Slm Masha Allah nagode maki nasami biyan bikata na recover pi account. Matsalata yanzu shine kamar yanda kikayi bayani akokarin dawo da old pi acct nawa anbudemani sabo Ina so in delete sabon nabi tsarinsu Amma haryanzu busugogeba suna nunamani Sai on 23/01/2023 damayadaukailokacine kafin gogewa ko ko ? Ina mafita Rankiyadade tunda mallakar acct biyu laifine dokane Nagode Sai naji dagagareki👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Slm Masha Allah nagode maki nasami biyan bikata na recover pi account. Matsalata yanzu shine kamar yanda kikayi bayani akokarin dawo da old pi acct nawa anbudemani sabo Ina so in delete sabon nabi tsarinsu Amma haryanzu busugogeba suna nunamani Sai on 23/01/2023 damayanadaukailokacine kafin gogewa ko ko ? Ina mafita Rankiyadade tunda mallakar acct biyu laifine dokane Nagode Sai naji dagagareki👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Nifa matsalana anan shine , nayi duka wannan process in amma sun umurceni da na saka sunan Wanda yayi invite Ina sai nayi kuskuren harafin karshe , inasa log in kawai sai naga sun mai dani farko. Ma'ana banga previous coin Ina ba . Yanzu Yaya zanyi ya dawo dasu tunda phone number guda ce.
Aslm bin usman mungode sosai, masalata shine na manta password dinane, amma tabayata anan shine idan nayi fogord password coindina baza su samu masalaba? ina nufin bazan rasa abunda na mininba? nagode Allah ya kara girma. Na gode da gudun morku sosai.
Malam Bayero babu wani abu na COINS ɗin da kayi MINNING zai ɓata Insha Allah. Sakamakon ai daman can Account ɗin naka ne. idan har kaga mutum ya rasa Pi COINS ɗinsa to daman a Wajen FORGETTING password DINNE ya buɗe wani sabon Account ɗin
@@binusmantv bin usman ina godiya sosai, domin na gwada kuma na dace, godiyata bazan iya musalta muku itaba har da wossu bayin Allah domin nama mutun uku bayanni mungode.
slam alikum gaisuwa dafatan alkairi dan allah ida mutum batar paspres sai ya riga yabude wani walet kuma daga baya sai yaga ni da allah ya zaiyi yamaida walet dinshi na farko
Malam Muhammad tunda ka rigada ka buɗe sabo, ai ba sai ka koma wajen tsohon ba, matukar dai daman bakayi MIGRATION BA kawai ka ci-gaba da amfani da na biyun da ka buɗe
Dan Allah menene yasa face book dina yaqiyin verification indan na danna sai ya rubutamin haka ,a user already axists with this face book account,haka yake kawomin koda yaushe
Abinda yasa shine face book dinka ka rigada kayi registered Pi Network dashi a baya shine ya sanya yake sanya maka haka mafita anan shine dole saidai ka je ka ƙirƙiri wani sabon Facebook ɗin sai kayi amfani da shi.
Assalamualaikum dan Allah ina da tambaya ni namanta da password dina na pi Amma da nabi wannan video nayi wajan tura sakon idan natura zuwa israel baya tafiya awancan lokacin sai nagwada turawa zuwa u s a to wannan yatafi amma matsalar wancan account din nawa baidawoba sai suka budemin sabo tom nikuma gaskiya inaso nadawo dawancan account din nawa yanzuma namuma gwadawa Amma again idan natura code din israel din baya tafuya dan Allah yazanyi ngd
Allah ubangiji yayi maki albarka yasaka da alkhairi yaqara daukaka❤
🎉
MaSha'allah🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah yasaka da alkhairi 🙏🙏
Wlkslm warahamatullahi ta alah wabarakatuhu muna godiya sosai BIN USMAN TV bee salam
Slm Masha Allah nagode maki nasami biyan bikata na recover pi account. Matsalata yanzu shine kamar yanda kikayi bayani akokarin dawo da old pi acct nawa anbudemani sabo Ina so in delete sabon nabi tsarinsu Amma haryanzu busugogeba suna nunamani Sai on 23/01/2023 damayadaukailokacine kafin gogewa ko ko ? Ina mafita Rankiyadade tunda mallakar acct biyu laifine dokane Nagode Sai naji dagagareki👍👍👍👍👍👍👍👍👍
Masha Allah
Alhamdulilah
EY Ka Jira zuwa lokacin
Dan Allah yazanyi in gyara
me fa?
Well-done
Slm Masha Allah nagode maki nasami biyan bikata na recover pi account. Matsalata yanzu shine kamar yanda kikayi bayani akokarin dawo da old pi acct nawa anbudemani sabo Ina so in delete sabon nabi tsarinsu Amma haryanzu busugogeba suna nunamani Sai on 23/01/2023 damayanadaukailokacine kafin gogewa ko ko ? Ina mafita Rankiyadade tunda mallakar acct biyu laifine dokane Nagode Sai naji dagagareki👍👍👍👍👍👍👍👍👍
EY Ka Jira zuwa lokacin 23/01/2023 Insha Allah zai gogu
Idan ma baiyi ba zaka iya Kara tambayar
@@binusmantv To madalla nagode Allah yakara daukaka.
NIN USMAN T.V
INAIMUKU FATAN ALKAIRI🙏
INASO NAAYI PORGOTTEN PASSWORD NA Pi DINA
AMMAN YAKIYI DAN ALLAH KUTAIMAKAMIN
Nifa matsalana anan shine , nayi duka wannan process in amma sun umurceni da na saka sunan Wanda yayi invite Ina sai nayi kuskuren harafin karshe , inasa log in kawai sai naga sun mai dani farko. Ma'ana banga previous coin Ina ba .
Yanzu Yaya zanyi ya dawo dasu tunda phone number guda ce.
a'a ba wannan bace matsalar ka
abin tambaya shin kayi PHONE NUMBER VERIFICATION?
Salm Don Allah yazanyi nayi verification Na email nayi nayi ba aturomin message ba
ka rabu dashi
Duk wanda ya gwada a yanzu bayayi
In yaso daga baya sai kayi
Taya zan maida pi network dina saboda ansacemin wayana ko akwai yanda zan canza number a pi network
Assalamu alaikum Bin usman ni da America nayi Amma ba so bani Isa wani password
Masha Allah nagode sosai
Slm nariga nayi kyc kuma saina fahimci number wayata nayi kure yazanyi ingyara😢😊
a yanzu dai babu damar gyarawa
saidai watakila nan gaba
Aslm bin usman mungode sosai, masalata shine na manta password dinane, amma tabayata anan shine idan nayi fogord password coindina baza su samu masalaba? ina nufin bazan rasa abunda na mininba? nagode Allah ya kara girma.
Na gode da gudun morku sosai.
Malam Bayero babu wani abu na COINS ɗin da kayi MINNING zai ɓata Insha Allah.
Sakamakon ai daman can Account ɗin naka ne.
idan har kaga mutum ya rasa Pi COINS ɗinsa to daman a Wajen FORGETTING password DINNE ya buɗe wani sabon Account ɗin
@@binusmantv bin usman ina godiya sosai, domin na gwada kuma na dace, godiyata bazan iya musalta muku itaba har da wossu bayin Allah domin nama mutun uku bayanni mungode.
Masha Allah 🤗
Aslm, yanzu anayi verify phone number kowa? Muyi yakeyayi
anayi mana sosai ma
me ya faru yaƙiyi
Dan Allah na samu matsala gurin phony number code taya zan gwara
gaskiya babu damar gyara wa a Yanzu
Mungode
Towajen wallet yazakayi
slam alikum gaisuwa dafatan alkairi dan allah ida mutum batar paspres sai ya riga yabude wani walet kuma daga baya sai yaga ni da allah ya zaiyi yamaida walet dinshi na farko
Malam Muhammad tunda ka rigada ka buɗe sabo, ai ba sai ka koma wajen tsohon ba,
matukar dai daman bakayi MIGRATION BA
kawai ka ci-gaba da amfani da na biyun da ka buɗe
to idan nayi magireton kona bude wani wallet din bazaiba kenan
Zaka iya buɗewa mana amma BASHI da wani amfani sakamakom baza ka iya amfani dashi ba wajen tura Pi COIN s
It is true that there are not giving Chance to do kyc now
Is not true my friend
Dan Allah menene yasa face book dina yaqiyin verification indan na danna sai ya rubutamin haka ,a user already axists with this face book account,haka yake kawomin koda yaushe
Abinda yasa shine face book dinka ka rigada kayi registered Pi Network dashi a baya shine ya sanya yake sanya maka haka
mafita anan shine dole saidai ka je ka ƙirƙiri wani sabon Facebook ɗin sai kayi amfani da shi.
Nagode zansake sauke wani
K YC

Mun Gode sosai