Slm barka da warhaka Allah ya Kara basira,Allah tambaya ya ake Da world da pass phrase na mutum da ya bata, is like kamar kayi video ko ido nane Bai gane ba
Aslm Dan uwa sannu da kokari muna godiya sosai,amman Dan Allah ina da tambaya ,nayi migration a wallet Dina to yashiga available balance Dina amman sainaga anyi transaction Kuma alokacin yana shiga anacirewa Kuma baninayi transaction din ba pls Dan Allah katemakeni Dan akwai wanda suka sake budemin nan d zuwa kwana uku zankara tura wani
Masha Allah yasakada alkhairi mungode
Ngd sosai, nafahimta , kuma nagyar nawa ❤❤❤❤
@@bashirumar4264 Eh tambaya nakeyi nace akwai Yanda zayi mutum yadawo da pass phrase din shi?
Slm barka da warhaka Allah ya Kara basira,Allah tambaya ya ake Da world da pass phrase na mutum da ya bata, is like kamar kayi video ko ido nane Bai gane ba
To idan layin da ka bude pi din ya bata fa yazakayi kadawo da password din
Aslm Dan uwa sannu da kokari muna godiya sosai,amman Dan Allah ina da tambaya ,nayi migration a wallet Dina to yashiga available balance Dina amman sainaga anyi transaction Kuma alokacin yana shiga anacirewa Kuma baninayi transaction din ba pls Dan Allah katemakeni Dan akwai wanda suka sake budemin nan d zuwa kwana uku zankara tura wani
Muyi magana ta Facebook kiyi search dina kirubuta AMINU TECH
@@aminutech ok
Na maka magana
Inada wanan mac stalan