
Ambassador Rashida Mai Sa'a, her confidence is everything wallah, Dan masifa Har hular alkyabar Sai da ta fadi... But I love her so much I like how frank and bold Rashida is... Keep it up Hadizatou
Alhmdllh Ma'sha ALLAH agaski sister hadiza yau naji dadin tattaunawarki da sister Mai sa'a yedda take nunamiki hanya dukdade niba Yar film ba agaskiya sonake kishanja donwasu hargani suke kinada girman kai kiyihakuri karkice nafeye ciccigi Allah ya rufamana asiri duniya da lahira ma'assalam daga zainab Yola
Gaskiya naji dadin wanna fira daman wlh ina so asamu wannada zaiyimawa gabon magana meyasa bata shiga mutane yanxu kuma ansamu 😂😂ni masoyinkine gabon but naji dadi da akamiki mgn dab ki gyara ❤❤❤❤❤
Masha allah, Rashida Adamu Abdulahi mai sa'a and Hadiza Aliyu Gabon allah ya kara basira da daukaka. Masayin shirinku duk satî daga Dominicaine République. Agayyatoma sadiq sani sadiq.
Hadiza Gabon well-done work i like your program i heard your conversation with rashida even when she said you don't want others to benefit from you i just smiled because I know the kind of help you render to people outside so i want to tell you welldone❤❤❤
Gaskiya Hadiza Kinji Wuta Wurin Aunty Babba. 😄😄😄😄🤪🤪 I'm so much love with this episode. Wlh he's my best episode sins gabon's room started. I love the program Allah Ubangiji Yaqara Daukaka
😂😂😂😂😂😂 wallahi bantabajin dadin tattaunawa erin wanna ba nayidariya harnagaji masha Allah Allah yakaremanake gaboon Masha Allah Allah yakara basira da daukaka
The truth is Dejingala, formerly ba ki da girman kai ama yanzu, honestly speaking, you are something else. May The Almighty Allah guide us unto the straight path, Ameen Thumma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
Ma sha Allah... This is a vry cool and amazing interview i really enjoy it seriously... Hajiya Amb, Rashida akwai baki sosai dafatan Allah yakara daukaka Amin.... 👍
Taga ta zama babban kai ne shiyasa take wulaqanci Allah yasa ta gyara gara agaya mata gsky a tuna mata baya ta manta dan ta manta yanda tazo nigeria ne tazama millonaira shine take tsula tsiya
Fire Hadiza with rashin kunya, you mean. Ba ka ji yadda ta ce wai Alhaji Adamu Abdullahi kai tsaye ba? Ku dai na garzaya irin wadannan yayan banzan, marassa kunya. Shegiya, sai yayan ta Suma sun ma ta haka.
masha allah hira tayi kyau sosai amma ina gyara guda ɗaya mu sharifai jinin annabta ne a jikinmu bana sarauta ba sannan gadan gidan mu ilimi me zurfi da kuma karatun alƙur'ani da kuma hidimta masa
This is absoluetly the one of best interview. Rachida is so naturel and answer for all questions directly without embarassed.😀 Well done Hadiza and team👏👏👏
This is one of the good interviews you made so far. Saboda yanda Mai Sa’a ta fito da wasu abubuwa game dake. Kuma akwai buqatan ki gyara alaqan ki da abokanan aikin ki. Dole ne Kiyi haquri ki fara promoting yara da kika fi. Allah yayi maku jagora kuma ya qara shirya ku.
Bantaba ganin hirar da gadiza gabon wacce tayi dadi tbada wuta itin wanna ba wlh, Rashida duniya ce, 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 episode dinna yabada citta sai da naqara kallah 😅 Allah yakara basiya Amen 🙏
Hadiza ina jin dadin shirin ki. Sede sometimes i feel baki wa wadanda kikewa tambaya adalci. Dalilin dayasa nace haka shine, zaki masu tambaya, ko da ko tambayar bata masu dadi ba, basu so su amsa, se kin matsa masu sun baki amsa. Amma ke in suka maki tambaya, you either interrupt them or refused to answer. Especially if their questions hit you hard. Kadafa ki manta, wasu tambayar da kike masu, yana masu zafi. Saboda wasu tambayar ma kamar gatse ne. Amma haka suke hakuri su amsa in kika matsa masu. Don haka kema kiyi hakuri kidena interrupting dinsu, kuma kirika basu amsa. Kuma in kika matsa su baki amsa akan wata tambayar basu son su amsa, kiyi hakuri ki kyalesu saboda kowa nada sirin da beso duniya ta sani. Allah ya kara daukaka
As-salam alaikum, Salut Hadiza, comment vous allez ? Vraiment cette épisode est la meilleure épisode que j'ai vu sur réseau sociaux. Personnellement j'ai jamais commenté un truc sur réseau sociaux sauf aujourd'hui. Cette épisode m'a énormément plu et j'ai jugé utile de commenter. Courage et qu'Allah vous assiste partout où vous êtes 🤲
Masha allah naji dadin tattaunawarku wllh, masha allah masha allah, allah ubangiji yakara hada kanku gabakidaya, Aunty hajiya hadiza Gabon allah ubangiji yakara rufamiki Asiri duniya da lahira Dan alfarman Annabi DA Al,qur’ani 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Tabbas hajiya Hadiza, Ina tare da anshakin Mai kudi Amma Babu kwancan hankali. Amma Yanzu Ina tare da Wanda bayi da kudi, Amma hankali na a kwance. Allah yayi miki albarka
I really admire your good and honesty speaking aunty Rashida. I immensely like your biggining and how you treat hajiya hadiza. May Allah bless you and your family 🙏
Salam! Kamar yanda kowa yake faɗin ra'ayinshi da kuma abinda yake damunshi a wannan program, Ni nawa ra'ayi shine ina so yanda kike yima mutane tambaya kema Asamu wani ya zauna akujerarki ta tambayoyo kema ayimiki tambayoyi
The best interview so far, i watched and watched again….Ina son zama da irin su Rashida mai sa’a,,,duk yadda suke dakai zasu bugi qirji su fada maka abinda kayi ba daidai ba, ko kuma abinda sukaji mutane suna magana a kai, ba tare da tsoro, munafunci ko gargaba ba.
Bravo to you all
Ban taba kallon firar da gabon tayi ba wadda naji ddin ta ba kamar wannan
Rashida kenan no nonsense bah😂😂
Masha Allah. Gsky naji dadin wannan interview. Da farko naga kamar tanada iyayi. Daga baya kuma gsky nasota. Babu munafurci cikin maganganun ta babu tsoro sannan inason mutum komai nayi koda ba anso ba yagaya min gsky. Sainaji Ina qaunar ta
Masha Allah, this lady can talk ! In fact she is so real I like her frankness, Hadiza you've met your match.
Gaskiya 😂
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Ambassador Rashida takureki Hadiza Gabon🇬🇦 taso ta bude miki Aiki. The Best Episode I've ever seen.
Wallahi this my best part of ur program ... she said the guy waited for 5hours at her gate cos nobody wakes her wen Shez sleeping.🙏🤣🤣🤣 Rashifa mai Sa a
Sae da na saki baki galau 😮😂
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
A gaskiya wanan shine 1 of the best program dna taba gani
Naji dadin wannan hiran,i love hajiya rashida for her boldness and confidence, ga fadana gsky ko akan waye,masha Allah...Allah y qara daukaka ameen
Mashaallah ... Gaskiya wannan tattaunawar yakayatar damu kuma ya ilimantar damu, Success all the way gabon.
😂😂😂yau dai gabon ke akasa a hot seat 😂😂rashida i like your confidence and frankly bakida munafurci
Masha Allah kina kokari wllh aunty hadiza gaskiya muna Jin dadin tattaunawar ki sosai Allah ya kara daukaka
Masha Allah ambassador rasheeda Mai sa'a Allah ya biya.... inda ana liking million zanyi a wannan hirar taku😅 Allah ya bar ire-iren ku da albarka 🤲 su jima suyi lasting 😅🙏🏼
J'ai vraiment beaucoup aimé cette épisode hadiza vraiment j'aime la personnalité de ta grande sœur long vie a elle avec ces genres de personnes on ne s'ennuie jamais 😂😀 on attend son retour dans l émission 🇳🇪
Masha Allah, good one.
Please do bring in Layla Ali Othman for the show.
ماشاءاللہ wallahi bantaba sanin Rashida sharifiyabace sai yau gaskiya ta burgeni .kuma yau ankure Hadiza gabon
Waoh, this is explosive, Amb. Rashida Adamu is a bomb. I enjoyed every minute of the interview.
Tamegari you're getting better by the day. Go baby girl go.
Best Episode wallahi By Allah Ina san Hadiza Gabon Allahu ya cigaba da kare ki Allah ya hadaki da Alherinsa duniya da lahira
I really enjoyed this interview with Rashida mai sa’a Because her confidence 😂😂😂this’s my favorite episode 😊
Me to wlh🥰
Ina gayyatarkou
th-cam.com/video/XTmNB81uOPU/w-d-xo.html
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
I so much like u tundabareyanzudakikejidakanki kikakuma amsasunanki Allah yataimaka yabaku saa
Ambassador Rashida Mai Sa'a, her confidence is everything wallah, Dan masifa Har hular alkyabar Sai da ta fadi... But I love her so much I like how frank and bold Rashida is... Keep it up Hadizatou
I so much love her energy and vibes wlh, she's full of confidence 😊
Alhmdllh Ma'sha ALLAH agaski sister hadiza yau naji dadin tattaunawarki da sister Mai sa'a yedda take nunamiki hanya dukdade niba Yar film ba agaskiya sonake kishanja donwasu hargani suke kinada girman kai kiyihakuri karkice nafeye ciccigi Allah ya rufamana asiri duniya da lahira ma'assalam daga zainab Yola
I remain joyful 🥰😊 with this best interview from the previous really Rashida Adamu Abdullahi AKA Mai Sa'a this episode it so excited 😊😆
A gaskiyya Gabon Ina bibiyar shirinku Amman yau Daya naga Wanda ta kureki wlh 😂🤣😂 naji Dadin Allah yakara basira Gabon and Rashida 🙏💯
Chaii dis woman no dey play ooo I swear she’s so great and funny too
Gaskiya naji dadin wanna fira daman wlh ina so asamu wannada zaiyimawa gabon magana meyasa bata shiga mutane yanxu kuma ansamu 😂😂ni masoyinkine gabon but naji dadi da akamiki mgn dab ki gyara ❤❤❤❤❤
Masha Allah rashida kinada open mine kin burge ni sosai, keep shining ❤
Yayi
Nima wallahi taber gani
This lady is so outspoken and bold. Wow!! I really enjoyed her interview. Rashida mai sa'a 👍👍
Masha Allah I really enjoyed this episode ♥️♥️ you guys are match to each other 🤣🤣
Gabon surrendered 😅
@@Ak_Darazo 🤣🤣
Masha allah, Rashida Adamu Abdulahi mai sa'a and Hadiza Aliyu Gabon allah ya kara basira da daukaka. Masayin shirinku duk satî daga Dominicaine République. Agayyatoma sadiq sani sadiq.
she has an answer for everything😂😂it’s her energy for me😮💨😂😂
Indeed 😁
😆 🤣 ko
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Many answers 😅😅😅
Indeed!😂🤣
Kai masha Allah naji dadin wannan hirar taku sosai Allah ya shege gaba
🤣🤣🤣🤣 Ashe haka Rashida ta ke very effortlessly Funny.... and yanzu na fahimci tanada fadar Gaskiya ko yaya take
😂😂😂
So Masha Allah..I like her confidence ,naji dadin program din Nan gaskiya aunty rasheeda Allah yakaiki gida lpy
Hadiza Gabon well-done work i like your program i heard your conversation with rashida even when she said you don't want others to benefit from you i just smiled because I know the kind of help you render to people outside so i want to tell you welldone❤❤❤
I like her confidence 😍but she's soo proud
Wlh fa 😂
You have said my mind wlh
It is not pride. She is bold with confidence
Anty hadiza wannan karanfa Rashida tafiki gaskiya Amma dai duk da haka one love anty hadiza
Gaskiya Hadiza Kinji Wuta Wurin Aunty Babba. 😄😄😄😄🤪🤪
I'm so much love with this episode. Wlh he's my best episode sins gabon's room started. I love the program Allah Ubangiji Yaqara Daukaka
Amen 🙏💯
اقسم بالله ياخ رشيدة دي أجمل استضافة حضرت ليها في القناة دي من بعد ادم زنقو يعني واضحة وصريحة شديد ربنا يوفقها ويحفظك معاها يا -خديحة غبون😊💜!
Gaskiya tabaki ciwon kai sosai,Allah yakara daukaka both of you ♥️
Rashada tayayi magana😂
Bravo...the best interview i watch so far❤❤❤❤❤
Awwww this is adorable! Love this interaction section! So inspired 💯❤️
So interested interview, rashida mai sa,a u are so excited haka ake san irin Kuh Allah ya kara daukaka da lpia wlh da zaa samu irin koh yafi
Ban gane Ayi subscribing ba 😂😂 kai this rasheeda❤ amazing episode
😂😂😂😂
Very Interesting Dan Allah anty hadiza a gayyato mana ummi qarama
I like the way she reacted to hadiza because hadiza feel like ittama big woman yau it's like tadadu da dai dai itta 😲 I like this interview
Wlh kuwa 😂😂
Akwai Wani Abu da ake kira respect,Kuma en film duk rashin kunyansu suna mutunta Wanda yake gaba dasu
@@Lucy_li768 ba gaskia bane
@@Lucy_li768 ba gaskia bane
😅😅😅😅😅😅
😂😂😂😂😂😂 wallahi bantabajin dadin tattaunawa erin wanna ba nayidariya harnagaji masha Allah Allah yakaremanake gaboon Masha Allah Allah yakara basira da daukaka
Waii waiii nikaina kaina yadau chargy 😂😂😂😂I no say she will be one the best👍👍👍Allah de bar mana ke hajiya ❤
😂😂
Mai sa'a kinburgeni wlhy babu wanda yake daidai da gabon kamar ke I salute u mai sa'a
The truth is Dejingala, formerly ba ki da girman kai ama yanzu, honestly speaking, you are something else. May The Almighty Allah guide us unto the straight path, Ameen Thumma Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum.
very true
SLM ban taba comments ba sai yay dis episode is woo
Masha Allah
Rashidah mai saa kankat ce😂😂,the best episode so far.She is real and blunt.
Gaskia ne
Akawomana sarki aliluhu🥰🥰🥰 Allah yakara aziki
Hadizan ma dai An ladabtar da ita... 😁 😁 Good Rashida
😂Wallahi
Wow naji dadin hirar nan taku Allah ya kara basira da daukaka Ameen
Rashida’s Energy and Vibrancy is worth every penny 😊
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Ma sha Allah... This is a vry cool and amazing interview i really enjoy it seriously... Hajiya Amb, Rashida akwai baki sosai dafatan Allah yakara daukaka Amin.... 👍
😂😂😂😂Aunty Hadiza yau ki hadu da daidai da ke I like her confidence and she tell the truth
😂😂😂😂
Wallahi kama😂
Taga ta zama babban kai ne shiyasa take wulaqanci Allah yasa ta gyara gara agaya mata gsky a tuna mata baya ta manta dan ta manta yanda tazo nigeria ne tazama millonaira shine take tsula tsiya
Masha Allah aunty's muna godiya sosai aunty hadiza kikarbi gara kawai mungode
I like her attitude en discipline personality. I also liked how she fired Hadeexa no one ever fired hadeexa like her....😂😂😂
🤣🤣har saida make up dinta da dankwalinta suka susuce🤣🤣🤣🤣
Fire Hadiza with rashin kunya, you mean.
Ba ka ji yadda ta ce wai Alhaji Adamu Abdullahi kai tsaye ba?
Ku dai na garzaya irin wadannan yayan banzan, marassa kunya.
Shegiya, sai yayan ta Suma sun ma ta haka.
@@Kakaki350 kema haka naki zasumiki😂😂
Wlh same here ta burgeni 😂Ina San mutum me discipline
Shirin da hausa ake gabatarwa tambayoyin da hausa amsoshin haka, amma kai saboda iyayi da wani banzan turanci ka kazo kana wani tsokaci,
masha allah hira tayi kyau sosai amma ina gyara guda ɗaya mu sharifai jinin annabta ne a jikinmu bana sarauta ba sannan gadan gidan mu ilimi me zurfi da kuma karatun alƙur'ani da kuma hidimta masa
This is absoluetly the one of best interview. Rachida is so naturel and answer for all questions directly without embarassed.😀 Well done Hadiza and team👏👏👏
Wallahi am very happy about this interview
I love her confidence i swear 😅
TA ANNABI
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Rashida Allah ya kara daukaka,I love ur confidence
Wowww this is the most enjoyable interview ❤
Gabon akwai burga gaskiya ga raina mutane hmmm Allah yakayuata kibi duniya a sannu dai
Anty Hadiza ❤️😂😂yaukam kin gamu da magana.Amb.Rashida👏.
Congratulations hadiza gabon abinda ambasada tafada gaskiyane fraved jed dinkikahau 🤗🤗🤗🤗
This is one of the good interviews you made so far. Saboda yanda Mai Sa’a ta fito da wasu abubuwa game dake.
Kuma akwai buqatan ki gyara alaqan ki da abokanan aikin ki. Dole ne Kiyi haquri ki fara promoting yara da kika fi. Allah yayi maku jagora kuma ya qara shirya ku.
Bantaba ganin hirar da gadiza gabon wacce tayi dadi tbada wuta itin wanna ba wlh, Rashida duniya ce, 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 episode dinna yabada citta sai da naqara kallah 😅 Allah yakara basiya Amen 🙏
Hadiza ina jin dadin shirin ki. Sede sometimes i feel baki wa wadanda kikewa tambaya adalci. Dalilin dayasa nace haka shine, zaki masu tambaya, ko da ko tambayar bata masu dadi ba, basu so su amsa, se kin matsa masu sun baki amsa. Amma ke in suka maki tambaya, you either interrupt them or refused to answer. Especially if their questions hit you hard. Kadafa ki manta, wasu tambayar da kike masu, yana masu zafi. Saboda wasu tambayar ma kamar gatse ne. Amma haka suke hakuri su amsa in kika matsa masu. Don haka kema kiyi hakuri kidena interrupting dinsu, kuma kirika basu amsa. Kuma in kika matsa su baki amsa akan wata tambayar basu son su amsa, kiyi hakuri ki kyalesu saboda kowa nada sirin da beso duniya ta sani. Allah ya kara daukaka
You're right, E.g irin tambayoyin da tayi wa Fati Muhammad da yawansu batason amsa su amma Hadiza insisted.
Wannan haka yake
Noted sosaiii.
No need to insist in exposing one's private life
She's one of my favorite actress ❤❤❤❤
Wallahi I can't stop laughing aunty Adiza you have been school today aunty Rashida is very real.i have watched countless time.👍
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Gabada gabanta hadiza Gabon tahadiu dagabanta amma rashida yabaki diuki matakiba da irin walakancinda tayiwa amina amal
Wa😂Kai Jama'a 😂😂😂 Interview dinnan yayi dadi wlhy bayan na yakubu Muhammad sai wannan😂💃❤️We love you aunty hadizanmu❤️
Wallahi yayi dadi😂
Masha ALLAH Thanks you so mush Anti hadiza aliyu ALLAH yakara basira
Best episode so far this rashida ❤
Dan Allah anuty hadiza inaso kiyi hira da anuty maryam ceeter Allah yasa nagode 🙏
As-salam alaikum, Salut Hadiza, comment vous allez ? Vraiment cette épisode est la meilleure épisode que j'ai vu sur réseau sociaux. Personnellement j'ai jamais commenté un truc sur réseau sociaux sauf aujourd'hui. Cette épisode m'a énormément plu et j'ai jugé utile de commenter. Courage et qu'Allah vous assiste partout où vous êtes 🤲
Pareillement aussi je t’assure j’ai beaucoup aimé
Masha allah naji dadin tattaunawarku wllh, masha allah masha allah, allah ubangiji yakara hada kanku gabakidaya, Aunty hajiya hadiza Gabon allah ubangiji yakara rufamiki Asiri duniya da lahira Dan alfarman Annabi DA Al,qur’ani 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
This interview nah 🔥🔥🔥 I really love it 💯💯
I love...
Gasky rashida tabirgeni wlh sosai yau naji dadin wannan hirar wlh sosai 🥰🥰🥰💯
Seriously matar nan tun banda wayo take burgeni❤😊
Slm hajiya Hadiza Allah yakara basira yaushe za,a gaiyatomini masoyiyata Maryam booth
My favourite episode idon't want it to end
Am i am really enjoying this interview, and also i have a suggestion please. Please is possible add many times befoe going to short break
Still waiting Badman Binladin, Rahama sadau, Nafeesa Abdullahi! These 3 will be epic
Gaskiya rashida kinbirgeni
Tabbas hajiya Hadiza, Ina tare da anshakin Mai kudi Amma Babu kwancan hankali. Amma Yanzu Ina tare da Wanda bayi da kudi, Amma hankali na a kwance. Allah yayi miki albarka
@@fatibukar966 😂😂😂
Gaskiya kuna kama antiy hadiza keda antiy rashida Allah ya qara daukaka
masha Allah wannan interview yayi hajia Rashida akwai proud 😂
Wlhi tn San t nuna ita wata ce
@@aishaibrahim7321 wllh pha Nima Naga tanada isah da kai😂
I really admire your good and honesty speaking aunty Rashida. I immensely like your biggining and how you treat hajiya hadiza. May Allah bless you and your family 🙏
When the interviewee becomes the interviewer 😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Daide ne tawo keep this your confidence it will take you far in life 🙌🏼🤌🏻
Magana with full confidence 👌 yayi Rashida 🌝
I greatly appreciated your program Hadjia Hadiza. Henceforth, I really excited to know when Will you invite the Greatest Nafissa Abdoullahi?
This is my absolute favorite episode😂😂😂😂
🤣😂😁🤣😂😁
Ki kalli na Yakubu Muhammed
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Gabon auntyn mu gsky fah bakyada gsky rasheeda tafadi gsky ayi kyara kawai shine bawai musu ba waiting from tripoli
I like her confidence,
J'ai beaucoup aimé vraiment Aunty Hadiza la personnalité de Rachida mai sa'a c ça une personne sincère vraiment mes encouragements ❤️❤️🇳🇪
Wow
She is the best interview
I appreciate this effer is very great I'm so proud of you
I love love love this episode 😂 This woman can talk for herself Masha Allah.I love her courage ❤️
😂
Salam!
Kamar yanda kowa yake faɗin ra'ayinshi da kuma abinda yake damunshi a wannan program, Ni nawa ra'ayi shine ina so yanda kike yima mutane tambaya kema Asamu wani ya zauna akujerarki ta tambayoyo kema ayimiki tambayoyi
disifilin masta ta kaniwud Mai gaggaurama yara mari in sunyi ba daidai ba 🤣🤣🤣🤣
Ni dai kam Allah yasa khadijah nake so shiyasa nake bibiyan shirin ta wlh Hadiz inason ki
Rashida baki abun magana , Sa'a dai Sa'a dai 🤣🤣🤣🤣🤣
بعد كل ده عايز تسمع اي تاني 😮
@@الخيرهارون-ج1ل لا أكثر
😂😂😂
Masha Allah this lady can talk in fact she is so real I like her frankness hadiza you've met you match